Chapter 148
Chapter 148
da sadaki ba, a'a! a taya ɗan mutum a ɗau kuɗi a bashi ya ɗauko yarinyar ya bayar a tafi da ita, kuma da bakinsa zai faɗa yace ya siyar da wance shi baida hurumin rayuwa da ƴaƴa". kowa ya furta innalillahi wa'inna ilaihi raji'un, zuciyar Baffa na tafarfasa yace,"siyar da ƴaƴa kamar ba ɗan mutum me daraja ba, ƙwarai ya zama dole hukuma ta kama shi". Kaka tace,"waye hukuma zata kama?, Hayyon?, yo iyaye nawa ne sukai ƙararsa kuma da anje station yake fitowa, ai lamarin Hayyo sai dai a barwa ubangiji kawai". Baffa yace,"lamarinsa bana ƙyalewa ba ne, kafin ya bar duniya dole ya gane kurensa, hukuma wacca ta san aikinta ita zata kamasa a wannan karon, ba irin hukumar cin hanci ba". Kaka ta girgiza kanta kawai dan tasan hukuma ta kama Hayyo ba abu ne me yiwuwa ba, yo a cikin mugun halayen Hayyo wanne ta faɗa babba aciki?, ai bata faɗi komai ba dan wani abun dole sai an sirrinta. Baffa ya katse shirunta da faɗin,"gobe insha'Allahu zamu je tare da ku". tace,"to ai ya tashi daga gidan da muka sani, ance yayi kuɗi sun bar unguwar ne ma ko garin Allah masani". Mum tace,"indai ɗan garin ne sai aje gidan iyayensa, a kama mahaifinsa ko mahaifiyarsa dole zai kawo kansa". Ummi tayi wani murmushi me ciwo, Kaka ma haka sannan tayi ƙarfin halin cewa,"ai babu wanda ya san iyayen Hayyo balle danginsa, duk iyayen da yake amfani dasu wajen neman aure na bogi ne, hayarsu yake yowa, kuma wallahi duk binciken mutum ba zai san ba iyayensa ba ne, hmmm Hayyo fa sai Allah, wanda ya sansa kawai shi ya sansa". su Hajiya Madina suka shiga jijjiga kai tare da jinjina lamarin, tausayin Ummi ya kama su da ita kanta Fillon. Baffa na kallon Turaki yace,"you did the right thing my son, auren yarinyar nan da kayi jihadi ne babba, and i am proud of you for that tun da har kai tunanin tsamota daga hannun azzalumin uba, kana da lada a wurin Allah insha'Allah, Allah yayi maka albarka, don't worry komai ya wuce, ina shaida maka naji daɗi ƙwarai da gaske da ya zamana mugun halin mahaifinta ka fara dubawa, ko ni me iya aura maka itace a sanda naji halinsa, but hakan ba yana nufin next time ka ƙara yin gaban kanka ba tare da ka sanar damu abu ba". Turaki yace,"insha'Allahu Baffa i won't repeat such a mistake again". yaji muryar Baffan yana sa ke cewa "na yarda da aurenku na kuma saka masa albarka, idan mahaifiyarta da kakarta sun amince kana iya tarewa da ita a yau, i will call Hakimi and inform him, and i will try all my best to make Boɗejo to understand so that ba za'a sami matsala ba...fatana ɗaya ka zama adali a tsakanin matan da ubangiji ya ƙaɗarta maka aurensu, Allah yay ma rayuwar aurenku albarka". Wani irin Relaxation breath Turaki ya saki tare da faɗin Alhamdulillah ƙasa-ƙasa kafin ya ɗaga murya yace da Baffa,"thank you Father, Allah ya ƙara maka lafiya da nisan kwana, ya bani ikon faranta maku iyaka ƙarshen rayuwata". sai ya kusa bawa Baffa dariya, kamar ba shi bane ya firgice a ɗazu ba, tun balle da yace ya saketa. Baffa ya kalla Kaka yace,"to Kaka ban san ku a yanda zaku ɗauki wannan auren ba, kun yarda da auren ƴarku da yay babu saninku ko baku yarda ba?". Kaka tace,"wanne irin rashin yarda Alhaji, wa zai ƙi haɗa jini da nagartattun mutane irinku ai sai dai idan bai samu ba, kuma wa zai ƙi yarda ya aurawa ƴarsa mutum kamar me babban suna, yaro me hankali da sanin yakamata, ai ni sai dai nace Allah ya albarkaci auren kuma mun gode sosai dan ka yiwa wannan ƴa babban taimako a lokacin da ya dace dan inda baka yarda ka amince da auren ba Hayyo siyar da ita zai yi wallahi, babu wani wanda yaywa alƙawarin aurenta". Mum na kallon Ummi tace,"Maman Fillo baki ce komai ba?". Ummi ta kalli Fillo dake jikinta tana kuka tace,"to ai ni gani nake yaronku yafi ƙarfin auren wannan ƴa, abun kamar kwata-kwata babu haɗi, ina shi ina auta?, but ba zanƙi ba dan nasan ƴata hannun na gari zata shiga insha'Allah, kawai dai akwai abunda nake dubawa ne". Ummi tana kallon Turaki tace,"amma me Babban suna zaka iya zama da ita?, kasan tausayi daban so daban, karka ƙwari kanka kace zaka zauna da ita saboda ta taimaka maka, shi aure dan so da ƙauna ake yinsa, in akace za'ayi aure dan taimakon juna kawai ba lallai aji daɗin zaman ba, anfi so ayisa in har da so da ƙauna ta yanda duk za'aji daɗin zamantakewar har ƙarshen rayuwa". Turaki ya shafo wuyansa bai ce komai ba, Mum tace,"kayi magana, dan ba zai yiwu mu baka ƴa ba alhalin baka shaida mana kana sonta ba, dan haka in har ka san ma baka sonta to a miƙo maka takarda kawai". da sauri ba tare da shiri ba yace,"ina sonta Mum". Hajiya Madina tace,"a ina ɗin?, ina son yake?". ya ƙara shafo wuyansa cike da kunya yace,"Allah ina sonta Maama". Hajiya Madina ta miƙe ta kamo hannun Fillo dake ta aikin kuka, tana dubansa take cewa,"ina buƙatar lefen ƴata nan da 3days kafin na fara tunanin ko zan baka ita". sai yanzu hankalin Fillo ya dawo jikinta, ta waiga ta dubi Turaki sannan ta kalli Maama tace,"Maama ai ni bana sonsa, ba zan iya aurensa ba". Mum ta kalleta tayi murmushi, ganin ba wanda ya saurareta ta fashe da sabon kuka tana cewa,"Allah Maama ni bana sonsa, ba zan iya aurensa ba dan Allah kice ya sakeni, ni taimakonsa da nayi saboda Allah nai, dan Allah ya sakeni". Ummi ta buga mata tsawa,"kul kar na ƙara jin furucin nan daga bakinki". Hajiya Madina tace,"a'a yi mata a hankali, da gaskiyarya ai, dan shi yana so kuma shikenan ita ba za'aji ta bakinta ba?". ta kalli Turaki tace da shi,"ka zo ka nemi yarda ƴata da amincewarta akanka, kwana biyu na baka, idan ba kai nasara ba za ayi duk abinda take so". tana faɗar hakan taja hannun Fillo suka fita, wacca ke ta faɗa mata ita dai asa ya saketa yanzu ba zata zauna da shi ba. bayan fitarsu Baffa yay adu'a aka watse, ya rage daga shi sai Turaki, on serious note Baffa ke kallonsa kamin yace,"kenan ita Fillo itace uwar gida?" kansa a ƙasa yace,"ehh Baffa". ya numfasa ya sake cewa,"to ya zaman nasu zai kasance?, haɗe su zaka yi ko ya?". yay ɗan jim kamin yace,"yanda kace Baffa". "ahh wannan kuma ai kai zaka yi making decision, sai dai in shawara ta kama sai in baka". yace,"tom Baffa ka bani shawarar". "ka bari sai mun zanta da hakimi tukunna, now you can leave, sai da safe". *Vote, comment and share.* [9/3, 18:03] Halimahz: *LULLUƁIN BIRI* *42* Jar mota ƙirar rangerover ta sauka daga kan titin ta gangara gefe tayi parking a gaban tebur ɗin masu sayar da fruites. matashin saurayin dake daga cikin motar ya zuge glass yay wa me siyar da pineapple sallama, mutumin ya amsa yana barin wajensa ya ƙaraso gun motar. zuwan nasa yasa Hamid miƙa masa hannu suka
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243