Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 80

Chapter 80

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,237 words 0 views Progress saved
Download Book

ma har take iya magana haka duk da uban tsoronsa dake tare da ita, dan wani irin faɗuwan gaba da take ji. ta ɗan kallesa kaɗan ganin yana kallonta tayi saurin ɗauke idonta, taja yatsanta ɗaya tace,"ba zaka iya kula da kanka ba ai, amma shi naga yana sonka, kuma yana da mutunci, Maama zata basa amanarka...Allah ubangiji ya kai ku lafiya ya dawo da ku lafiya, Allah yayi maka katanga kan katanga daga dukkan sharrin me sharri, Allah ya ɗoraka akan maƙiyanka, Allah ya tsareka da tsarewarsa ya kiyayeka da kiyayewarsa, ka kula sosai da kanka Maama zata ji daɗin hakan, kar ka yi wasa da shan magani". tunda ta fara maganar yake kallonta babu ko ƙifce, da wani kalar tunani da yake akanta. kamar ya buɗe komai a yanzu, but zuciyarsa na faɗa masa not now, this is not the right time da ya kamata ya buɗe komai. yana ji ta zame jikinta a hankali tana miƙewa tsaye, so take yi ta bar ɗakin amma kamar an riƙe mata ƙafa, kuma kamar tana jiran umarninsa ne. tayi dai tsaye ta kasa motsawa balle ta tafi. tsaye shima ya miƙe yana kulle idanuwansa, jikinsa duk babu ƙwari haka yake jinsa, bai taɓa jin zai yi tafiya yana fargabar tafiyar ba ko kuma yana tsoro, amma this time around da zai tafi yayi just 4days ji yake kamar wani mugun abu zai faru kafin dawowarsa, ko kuma wani mugun abu zai faru da shi. bayan ya zuba hannayensa cikin aljihu taji yace,"bana son yawan kuka. when am back you will help me find Mum". kallon da take yi masa bana mamaki bane tunda a yanzu ta riga tasan komai, kallo kawai take yi masa me cike da tausayawa, bata ankara ba sai ganinsa tayi tsaye a gabanta dab da ita, tayi wani ƴar guntuwa a gabansa dan da kaɗan ta wuce cikinsa, magana take so tayi masa amma bata san ta ina zata fara ba, hannunta nata karkarwa taji ya sunkuyo da kansa ya ɗora goshinsa akanta yana kama hannayen nata ya riƙe. muryarsa can ƙasa taji yace,"yauahe hannayenn zasu daina kakkarwa?". sai taji kamar numfashinta zai yi seezing, jin an turo ƙofar ɗakin ta firgita taja da baya, ganin Zaytuna duk sai ta rikice, so take ta fice daga ɗakin da gudu before Zaytuna ta ɗago daga sunkuyawar da tayi tana ajiye abu, amma ya riƙe hannunta ta yanda duk abinta ba zata iya ƙwacewa ba, Zaytuna ta ajiye aiken Boɗejo da ta shigo da shi ta fita. tana fita Fillo ta fashe da kuka tana ture hannunsa daga riƙon da yay mata. ƙarar shigowar text a wayarsa yasa ya saketa ya nufi wayar, ita kuma ta buɗe ƙofan ta falle da gudu. Turaki ya buɗe messge ɗin Zaytuna da ya shigo yana karantawa. _Boɗejo and Maama are coming._ yana gama karantawa ya juyo da kallonsa inda ya bar Fillo, sai gani yay babu ko ɓurɓushinta, yasa hannu ya shafo wuyansa yana smiling. *please vote, share and comment.* [8/27, 20:40] Halimahz: *LULLUƁIN BIRI* *©️Halima h.z* _not edited._ *26* Ilham ta shigo parlon Yarima Abbas bakinta ɗauke da sallama da wani irin emotions a tare da ita. tun shigowarta kanta ke sunkuye a ƙasa kamar ta shiga fadar Me Martaba. ta ƙarasa gaban table ɗin dake tsakiyar su Yarima Abbas ta ajiye ƙaramin tray dake hannunta, bayan ta ajiye ta ɗago ido ta kalli ɓangaren da tasan anan ne zata yi tozali da Turaki, tunda from there hancinta ke jiyo mata ƙamshinsa, wannan ƙamshin turaren da ita ta basa kyautarsa har ya zama choice ɗinsa. idonsa da nata suka haɗu wuri ɗaya, kuma ba tare da ƙwayar idonsu ta fita ata junansu ba suka saki wani sanyayyan murmushi wa juna. wanda hakan ya wanzar da jin kunya a tare da ita, Turaki kuma da har sannan murmushin bai ɗauke masa ba yace,"zo nan". Yarima Abbas dake cike da jin girma na izza yace,"kafi kowa sanin bana son yara suke zuwar min sashina ko, amma duk sanda kazo sai ka dinƙa wani kiransu suna shigo min da dattin ƙafafu". ba tare da Turaki ya dube shi ba yace,"da wa kake?". rai ɓace Yarima Abbas yace,"yaushe wannan rainin hankalin zai bar jininka Turaki?". Turaki ya ɗauke idonsa akansa yay masa banza bai tanka masa ba. Ilham ta zauna akan hannun kujerar da Turaki yake, ya kamo hannunta ya riƙe yana cewa,"wai ni wannan Kunyar tawa da kike yi tun sanda kika dawo ta mene?". kanta na ƙasa tace,"kunya kuma Hammah?". yace,"ehh mana, kuma ni ban haihu ba, balle nace ɗana kike kamu". ta ke fuskanta yay turning zuwa na shagwaɓaɓɓu tana ɗan dukan ƙafa a ƙasa tace,"yanzu Hammah ka rasa da wa zaka haɗani sai ɗanka". murmushi kawai yayi yana shafa beard ɗinsa. idonsa akan tray ɗin da ta aje yace,"mene wannan?". tace,"your favorite, since morning na dafa idan zan tafi na kai maka...". sai ya katseta da cewan,"have you forgotten?". sai ta ɗan ɓata fuska tace,"ban manta ba, but ai naga ada ne". ya gyara zamansa yana faɗin,"ba da bane har yanzu Ilham. girkin Maama da Zaytun kawai". wani irin rashin jin daɗin ya ziyarci Ilham, fuskarta ta nuna hakan, Turaki ya kalleta yace,"fushi?". ta girgiza kanta da sauri,"a'a". yace,"to saki fuskan". ba tare da tayi hakan ba tace,"to har girkin matarka ma ba zaka ke ci ba Hammah?". yace,"dalilin da yasa zanyi aure na zauna a kusa da Maama kenan". tace,"amma Hammah akwai...". ya tari numfashinta da faɗin,"akwai mutuwa ko?, na san da hakan. ki tayani adu'ar na riga Maama mutuwa ba naga tata ba". Ilham tace,"to Allah ya ƙara mata lafiya ya kuma bata tsawancin kwana me albarka". ya amsa da,"amin lelen Boɗejo". ya sauke numfashi sannan yace,"ina gyalenki?". tace,"na barosa kan bed ɗin Mami saboda kace na hanzarta". hannunsa akan fuskarta yace,"je ki ɗauko ki dawo, ki faɗawa Mami zaki min rakiya". fuskarta ta washe da murmushi tana tambayarsa,"ina zamu je?". ya shafo wuyansa sannan ya bata amsa,"perfume zamu sayo". idonta ya ƙanƙance a sa'ilin da take kallonsa. "ƙarewa yayi?, in ɗauko maka nawa?". yace,"a'a wani zan sauya". idonta na ƙara ƙanƙancewa tace,"canjawa kuma?, perfume naka ɗin? your best choice ɗin?". ya ɗaga gira ɗaya,"yes, bana son ƙamshinsa yanzu". tayi knodding kanta sannan ta miƙe ta fita. Yarima Abbas ya rakata da harara, yayinda Turaki ya tsayar da ƙwayar idonsa akanta har sanda ta fice, bai san dalilin da yasa yake tausayin yarinyar ba, ko dan ta kasance ita ɗaya a wurin mahaifiyarta ne?, ba hakan bane, hakan kuma ba zai zama dalili ba. yana son Ilham kamar yanda yake son Nihal, Samha da kuma Zaytun. yana ƙara sonta da burin faranta mata saboda yanda itama take sonsa tun yarintarta, ta ke masa kallon jininta fiye da yanda take kallon su Yarima Abbas. ya sauke numfashi yana jinginar da kansa jikin kujera tare da rufe idanuwansa, baya manta alkhairi a rayuwarsa ko da ace daga baya zaka saka masa da sharri, wannan alkhairin naka garesa zai mantar da shi girman sharrin da kayi masa. sai dai har yanzu ya kasa mantawa da sharrin da Mami tayi masa, tsawon shekaru da yawa har yau neman dalili yake na ƙala masa sharrin sata da Fulani Azima tayi. idan ya tuna

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243