Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 26

Chapter 26

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,214 words 0 views Progress saved
Download Book

mata ɗakin. Ta wuce ɗakinsu ta ɗauki littafinta ta hau assignment ɗin da Amir ya bata, wanda kusan kwana huɗu kenan da bata amma batayi ba saboda shiririta. Don Allah share to other groups🙏 Youtube Channel-Nishaɗi Media. [8/12, 08:00] Halimahz: *LULLUƁIN BIRI* *©️Halima h.z* *11* "Mommi dan Allah kiyi shiru". Nuratu ta faɗa idanuwanta na kawo ruwa, zuciyarta cike da tsananin tausayin matar. Yusuf yace,"Mommi hawayenki babban tashin hankali ne a wurinmu, dan Allah ki daina, ko menene kike tunawa zai zama tarihi da izinin Allah...and ina da yaƙinin 100% komai naki ya kusa daidaituwa duk da cewar bamu san me ya faru dake ba har kika zo ƙasar da babu wani naki acikinta, fatanmu Allah ya baki lafiya domin musan ta inda zamu fara". shima ɗin maganar yake cike da tausayinta. Mommi ta sake su daga rungumar da tayi musu, tasa hannu zata goge hawayenta Yusuf ya riƙe hannun nata tare da saka handky ɗinsa ya goge mata. ta sakar musu murmushi, irin murmushin da ake kira na ƙarfin hali, sannan ta jinjina musu kai na ƙara godiya a gare su tare da nuna jin daɗin kasancewarta tare da su. su biyun suka taimaka mata ta sauko daga kan bed, Yusuf ya fice ita kuma Nuratu tayi mata rakiya zuwa toilet. bata wani jima a wankan ba ta fito dafe da bango. Nuratu na ajiye mata kayan da zata saka tai saurin bari ta taho tayi mata jagoranci suka ƙaraso ta zauna kan wata kujera. Nuratu ce tayi mata komai, tun daga kan shafa cream har saka kayan. abaya ce white da adon stones masu ƙyalli. sai hijab ɗin peach ta ɗora mata akai wanda yake daidai ƙirjinta. kasancewar Mommi fara ce sosai sai kayan suka amsheta matuƙa, idan ba wanda ya sani ba sai ka iya rantsewa balarabiyar ƙasar ce dan tayi kama da su sak. "Mommi ending this week zamu wuce Saudia muyi Umarah for 1 week daga nan sai mu wuce naija, Excellency ya gama gudanar da aikin daya kawo shi, aikinsa zai koma can nigeria gaba ɗaya". Nuratun ta faɗa tana bata kubza a baki haɗe da black tea, Mommi taunar ta ke yi da ƙyar saboda jin wani nauyi a ƙirjinta kamar an ɗora dutse. magana Nuratu ke tayi amma hankalin Mommi gaba ɗaya ya bar jikinta, tunaninta ya tafi can wata duniya ta daban, ita ɗaya ta san me ta ke tunani, kuma ita ɗaya tasan me zai iya faruwa. halin da mahaifiyarta ke ciki shi tafi so ta sa ni kamin azo kan kowa da komai. ta rufe ido kaɗan ta buɗe ta ɗorasu kan Nuratu, sai tayi dauriyar maida ƙwallar data cika idonta sannan ta matso ta sumbaci Nuratu a goshi. Yusuf na parlo zaune da waya kare a kunnensa yana sauraron maganganun da Umma keyi masa. tsawon lokaci kafin ya numfasa yace,"Umma please don't let Ammi knows munyi waya dake". daga inda Umma ta ke ta galla harara kamar yana gabanta, tai shiru kamar ba zata ce komai ba, tana shirin yin magana ya rigata. "please Umma". tayi hanzarin katse shi,"tana part ɗinta ina part ɗina how will she know?, ko da yake aini ce aku sarkin surutu". yanda yaji muryata yasa shi sosa kai tare da cewan,"ba haka nake nufi ba Umma". dai-dai lokacin Nuratu ta ƙaraso wajen ta zauna saman cinyarsa tare da kwantar da kanta bisa kafaɗarsa, shi kuma ya zira ɗayan hannunsa acikin rigarta yana shafa cikinta, har zuciyarsa ji yake tamkar babynsa yake shafawa a zahiri. Nuratun ma ta ɗora nata hannun akan nasa suna shafa cikin tare. komai na ubangiji ne, kuma komai lokaci ne, shekararsu biyu da aure Nuratu bata taɓa ɓatan wata ba, maganganu har sun fara tashin ai bata haihuwa, ya kamata ya ƙara aure tun kamin ya mutu baiga ɗansa ba. cikin masu maganganun harda Ammi mahaifiyarsa, da yake dama ita ba ƙaunar auren ta ke ba, kasancewar Nuratu ƴar Yayar kishiyarta ce wato Umma. lokacin daya gama service ɗinsa ta aika shi har abuja yaje yayi kwanaki a gidan best friend ɗinta Hajiya Habiba don yaga yarinyarta. amma Yusuf na dawowa a lokacin ya tarar da Nuratu da tazo hutu shikenan sai yace shi fa ita yake so, duk yanda Ammi tayi yace shi Nuratu kaɗai zai aura, kuma da yake mahaifinsa ba mai takurawa ƴaƴa bane, abunda suke so shi yake so haka dole aka bi abinda Yusuf ke so. Ammi tayi kamar tai hauka a lokacin, ita baƙin cikinta akan me zaisa ya auri jinin kishiya banda yana so ya tozartata a idon duniya. to fa shikenan kuma sai ya jawo ta ɗauki fushin duniya ta ɗora akansa. dama can ana ƴar hakan saboda tana jin haushin shirinsa da Umman. sam Ammi bata son Nuratu, kuma Nuratu yarinya ce me hankali. dan ko sau ɗaya ma bata taɓa nunawa Yusuf rashin jin daɗin tsangamar da ta ke samu daga wurin mahaifiyarsa ba. hasali ma idan yana bata haƙuri sai dai tace masa its matter of time hakan zai zama kamar ba'ai ba. hatta wani lokaci da Ammin taje har gidansu Yusuf baya gari ta wanke Nuratu tass akan sun asirce mata ɗa, da kuma cewar Allah ya isanta da ta aure mata yaro alhalin tasan ita juya ce. Nuratu bata taɓa danasanin auren Yusuf ba sai a ranar, saboda wankin babban bargon da Ammi tai mata na maganganu marasa daɗi da tsayawa a rai. hakanne ma yasa bayan tafiyar Ammin ta kira Umma tace ita kam tasa Yusuf ya saketa bata iya ci gaba da zama da shi, tunda dai haihuwar nan ba itane zata bawa kanta ba. ta kwashe duk abinda Ammi tayi mata ta faɗawa Umman, silar inda faɗan gaba me tsanani ya shiga tsakaninsu kenan. Umma bata biyewa faɗan kishi na Ammi, amma akan wannan abin har sai da Daddy yace shi ba zai iya da jarabarsu ba sai ya maka su a kotu. dalilin samun sauƙi kenan shima kuma dan Umman tana bagararwa ne, amma da saboda Ammi ne har gaba da kotu sai dai akai su. maganar Umma ta katse su Yusuf daga abinda suke ƙoƙarin yi, sai lokacin Yusuf ya farga ya amsa kiran sunansa da tai. "ina Nuratu?". Umman ta tambaya da ɗaure muryarta. "ga ta nan". "to bata". ya cire wayar daga kunnensa ya ɗora akan kunnen Nuratu, ta wani narke tana shagwaɓewan Umman. "ba dai ki da wata matsala ko?". Umman ta tambaya da tsansatar kulawa. tayi kamar za tai kuka tace,"Umma ni so nake mu dawo, anan bana samun duk kayan kwaɗayin da nake son ci". Umma tace,"kai Nuratu". tace,"Allah Umma, nan fa babu irin su goruba, tsamin gaye, kuma fa har Farar ƙasa ma babu Umma, ga shi duk abunda naci ni ba sonsa nake ba sai ya dawo". ta ƙarashe maganar tana fashewa da kukan taɓara. daga inda Umma ta ke tai murmushi. "ai ke kika dage sai kin bisa, amma kiyi haƙuri kinji, haka ƙaramin ciki yake Nuratu. ai kun kusa dawowa, idan kun dawo ma nan gida za ki dawo ba zan barki ke ɗaya ba...yanzu dai zan san duk yanda za'ai na aiko miki abubuwan da kike so kamin dawowar taku, kiyi list sai ki turo min". "tom Ummana. ina su Kursum?".

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243