Chapter 174
Chapter 174
Baba. da ma golden morn za'a siyo min babban ledan, sai madara na gwangwani babba, sai sugar rabin kwano, sai cornflask kwali biyu. za su isa kuɗin ko Baba?". zai ƙirga kuɗin ta ce,"dubu goma ne ban san yanda kuɗin na su yake ba". ya ce,"ehh tou nima gaskiya ban san yanda kuɗin yake ba, amma yanda za'a yi, bara idan naje in akwai ciko sai na karɓo miki lambar akawunt ɗinsa sai ki tura masa tunda da ma mun saba da shi, nima na kan yiwa iyali cefane acan". tayi ɗan jimm kafin ta ce,"bara dai na ƙaro in ya zama da sauran canji ko ma sun kai shikenan". ta faɗa masa hakan tunawa da tayi bata da waya balle wani account. 5k ta ƙaro, ta ba shi ta ce ya yi har na mota, dan indai ba'a tafiyarta ba tasan layin nan nasu kaf babu wani kanti. da ga fitowarta ta farko, da komawar da tayi ta ƙara fitowa duk a idon Turaki da ke tsaye a balcony na sama, hannunsa riƙe da mug da alama tea yake sha, ya bita da kallo san da ta koma ciki yana ji zuciyarsa na ƙirga masa girman laifin da ta aikata. sai bayan ta shiga kuma kawai sai idonta ya sauka acan dining area, adon wurin ya yi bala'in burgeta hakan yasa ta tafi, tana zuwa ta tarar da manyan warmcoolers na abinci guda huɗu da babban tea flask, tana kallonsu ta shaida su, coolers ɗin kitchen ɗin Maama ne da sai Baffa yana nan kawai ake amfani da su. ta buɗe ƙaramin coolern taga irish ne da miyar hanta da soyayyan ƙwai, ƙamshin ya ziyarci hancinta har sai da ta lumshe ido, ai ko bata jin yunwa sai taci balle kuma uwar yunwa na ƙwazafarta a ciki, mamakinta ɗaya ne da yaushe aka kawo abincin?, zuciyarta ta faɗa mata tana can tana bacci. ta ɗauko plate ta fara zuba abinci sai taji ana knocking, adu'arta ɗaya ne a lokacin Allah yasa su Dadda ne suka zo, ta miƙe da sauri taje ta buɗe door sannan ta zuge glass, idanuwanta suka sauka akan Bello da ke tsaye hannunsa ɗaya a aljihu ɗaya kuma yana maƙale da waya a kunnensa. taja da ba ya tana ba shi hanya tare da yi masa sannu da zuwa, ya shigo yayin da yake amsawa, ya wuce ya zauna kan kujera ita kuma ta durƙusa har ƙasa ta gaida shi, ya amsa ya ɗan kallonta da son fahimtar wani abu, sai dai ya gagara fahimtar komai ɗin. tana tsugune tana jan yatsun hannunta har wucewar daƙiƙa biyu sannan ya kalleta ya girgiza kai ya ce,"MT bai ta shi ba ne?". tai ɗan jimm tana nazari, kamar ta ce bai tashi ba kamar kuma ta ce masa ya fita, a wannan shirun na ta Bello ya samu amsar tambayarsa, tausayin yarinya ya kama shi, a irin hallacin da tayi masa sam sam ba ta kamaci wani abu wulaƙanci a wurin Turaki ba balle tozarci, dan babu tozararci irin sakin da ya yi mata tana ƙarama da ita, ya miƙe yana cewa da ita,"idan ya dawo kice masa nazo, ina ta kiran wayarsa bata shiga ya yi ƙoƙarin kirana". ta amsa da,"toh". sannan ta ce,"ba ka sha ruwa ba, ga tea zan kawo maka". bai kalleta ba amma yanda voice ɗin ta ya fito ya tabbatar ruwan hawaye sun cika idanuwanta, kuma so ta ke ta zubar da su, ya sauke numfashi ya koma ya zauna tare da cewa,"oak kawo min tea kawai, kisa nescafe idan ba takurawa". ba wai yana yin yunwa ba ne, a'a kawai ba zai iya ƙin tayan da tayi masa ba, dan sosai shi dai yake bala'in tausayinta. ta wuce cikin sauri ta ɗau mug anan kan ƙaton family dining table, ta cika shi da ruwan tea sannan ta ɗauki plate ɗin da ta zuba irish da miyar hanta taje ta kai masa, shi ya tayata janyo center table gabansa dan yaga kamar mug da plate ɗin da ke hannunta suna neman rinjiyar waɗannan sillan karan hannayen nata, kar yaje ata dalilinsa ƙashin ƴar mutane ya karye. ta na kallon carpet ta ce masa,"nescafe ɗin ne dai babu sai na bayar an siyo, kuma mai gadi ya fita bai dawo ba". da mamaki Bello ya ce,"sai an siyo?". ta ɗaga masa kai kawai tana sa hannu ta goge hawayenta. yay ta kallonta da mugun tausayinta ya ce,"kuma kin duba ko'ina a kitchen ɗin babu?". ta yi shiru, sai taji ya ƙara cewa,"tsaya tukunna!, faɗa min gaskiya kar ki ɓoye min komai, ke ɗaya kika kwana a nan ko?". da sauri ta girgiza kanta alamar a'a. yay guntun murmushi na takaici ya ce,"kar ki rufawa MT asiri, ɗan banza ne bai da hankali ko kaɗan, tunaninsa ba irin na mutane ba ne, gwara ma ki fayyace min komai dan ko kin ɓoye min shi ba zai ɓoye min ba. ki faɗan gaskiyar amsar tambayar da nayi miki". hawaye su ka ƙara zubo ma ta bata ce da shi komai ba, a wannan hawayen ya karanto duk wata amsar tambaya da yake son yi ma ta. ya sosa girarsa yana tunanin ta yacca zai shawo kan wannan lamarin, tun jiya yake tunanin ta yan da zai yi convincing Turaki akan ya mayar da aurensu, shikenan su zauna lafiya salin alin babu wanda ya san anyi, to amma ya san shegiyar gardama da rashin ɗaukar shawara irin tasa ba lallai ya amince ba, shi abun da yake gudu ma kar silar zaman nata a gidan azo a aikata kwaɓa, yay guntun tsoki ya ƙara trying lambar Turaki amma bai samu ba. ya ce da ita,"ƙofar tsakiyar nan anan kitchen ya ke, ki kawo min nescafe ɗin". sai ta juya tana kallon ƙofar da ta buɗe ta shiga ɗazu har tafi ƙarfin minti uku tsaye a ciki, ta ƙara juyo da kanta gare shi ta ce,"babu ai kitchen ɗazu duk na duba". yay gajeran murmushi ya ce,"ai na zaki dinƙa girki idan babu kitchen?, ko kin taɓa ganin gida babu kitchen?". ta ce,"a'a ƙila haɗe mana yayi da ita, anjima na ke son zuwa part ɗin nata". Bello ya kaɗa kai,"kina uwar gidan zai tafi bangaren wata yayi kitchen?, to ba haka ba ne, kowaccenku da nata kitchen ɗin, duba in da na faɗa miki". ba ta iya jayayya da Babba ba, amma ita ta san babu wani kitchen, ta tashi taje ta buɗe parlon, yana ta kallonta a san da ta shiga ta tsaya daga bakin ƙofar, yay smiling ya ce ta buɗe ƙofar ciki, ta ƙarasa shiga ciki ta isa wa ta ƙofa da ta gani ta buɗe, jimawa kaɗan sai gata ta dawo riƙe da ƙaton gwangwani na nescafe, ta ajiye masa ta koma dining ta zauna, yana shan ruwan tea ɗin yana ɗan janta da hira sama-sama, har da tsokanarta wai an bata award na amaryar da tafi kowacce amarya kyau tun da aka fara aure a nigeria. ita dai murmushi kawai take yi, kuma sai taji hirar tasa na yi mata daɗi musamman da yana bata labarin yarintarsu, irin yanda suke faɗa akai akai kamar ƴan tsaki, da yacca Baffa ke cin ƙaniyarsu, har ya ce yana basu purnishment ɗin yin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243