Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 212

Chapter 212

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,225 words 0 views Progress saved
Download Book

now, you will not die Wifiey, please don't say it again". ta ƙara cewa,"jikina duk ciwo, ba zan iya motsawa ba". ta faɗa tana ƙara fashewa da kuka sosai, from the way tayi maganar za kasan a cikin ciwo take. "zai daina ciwon yanzu insha'Allah, my only wish is you stop crying". lallashinta kawai Turaki ke yi amma kamar yana tunzurata, Kukanta har cikin ransa yake ji, duk tausayinta ya lulluɓe shi, ji yake ina ma da damar da zai maida ciwon jikinsa. duk ya rasa yanda zai yi mata, cikin kansa ya zama babu komai balle yay tunanin wata dabara, kamar bai san wa ni abu da zai yi mata taji sauƙin ciwon ba, ranar da ya kusancin Ilham tashi yay ya barta balle ya iya tuna wani abu guda ɗaya da yaga ta yiwa kanta ko kuma shi ɗin yay mata. kuma kamar zai yi kukan shi ma, ya ɗauko wayarsa ya danna kiran lambar Zaytuna, har sau biyu bata ɗaga ba. sai ya kira ta Bello, sai da kiran ya kusa katsewa sannan ya ɗaga, kuma sai bayan Bello ya ɗaga tukunna ya fara tunanin me zai faɗa masa?, yace masa me?. yay guntun tsaki, yana jin Bello na ta hello hello MT lafiya a wannan daren, amma bai iya ce masa komai ba, sai kawai yay cilli da wayar ba tare da ya kashe ba. sai a yanzu yaji ƙwaƙwalwarsa na karanta masa abin da ya kamata yayi, ya kwantar da ita cikin sauri ya shiga toilet ya kunna ruwan zafi, ya fito a daidai lokacin da kiran Bello ya shigo wayarsa, ya ɗauki Fillo sanna ya ɗau wayar ya kara a kunnensa. ko abin da Bello ke cewa bai tsaya saurare ba yace masa,"after warm water then what?". Bello yace,"Allah ya saka min kawai". sannan ya kashe wayar bayan yaja dogon tsaki, Turaki na shirin ajiye wayar sai ga text ɗin Bello ya shigo. _sodium bicarbonate, salt and veniger._ yana karantawa ya mayar da Fillo ya kwantar, a wannan uban daren ya fita yaje part ɗin Ilham, dan acan ne yaga veniger da bakin soda, daga kitchen ɗinta ma ya ɗauko gishiri. yana dawowa ƙarar text na ƙara shigowa. _just use salt and veniger is oak._ ya jefar da robar baking soda ɗin sannan ya shiga toilet ya kashe ruwan da ya kunna yake ta zuba, ya zuba abin da zai zuba ya sirka ruwan sannan ya fito. yana kama blanket zai ɗaga ta damƙe tana girgiza masa kai,"please". ya rufe ido ya buɗe,"babu abin da zan ƙara miki Angel". sannan ta iya sakin blanket ɗin ya ɗauketa, yana sakata acikin ruwan ta fashe masa ta wani irin kuka tana riƙe shi, sai yaji kamar ya fito da ita, but he has no other choice. "sorry Angel, i know it is painful but that will only make you feel better". azabar duniya ta ishi Fillo, ta ƙara damƙo shi zata fito ya daɗa mayar da ita, kuka take sosai tana faɗin zata mutu, a sitz bath ɗin nan dai gaba ɗaya ta ruɗa Turaki ta gama gigita shi. kuma duk uwar masifar da ta dinƙa masa akan ita ya fita ya ƙyaleta bata son ganinsa amma yaƙi fita, har sai da ya tabbatar ta ga su tukunna ya cirota yay mata wanka da kansa, anayi tana kai masa duka, bayan an gama sannan ya naɗota a towel kamar new born Baby ya fito da ita. yana ɗorata saman gadon ta zabga masa harara,"ƙafana ba zai kuma iya tafiya ba". ya zauna tare da kamo hannunta, zata ƙwace ya hana hakan, kissing forhead ɗinta yay kafin yace. "Allah ya yi miki albarka, Allah yay miki sakayya da Aljannatul firdaus, na gode da kika kula min da kanki, yanda kika saka ni cikin farin ciki, ina roƙon ubangiji ya bani ikon faranta miki har ƙarshen rayuwata, insha'Allahu ba zan taɓa cutar da ke ba, wannan alƙawarina ne". sai ya saketa yace,"kina jin ciwo a jikinki?". ta ɗaga masa kai,"ai duk ka ɓalla ni". "ban ɓallaki ba Hottie, yanzu ma zan ke baki abincin da zai sa kiyi ƙiba ba za ki ɓalle ba". ta ɗaura kanta saman shoulder ɗinsa tace,"zafi nake ji". ya ce,"ai na?". sai tayi shiru, ya sauke numfashi yana shafo gefen fuskarta. "zai daina, zai daina zafin kafin safiya". sai kuma ya kira sunanta,"Fulani Nah". ta amsa,"ummm". ya ce,"I don’t have all of the words to express how much you mean to me. I can only say that you are the center of my life and everything else revolves around our love for each other. I will keep caring, adoring and loving you forever, during the easy times and the challenges we will face. I love you so much Angel". ya shiga shafa fuskarta yana faɗin,"you deserve a gift from me in return of what you gave me". "Bacci nake ji". ta faɗa da tsantsar shagwaɓar da ta motsa zuciyarsa, cikin murya me ban tausayi. bargon ya ɗaga ya shigar da su ciki, da farko taƙi kwanciya a jikinsa saboda tsoronsa da take yi, kuma da ya shiga kalallameta sai ta lumshe ido ta lafe a ƙirjinsa lokaci ɗaya bacci ya ɗauketa. shi kuma baccin da bai yi ba kenan har akayi kiran asuba, ya ƙura mata ido sai kallonta yake yi kamar tv. ya zareta daga jikinsa a hankali ya tafi masallaci, har ya dawo bata ko motsa ba, yana taɓa jikinta yaji zafi rau kamar garwashi, yaji hankalinsa yay mugun tashi saboda zafin jikin nata ya wuce tunani. tarkacen magungunsa dake watse a ƙasa ya kalla, ya duba kaf ciki babu pracetamol, sai can ya tuna akwai acikin maganinta da ke ɗaki, yana zuwa ya tarar babu, sai ya dawo ya ƙara taɓa jikin nata yaji ba wani sauyi. ya ɗau waya ya kira Zaytuna bata ɗaga ba, sai ya kira ta Samha, tana ɗagawa yace,"kaiwa Zaytun". jin muryarsa a rikice ta ce,"Hammah lafiya?". ya buga mata tsawa,"nace ki kaiwa Zaytun". da sauri ta diro akan gadon ta fita zuwa ɗakin Zaytuna, lokacin ta idar da sallah kenan. ta karɓi wayar hannun Samha da ke yi mata alama da ido, ganin sunan Turaki ajikin screen ɗin taji mamakin kiran nasa a wannan lokacin ya kamata, ta haɗiye guntun yawu kafin tace,"hello Hammah...". ai tun bata ƙarasa ya yarfa mata zagi yana yi mata masifa akan ƙin ɗaga waya. baiwar Allah cikin sanyin murya tace,"na shiga uku, Hammah yau ni ɗin?, Allah ya baka haƙuri". yaja tsaki, ba abin tayi magana ba ya ƙara yarfo mata wani zagin, don haka tayi shiru tana jiran cewarsa. daki-daki taji yana karanto mata sunayen drugs ɗin da ta san nasa ne, daga ƙarshe taji yace,"wanne me zazzaɓi zai sha aciki?". ta ce,"babu pracetamol ne?". daga tambaya sai cibi ya zama ƙari, ya taso mata kamar zai rufeta da duka ta cikin wayar,"in akwai zan kiraki ne". ta ɓata rai tana jin kamar ta kashe wayar. "ibuprofen ko pracetamol zaka bata". "duk babu anan, ki kawo min yanzu". ta waro ido waje tace,"Hammah asuba ne fa". yay tsaki,"kaiwa Sameer ki faɗa masa ya kawon yanzu, kar ya taho a ƙafa". yana gama faɗa ya kashe wayar. ba'ai 5minutes ba sai ga Sameer ya zo, yana fita ko

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243