Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 186

Chapter 186

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,217 words 0 views Progress saved
Download Book

ya san ba zata taɓa zuwa ba. yana kunna wayarsa ya ci karo da messege ɗin Sectery nasa, da yake tuna masa appointment din da yake da shi da wani company na lemu by 3pm. saukowa yayi akan gadon ya shiga toilet yayi wanka, bayan ya fito ya shirya cikin shigar manyan kaya na kufta black colour da tayi masa masifar kyau. yana cikin fesa turare yaji cikinsa yayi ƙugi sosai alamar yunwa, dan daren jiya ma bai ci komai ba, yay gajeran tsaki na ƙorafi da takaici, ga shi da aure amma bai da matar da zata dafa masa abincin da zai ci, shin wai sai yaushe zai san yayi aure ne?, when zai fara jin wannan daɗin da ake cewa akwai shi a gidan aure?, wannan farin cikin sai yaushe?, ga shi ta bakin Bello da gaske rainon Fillo zai yi, rainon da baya jin cewar zai iya, ya ƙara yin tsaki yana dire perfume da ke hannunsa, yanzu ba abin yaje gida ba da sunan zai ci abinci a fara yi masa tambayar ƙwaƙwaf. jakar laptop ɗinsa ya ɗauka ya fita a room ɗin, daidai bakin ƙofar room ɗin Fillo ya tsaya, ƙofar a buɗe take, ya tsaya yana tunanin ya shiga ko kar ya shiga, a ƙarshe zuciyarsa ta yanke masa yay tafiyarsa kawai, tun da har ta iya barin ɗakin nasa taji sauƙi kenan. yana saukowa parlo ƴan aiki suka fito da sauri daga kitchen, suka durƙusa suka gaida shi, hannu ya ɗaga musu ba tare da ya amsa da fatar baki ba, har ya kai bakin ƙofa idonsa ya sauka akan dining, flask ne guda biyu a ajiye sai na tea flask, ya kalli Sakina da ba ta koma kitchen ɗin ba ya ce,"ta sakko ne?". kanta a ƙasa ta ce,"a'a ranka ya daɗe bata sakko ba kwatakwata". yay ɗan jimm sai kuma ya ce,"ita tace kuke yin girki?". ta ce,"a'a ranka ya daɗe, mun ga dai hakan na cikin aikin mu ne". ƙaramin tsaki kawai yayi ya zuge glass ya fi ce, Sakina ta bi shi da kallo tana riƙe haɓa da jinjina kai. Hannatu na ganinta ta ce,"lafiya?, me kika guntso?". "uhmm ke wannan me gidan bai da sauƙi ko kaɗan, babu ma alamar mutunci a tare da shi, ni da ma tun ranar farko naji bai yi min ba sam, gaskiya matarsa na haƙuri da shi, irin mazan nan masu shegen girman kai da izza, fuska gaba ɗaya babu annuri". Hannatu ta ce,"wani abu kika gani hala". tayi maganar da irin suffa ta ƙwanƙwararrun munafukai. "ke kin ji yacca yake tambayar wa ya saka mu yin girki, kamar fa zai kawo min duka, babu wani irin taushi girmamawa ta ɗan adam acikin muryarsa". sai kuma ta taɓe baki,"ni da ma na faɗa miki tun ranar da muka zo na san ba zaman lafiya ake a gidan nan ba, ba ki ga ita kanta kamar ba ta da miji ba, sai dai ta sauko tayi kallo taci abinci ita ɗaya ta koma, tabɗijam ni kuwa dai duk kuɗin namiji wallahi ba zan yarda da rashin mutuncinsa ba, ke ni ba zan ma yarda da wani auren dole ba, ba zan iya namiji ya takani ba gaskiya". "ke ma dai Sakina ai da ma da gani ba auren soyayya akai ba, ni itace ma ta ke bani tausayi tun da naji ance tayi aiki a gidansu, wataƙila ƙarfi aka nuna musu aka aura ma ta shi dan anga ba su da hali, ni tausayi ma take bani kina kallonta kin san bata jin daɗin zaman, ko da yake babu komai zamu ɗaurata a hanya, naga ba ta da girman kai za ta sake da mu, zamu ba ta shawarwarin da zata saita mishi zama". Sakina ta nufi cooker gas tana faɗin,"ke yanzu dai buɗe firinjin nan ki ɗauko mana kazar nan da naji ta ɗan fara yami, mu gyara muci abarmu in ba haka ba a banza za'a barta ta lalace, naga matar gidan ba wani wayewa tayi da cin kayan daɗi ba, duk gata nan a ƙanjame ai. Allah na tuba ni ina da wannan uban kayan daɗin ma me zai sa in damu da takaicin ɗa namiji, ai ɗaukarka zanyi in bawa banza ajiyarka, kai ita ma dai wallahi anyi lusara, ko da yake wasu sun ɗaukaki soyayyar namiji fiye da jin daɗi, kuma kin san Allah duk yanda akayi ganinta ƙashi da rai yasa yake ma ta wulaƙanci, babu gaba babu baya kyace me cutar S, kai Allah dai mun gode maka, kuma banza da ita ma kawai ta jefa shi a kwandon shawara ta bawa jikinta ingantattun kayan da zasu farfaɗo da ita, ba dai gidan jin daɗi da hutu ta zo ba, wallah wata guda yay ma ta yawa ta murmure". Hannatu tai ƴar dariya tana fito da gasashshiyar kaza a freezer,"Sakina ko dai ko dai, kawai...". bata ƙarasa ba Sakina ta juyo tana yi ma ta wani kallo,"ko me?, ni da wannan miskilin mijin?, ba dariya ba murmushi babu fara'a?, azaba!, Allah ya kiyaye wallahi, ai ranar farko zan bakawa gidan nan wuta dan ba zan iya da mugun halinsa ba, dukanta fa yake yi". Hannatu ta riƙe baki,"kai don manzon Allah?". "mtswww ke sai shegiyar gulma ba kya sa ido a abu, jiya baki ganta tana kuka ba?, to da daddare ma lokacin da ya shigo na hau saman ina jinsa a ɗakinta yana zazzaga mata masifa ita kuma sai kuka takeyi, ke Allah yasa ma ba sakinta yay ba dan naga yau gaba ɗaya fa ba ta sakko ba". Hannatu tayi dariya,"wallahi yana sakinta zan shiga daga ciki, wa ye zai so rabuwa da wannan gidan da aka aje daula, aljannar duniya, ita ma ɗin dai shashasha ce kawai, ni fa yana burge ni sosai saboda yana da kyau kamar ka sace shi ka gudu, kuma da yardar Allah sai ya zama rabona". ta faɗa tana jujjuyawa,"kalle ni fa da kyau, kissar ƴan aiki zanyi kawai a wuce wurin". buɗar bakin Sakina za ta yi magana suka ji sallama a parlo, da sauri suka fita a tare, ganin Yami yasa suka ƙarasa da sauri su na yi ma ta sannu da zuwa, Yami na yi musu fara'a ta amsa musu, ta zauna akan kujera tana tambayarsu ya aiki. "ina matar gidan fa?". Yami ta tambaye su. Sakina ta yi saurin cewa,"bari a hau a kirawota yau ba ta sakko ba gaba ɗaya, ƙila ba ta tashi ba". Maijidda ta cire hijab ɗinta ta ajiye tana cewa,"ƙyale ta bari na hau na sakko da ita". ta faɗa tana nufar upstairs, kuma duk da haka Sakina sai da ta bi ta saboda taje ta yo munafurci. “Aa lafiya dai?” Maijidda ta tambaya lokacin da take ɗora ƙafafunta akan steps. Sakina ta ɗan sosa gefen fuskarta ta ce,“Aa da ma wai...”. dakatar da ita Maijidda ta yi kana ta ce,“Aa Kika ce bata sakko ba ko, na ce miki to zan je na gani ko lafiya, ina ga ai babu kuma buƙatar sai kin biyo baya na ko kuwa?. Kije kiyi aikin gaban ki”. Haka kawai ta tsinci kanta da fad’a mata wad’annan maganganun ba tare da sanin dalili ba. but still sai da Sakina ta bi ta

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243