Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 60

Chapter 60

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,217 words 0 views Progress saved
Download Book

sawa aci girkin mutum, duk daɗin girkin mutum idan baida tsabta sai dai yaci kayansa shi ɗaya". Zaytuna da Ɗausiyya suka ɗauka tray suka fita da shi, suka bar Fillo da ƙarasa haɗa kunun shinkafar da Samha tace tana so tasha. ta fasa madarar gwangwani ta ruwa kenan sai taji kamar mutum a bayanta, ta waigo ta ga Turaki ne tsaye hannayensa a aljihu yana kallon abinda take preparing, da alama ma ba shigowarsa kenan ba. sai ta nemi ta dirirce, ta durƙusa a gabansa da sauri tana gaishe shi, ita bata san me yasa ba amma duk sanda ta gansa sai ta tsorata. bai amsa mata ba ya wuce ya ɗauki cup ya dawo, tana nan durƙushen har lokacin, da wani irin voice tace da shi. "kana buƙatar wani abu ne?". ya kalleta amma ba ita yake kallo ba hannayenta yake kallo, yace. "tashi". ta miƙe tana ɗan matsawa daga kusa da shi. fuskarsa a ɗaure yace,"what is this?". ta so fahimtar abinda yace, amma hakan bai samu ba, jin tai shiru ya waigo ya dubeta, tana tsaye kamar gunki duk ta cika da tsoronsa, hannun nan sai karkarwa yake, shi kuma abin na basa takaici. yaja guntun tsaki ya ƙara cewa,"i am asking you, what is this that you are making?". yanda yay maganar murya a sama yasa ta fara ƙoƙarin hargitsewa, ta ƙanƙame hannayenta a jikinta tare da kulle idonta, shin har sai yaushe zai fara fahimtar wannan yaren ita kam bata jinsa, ita kuwa ko ba dan komai ba ai dole ta tsaya ta mayar da hankali akan wannan gatan da Hajiya Madina tai musu ta koyi turanci. ji take kamar tayi kuka, bata ko ƙaunar tana aiki a kitchen ya shigo, ko ba'a kitchen ba bata so tana aiki taga giftawarsa, ita haɗuwa ma da shi totally bata so. Turaki ya tsaya yana kallon ikon Allah, shi kam ba dan ba dan ba, da sai yace yarinyar nan bata sahun mutane sai dai wata halittar. karkawarwa take kamar wadda ruwan sanyi yaywa mugun duka, ko kuma wacce iskar fanka ke kaɗawa. sai ya ajiye cup ɗin hannunsa kawai ya rungume hannunsa a ƙirji, ya jingina da jikin drower ɗin yana ta kallon sarautar Allah, ba zai ƙara magana ba balle motsi har sai ta gaji dan kanta ta dawo cikin hayyacinta, sannan zai buɗi baki ya faɗa mata karta ƙara ganinsa ta tsorata tunda shi ba dodo ba ne. lokacin da ya tsareta da tambaya a asibiti ya haska acikin kansa da cikin idonsa, wannan lokacin da ya riƙe hannayenta dan hana su rawar da suke yi, amma still basu daina ba sai ma rawar hannun nata ya haɗe har da nasa, tambayarta yay kawai me ya kaita wannan wajen, amma yanda tabi ta ruɗe ta nemi ta firgice har sai da yasa ɗaya hannunsa ya riƙeta da kyau, dan kamar zata faɗo ne daga kan gadon. _"me ya kai ki wannan wurin a wancan ranar?"_ tambayar da yay mata kenan amma kamar ya tuhumeta ne akan me yasa tai kisan kai. sai da ya matse hannunta da ƙarfi sannan ta buɗe ido ta kalle shi hawaye na sakko mata tace masa,_"ina?"_ harara kawai ya galla mata a lokacin, kafin yace,_"wurin da kika je za ki kashe kanki"._ sai kawai ta shiga girgiza masa kai, cikin rawar murya tace,_"Allah ba kashe kaina naje yi ba, ai babu kyau mutum ya kashe kansa"._ taji yay shiru bai yi magana ba, sai ta buɗe idonta dake rufe ta sauke a kansa, ƙwayar idonta ta shiga nasa, taji wani abu da bata taɓa jinsa ba, taga ya ɗaga mata gira duka biyun yana cewa,_"ummm ina jinki, to wa kika je kashewa?"._, saura kaɗan yay dariya saboda yacca ta ƙara ruɗewa da tambayar tasa, har tana ja da baya wanda inda ba'a kan gadon take ba tsab zata arta da gudu. ƙoƙari take ta zare hannunta a cikin nasa tana girgiza kanta cikin tashin hankalin da ya rufeta farat ɗaya. hawaye ne sosai yake sakko mata a sanda take ce masa,_"Allah babu wanda naje kashewa, me yasa zan kashe wani, akan me?, ko cinnaka bana iya kashewa ka tambayi Kaka kaji, dan Allah kayi haƙuri kar ƴan sanda suji su kamani"._ tai shiru tana fashewa da kuka, har sannan bai ɗauke idonsa daga kanta ba, ganin kallon da yake mata yasa tace,_"na rantse da Allah babu wanda naje kashewa, nima gani na kawai nayi a wajen, ban san ya akayi naje ba, kuma ina ta neman hanyar gida na rasa"._ ya ƙara damƙe hannunta sannan yace,_"har lokacin da ya kaɗeki baki sani ba?"._ ba tare da ta kallesa ba tace,_"na sani, ina ta ɗaga masa hannu bai ganni ba kawai sai ya bige ni"._ numfashi ya sauke yace,_"to kin yafe masa ko kin barsa da Allah?"._ sai da ta ɗago ta ɗan kallesa tukunna tace,_"na yafe masa"._ ya ƙara sauke numfashi sannan yace,_"to aljanun naki da suka kai ki su nawa ne?, dama suna yawo dake ko ranar su ka fara?"_ a wannan lokacin kawai tsaida idonta tayi akan kafaɗunsa, ta girgiza masa kai tace,_"banda aljanu ai, ni banda aljanu, ko Malami za'a kira a tambaya"._ yace,_"wanne Malamin?"._ tace,_"Malamin Ruƙiyya"_. yana kallon yanda take kallon ƙirjinsa kamar me karantar wani abu a wajen, sai da ya kalli wajen yaga babu komai kawai dai ba zata iya kallonsa ba shine take kallon wajen. sai da ya sauke ajiyar zuciya sannan ya saki hannayenta ya miƙe ya fita daga ɗakin ba tare da yayi musu sallama ba. a yanzu da yake kallonta sai yake ganin kamar a wancan lokacin, har yanzu yana mamakin me ya kaita wajen, me taje yi?, abu ɗaya kawai zai yarda da shi tana da aljannu kuma su suka kaita, abunda kowa ya faɗa kenan. to ya yarda da wannan, amma wannan tsoron nata fa?, shi jininsa babu tsoro a cikinsa, saboda haka ya kamata wannan tsoron nata ya ragu tunda har jininsa na yawo a jikinta yanzu. ya rumtse ido yana tuna the first abunda likitoci suka faɗa sanda suka isa hospital, _"ta zubar da jini da yawa, jini take buƙata a halin yanzu, cikin gaggawa ba da ƙurewar lokaci ba"._ haka suka faɗa a sannan, kuma ba zai iya cewa ga wanda ya nuna masa hanyar laboratory ba, tsintar kansa kawai yayi a wurin, ba tare da kowa ya sa ni ba. abunda ya tsana a rayuwarsa shine ɓata lokaci da kuma dogon bayani, kuma abinda ya sani jininsa AB+ ne, to don me kuma sai an tsaya wani ɓata lokacin gwadawa?, dan haka dawowa kawai yayi ya kama hannun Zaytuna suka faɗa room ɗin da aka kwantar da Fillo. _"ki saka mata jinina, ko leda nawa ake buƙata, ko da za'a kwashe shi duka"._ kayan aiki a ajiye suke to jiran me za tai?, dan haka kwanciya kawai yay akan gado tayi jone-jonen da zata yi, nan take jininsa ya fara shiga jikin Fillo. daga fara shigar jinin bai kuma sanin me ya faru ba, farkawa kawai yayi yaga wani yayi replacing nasa akan gadon, Dr Yusuf, likitan da shima yay kyautar nasa jinin wa yarinyar. sai daga baya Zaytuna ke masa bayanin ai ance shima yana buƙatar ya huta ne dalilin da yasa

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243