Chapter 25
Chapter 25
mata tayi hanzarin barin wajen tun wani bai zo ya ganta ba, dan idan akazo aka kamata ta ina zata fara bayani?, waye zai wanketa daga duk wani kalar zargi da za'a ɗora akanta?, gatanta Allah gatanta Kaka, bata mantawa da lokacin da ɗaya daga cikin yaran gidan yaci abinci yay ta amai, aka ce ai mai aikin da ta kai masa abinci ce ta saka masa wani abun, idan har yanzu tunaninta na jikinta, to ai ba zata manta ba tsawon shekara guda da akai abun har yau mai aikin tana cikin kurku a kulle akan laifin da ba'a da tabbacin ta aikata shi._ _Saboda haka bata san lokacin da siraran ƙafafunta masu kama da sillan kara suka bar wajen ba cikin sauri kamin daga bisani kuma ta haɗa da gudu, sai dai a lokacin da ta ke shirin barin harabar wajen gaba ɗaya taji tayi tuntuɓe da dutse, ta tsuguna domin ɗaukewa kawai sai tayi tozali da laya da kuma wata leda baƙa ɗaure a wurin, cikin kanta bata kawo tunanin komai ba tasa hannu ta ɗauki layar da ledar sannan ta janye dutsen daga wurin._ _A wannan lokacin kai tsaye ɓangarensu ta koma, ta zauna ita ɗaya dan kowa yana can masarauta anata hidimar bikin naɗi, ita kuma duk tsoron kar ta fito a ganta ita ɗaya a cikin gidan a fara yi mata tambayar tuhuma. A ranar ma haka dole ta kashe haɗuwarsu da Amir._ "wai tunanin me kike?". Maganar Maijidda ta dawo da ita cikin duniyar zahirin da ta bari tsawon daƙiƙu masu yawa. Kallonta kawai tayi ba tare da tace da ita komai ba. "Fullo kin san fa wurin nan ba wajen zuwanmu bane, ɓangaren masu gida ne. Amma kin kawo mu kin ajiye salon azo aganmu ace wani abun muke ƙullawa". "Maijidda wuta zamu cinnawa wajen nan". Maganar ta Fullo tasa Maijidda zaro ido waje tare da hanzarin miƙewa tsaye. Da yake ita sarkin tsoro ce tuni jikinta ya hau makyartata. Kuma bata kai ga ƙara magana ba, Fullo ta kai hannu ta ɗau ƙaramar galan ɗin petir ɗin da suka sato a cikin gida ta shiga yaryaɗawa a wurin. Sai da ta juye shi tas sannan muryarta ta fito a hankali da cewar,"Maijidda matsa baya". Cikin tsoro ba tare da mamakin abunda Fillo zata iya aikatawa ba tace,"ke wai me yasa ba kya iya kallo matsalar da zata faru a gaba, ke kawai abunda yazo cikin kanki shi kike yi. Yanzu mene amfaninki na cinnawa wajen nan wuta? salon kija mana barin gida". "ai kin san dai ni ba mahaukaciya ba ce ko, duk abunda kika ga nayi ina da dalili...dan haka matsa da baya". "wai na matsa da baya kike cewa, ke kuma fa?, kina kallo fa petir ɗin da kika zuba yana da yawa, kina kunna wutar nan fa tasowa sama zata yi". "ni dai kija da baya kawai nace". Sautin muryarta ya fito cikin amo na ɓacin rai. babu shiri Maijidda taja da baya tayi nesa da ita. Fullo kuwa tasa hannu a gefen zanin da bata iya ɗaurinsa ba har yanzu ta kunto layar da take ajiye da ita. tasa a tsakiyar tafin hannunta na dama tana ƙare ma ta kallo, kamin daga bisani ta shiga warware baƙi da jan zaren da aka naɗeta da su. Sau uku tana duba sunan da ke jikin layar, ranar farko da ta fara warwareta ta kasa karanta rubutun da ke jiki tun lokacin bata iya karatu ba, da rana ta biyu da karatun da Amir ke mata ya fara zama akanta ta ɗauko ta duba dan haddace yanda harufan jiki suke, da kuma rana ta uku da ta rubuta harufan a wata takarda ta daban tayi compairing rubutunta da na jikin layar dan tabbatar da tayi daidai, kuma a ranar ne ta iya karanta hurufan da ke jiki, harufan sunan MUHAMMAD TURAKI. To amma ga mamakinta sau ukun nan da ta buɗe bata taɓa cin karo da wani rubutun na daban ba bayan sunan Muhammad Turaki da yake jiki, sai yanzu da take ganin wani rubutun sunan na daban da akayi shi a ƙasan na turakin shi kuma da baƙar tawada amma ya fara disashewa hakan yasa ta kasa fahimtar kome aka rubuta. Kawai sai taji wani dunƙulallan yawu ya wuce ta maƙogwaronta, tun a ranar farko da layar nan taje hannunta wani ɓari na zuciyarta ke gaya mata Halimatu kar ki jawa kanki bala'i, irin wannan abun mutum idan ya gani kauda idonsa yake akansa, amma yau kece da ɗaukar takardar da babu makawa anyi ne dan asirin wani. Amma yau sam zuciyarta bata yi mata wannan gargaɗin ba, illama ƙwarin gwiwar da take bata akan tayi iya duk ƙoƙarin da zata yi kan ganin ta karya wannan asirin, dan zata iya rantsewa wanda ake abun akansa ba shi da alhakin kowa, don haka ta shirya yin jihadi akansa. Saboda haka kawai sai ta cure takardar wuri guda ta jefar, ta ɗauki baƙar ledar da ta bawa Maijidda ajiya gudun kar Kaka ta gani, itama ta jefar a wurin. Muryarta ta fito a fili tana faɗin,"har yanzu banda tabbacin asiri ne ku ka yi ko ba shi ne ba, to koma dai menene sai dai yaci ku ku ɗaya, ga abinku nan ya koma kanku". Tana faɗar hakan ta ƙyasta ashana ta jefa, nan da nan ko wuta ta kama da wajen. Garin tayi baya ta bige ƙafarta a jikin kujerar wurin har taji ciwo a babban yatsan ƙafarta. Amma ko tsayawa tabi ta kan ciwon ba tayi ba. Maijidda ko banda ambaton, "innalillahi wa'inna ilaihi raji'un". Babu abinda ta ke. Har sanda Fullo ta risko wajenta ta kama hannunta dan su bar wajen. "ni kam na shiga uku da ke Fullo, yanzu kin san iyakar inda wutar nan zata tsaya ne?, ba kya gudun abinda zai faru damu?". "idan an tambaya sai kice mune muka kunna kinji". Fullo ta faɗa tana ƙara jan hannunta dan su bar wajen. Duk rashin iya gudu na Maijidda sai gashi har tana kusan kerewa Fullo saboda ita numfashinta ya fara ƙoƙarin tsayawa. Kuma kan kace kobo hayaƙin wutar ya fallasu a cikin gidan, saboda wuta ce ta tashi ba kaɗan ba sakamakon fulawoyin da ke wajen, cikin mintunan daba za su haura biyar ba sai ga fire service sun zo. Irin tashin hankalin da wutar ta haddasa a zuƙatan al'umma Allah ɗaya yasan yawansa, an kewaye wajen anata salati, saboda irin tashin ƙarni da ke fita ta cikin wutar yana shiga cikin hanci ya haura saman ka, ya haddasa faɗuwar mutane da dama a wurin. wani irin wari ne da ba shi da daɗi, dan asthmatic ma bai iya tsayawa. Haka ambulance tayi ta shige da ficen ɗaukar mutane. A yayinda a wannan lokacin Fullo da Maijidda na can cikin uwar ɗakin Yami, hankalin Fullo kwance kamar ba ita tayi ba, Maijidda kuwa tayi tsilli-tsilli da idanu kamar ta fashe da kuka. Tana ta yiwa Fullo maganar amma kamar da dutse ta ke. Dan ita a wannan lokacin ma tunaninta na kan wani lamari na daban da take haskowa wanda take tunanin yafi wannan hatsari. Ƙarshe dai da Maijidda ta isheta da maganar da ba zata iya zaman jinta ta miƙe ta bar
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243