Chapter 105
Chapter 105
ku barni nayi sallah, ko magriba da isha'i na jiya banyi ba". tana rufe baki mutumin ya buga mata bindigar hannunsa a bakinta yace,"only when you are out of here shine zaka je kayi ta sallolinka, but not in this place, sallah acikin wurin nan is prohibited from you". sai kawai ta fashe da kuka sose tare da faɗin,"to su waye ku?, Me nayi muku?, Me kuke so tare da ni?". ƙaton mutumin ya bushe da dariya yace,"mu kidnappers ne, kuma ba zamu sakeka ba har sai an biya kuɗin fansarka naira miliyan biyar, idan kuma ba'a biya ba zamu yi gunduwa-gunduwa da namanka sannan muka aikawa da iyayenka". cikin matsanancin kuka Fillo ta ambaci kalmar innalillahi a karo na babu adadi tun bayan farkawarta, suna batun miloyan biyar kafin a karɓeta. wa take da shi da zai biya waɗannan maƙudan kuɗin?, me Kaka zata ɗaga ta siyar a sami waɗannan kuɗin?, ta san babu me biyan waɗannan kuɗin a karɓeta kamar yanda babu abinda Kaka zata ɗaga ta siyar a sami wannan uban kuɗin. saboda haka sai kawai ta rumtse ido tana jin tana sallamawa da duniyar, ita kuma haka kalar ƙaddarar take?, fatanta guda ɗaya ko da ace ba zata fita anan tana roƙon Allah yasa kar mutanen su cutar da ita su rabata da mutuncinta, a hankali yanda ba zasu ji me tace ba ta furta,"Ya Allah ka fitar da ni daga gurin nan cikin amincinka da salamarka". Ƙaton mutumin ya ƙara sakar mata tsawa yana cewa,"buɗe abinci kaci". tana kuka cikin firgici da razanin da take ciki tace,"babu ta yanda zanci ai". sai a sannan ya tuna da cewar a ƙulle take, ya daɗa kallon wanda ke tsaye kanta ya bashi umarnin kunceta. cikin zafin nama tsamurmurin ya kunceta kamar zai wurgata ta faɗo ƙasa, sanda ya gama kunceta ɗin sai ta sauke ajiyar zuciya saboda relief da ta samu, ta kama hannun nata tana shafawa, jinin da ya daskare waje ɗaya na saki yana bin ko'ina, kamin a hankali taji dama-dama. ba ta so ya ƙara yi mata tsawa don haka ta ɗauka pure water ɗin ta kuskuren bakinta ta zubar da ruwan a jikinta, sannan ta janyo kwanon abincin ta buɗe, taliya ce jallof babu kyan gani, lokaci ɗaya taji zuciyarta ta tashi, amma saboda babu yanda zata yi dole ta shiga cusawa a bakinta tana taunawa da ƙyar. ganin ta fara cin abincin suka tashi suka nufi ƙofa zasu fita, tai ƙarfin halin cewa,"bani da kowa sai Kakata, ku taimaka min dan Allah". suka mata shiru suka fice suna rufe ƙofar, sai kuma taji an ƙara buɗewa ƙaton mutumin ya leƙo yana faɗa mata,"if you dare try to make any sound, i swear I will fill your brain with this". ya faɗa yana mata nuni da bindigar hannunsa, kuma ta tabbata he means it. taji alamun an saka key a jikin ƙofar which means sun ƙulleta kenan, sai ta ture kwanon abincin dake gabanta, tabi ƙafarta da kallo tana noticing yanda ta kumbura sosai, ta jawo ƙafar da ƙyar tana shafata sannan tayi ƙokarin zuro ƙofar ta sauko daga kan gadon tana tsayawa akanta. da ƙyar taja ƙafarta bayan ta ɗauko pure water ɗin ta isa bakin wata ƙofa da ta gani acikin ɗakin, daban da wacce suka shkigo. ta kama handle ta buɗe ƙofar a hankali sai taga banɗaki ne, tai saurin faɗawa ciki tai tsarki sannan tayi alwala ta fito. ɗankwalinta tasa ta tattare ƙasan wajen, bata san ina ne gabas ba, kuma lokaci ɗaya maganar Amir ta haska mata sanda yake cewa shi addini ɗan sauƙi ne, idan ka tsinci kanka a garin da ba naka ba, kuma babu mutane a wajen da zaka yi sallah balle ka tambaya, to kana iya fuskantar ko'ina ne ka tada sallarka, don haka ta fuskanci inda take jin yafi kwanta mata ta tada sallarta da babban mayafin dake jikinta, sai da ta rama sallolin jiya dake kanta tukunna tayi asuba ta kuma yi sallar wadha ɗin da bata wuceta. Bayan ta idar bata yi saurin tashi a wurin ba sai da tayi dogayen adduoi sannan tai saurin miƙewa ta koma kan gadon gudun kar su dawo ɗakin su sameta. ta zauna da yaƙinin duk sanda suka kawo mata abinci zata yi amfani da ruwan wajen yin ibadarta. kuma zamanta kenan cikinta ya murɗa, tasan ba komai bane face yunwa, kuma take sai amai saboda tuntuni take jin zuciyarta na tashi saboda wannan farar taliyar da ta ci mara ɗanɗano. har yanzu tunaninta guda ɗaya ne, ta ina zasu fara neman wanda suke saka ran zasu biya kuɗin fansarta?, alhalin a wannan duniyar babu wanda ya san da su banda Allahn da ya halicce su. a can ɓangaren kuwa tunda gari ya waye ƴan sanda suka ƙara tsananta bincikensu, har sannan kuma ba'a sallami Hajiya Madina ba don ita tace gwara a barta a asibitin har sanda za'a ga Fillo sannan ta koma gida ta iya haɗa ido da Kaka, amma banda cikin critical situation ɗin nan da suke ciki. sai dai tunda ta farka ta tashi da zullumin ko zasu ji labarin cewar an ganta, amma police ɗin na daɗa faɗa musu shiru babu labarin yarinyar, sai dai sun sanar da Baffa cewa za su cigaba da bincike insha'Allah, kuma ganin har rana tayi still babu wani labari ya saka dole aka sanar da Kaka halin da ake ciki. ba Kaka kaɗai ba, hatta ƴaƴan Hajiya Madina sai a sannan suka san abinda ya faru banda Khalil da ya san komai tun a jiya. dan Baffa ce musu yayi sun ɗauki hanyar abuja a lokacin Maama na da seminar a gobe ƙarfe 8. Kaka dai mutuwar zaune tayi daga inda take, tabi Hajiya Madina da Baffa da Khalil da kallo, kamar dai bata fahimci zancen da suke mata ba, kamar ba dai-dai taji ba, kamar suna so suce Fillo ta ɓata tun daren jiya kuma har zuwa yammacin yau ba'a ganta ba, wannan mummunan labari ne, kuma bata tunanin waɗannan salihan bayin zasu iya zuwar mata da shi. Hajiya Madina ta fashe da kuka ganin yanda Kaka ta daskare, tana cewa,"ki yafe min Kaka, wallahi ban san hakan zata faru ba da ban fita da ita ba". Yami dake tsaye itama ta kasa motsi take kallon Maama da tausayawa tace,"ki daina kuka Hajiya, tsautsayi ne, kuma cikinmu babu wanda bai san ƙaddara ba me kyau ko mara kyau". sai sannan hawaye ya sauko a fuskar Kaka, dai-dai take ji da gaske faɗa mata suke jikarta ta ɓata, tayi inda ba'a san ta nufa ba, kuma yini guda babu ita babu labarinta. cikin muryar kuka tace,""Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un, ya Rahimu ka bayyana mana yarinyar nan a duk inda take, ka dawo da ita garemu cikin amincinka". ta faɗa tana mayar da idonta kan Hajiya Madina tace,"ki daina kuka Hajiya, ba ki da laifi ko ɗaya, dama ubangiji tuni ya shirya faruwar hakan, ko ace bata dalilin fitarku ba, ni musulma ce nayi imani da ƙaddara, saboda haka ki daina ɗorawa kanki laifi, ki share hawayenki don Allah, adu'a kawai ya kamata muyi Allah ya tsareta a duk inda take ya kuma dawo da ita garemu cikin amincinsa". sannan Kaka ta ƙara maida dubanta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243