Chapter 182
Chapter 182
rubuta?". furucin Mum ɗin yasa idanuwan Turaki suka ƙawalalo waje fiye da ɗazu, ƙirjinsa ya ce taratsatsa. Fullo ta buɗe baki wani sabon kukan na tahowa tace,"ai ban karanta ba". Mum ta miƙa mata takardar tana cewa,"to karɓi". Fullo ta karɓi takardar zata cusa a hijab Mum tace,"karantawa za ki yi ai, idan ba ki karanta ba sakin ai bai tabbata akanki ba, ki karanta sai ki nuna masa kuskurensa ki ɗau duk kalar matakin da kika ga ya dace da shi". tana gama faɗa ta miƙe ta bar wajen, Maama ma ta fi ce, Zaytun ta haye Uptairs tabi bayan Mum, aka bar Fillo da Turaki kawai, ta ɗago kumburarrun idanuwanta ta kalle shi taga fuskarsa kamar baƙin hadari, hawaye na sakko mata ta ɗora ido akan takardar, sai taji fargabar yau tafi ta ko yaushe, bata san me yasa ba ko kaɗan bata ƙaunar adadin sakin da yay mata, sai dai kuma a sanda ta shiga karanta rubutun da ke ji sai taga saɓanin abin da zuciyarta ta faɗa mata tun ranar da ya bata takardar, idanuwanta suka karanta abin da yake daban da wanda take ta haskowa yana rubuce a jikin takardar. wannan wani rubutu ne na daban, rubutun da ko kusa bai da alaƙa da abin da sakin da ta gama yankewa kanta anyi mata, rubutu ne take kallonsa da handwriting ɗin da ya burgeta, haka kuma taji kalaman da ke jiki na tafiya su na haɗewa da jinin jikinta, taji tana sha'awar da a karanta ma ta su a kunnenta. ta karanta sau ɗaya ta kuma gane ma'anar but haka kawai sai taji tana ƙara buƙatar ta ƙara karantawa. _my life depends only on you, i love you Fulani Nah, i love you up to the square of infinity, i promise you that i will take care of you morethan i will take care of my self, trust me when i say i can't do without you, Fulani Nah love me even just a bit._ ta rufe ido a sanda ta gama karantawa, taji bugun zuciyarta na sauyawa zuwa wani yanayi da bata taɓa riskar kanta a ciki ba a dai ga me da Turaki, ta sauke numfashi ta buɗe idon tana sauke akan Turaki. tuni ya miƙe tsaye hannayensa na zube cikin aljihu, ta bi shi da kallo sanda ya wuce ta gabanta, sai da yaje bakin ƙofa sannan ya dakata ya juyo yana kallonta rai a haɗe murya a tamke ya ce,"kin taso ko kuwa". ta ɗauke idonta da ga kansa ta mayar gefe, ya ƙara cewa,"ba za ki taso ba". ta kumbura baki ta ce,"ai kace kar na koma maka gida". Turaki ya saki baki yana kallonta, zai sake magana sai ga Mum nan ta sakko, tayi masa kallo ɗaya ta ɗauke kanta ta isa kujera ta ɗauki wayarta, har ta juya sai kuma ta waigo ta kalli Fillo dake zaune ta ce,"tashi ki bi mijinki". Fullo ta miƙe ta bi bayansa lokacin har ya kai bakin mota, ta buɗe baya ta shiga, ya kalleta ta mirrow ya ce,"do i look like your driver?". ta hankaɗo laɓɓa gaba ta sunkuyar da kanta ƙasa tana shafa bandage ɗin hannunta, tsawar duniya ta dawo gaba tayi biris da shi kamar ba wannan Turakin da take tsoro ba, yay ƙwafa yaja motar suka bar gidan, sai da suka kusa zuwa gida sannan ya tsaya ya fito ya zagaya ya buɗe side ɗin take, yasa hannu ya yo waje da ita ya mayar da murfin ya rufe tukunna ya koma side ɗinsa ya figi motarsa ya barta a wajen. tana kallo ya wuce gidansu da alama ba gidan ya nufa ba yanzu, ta juya ta kalla nisan da suka yo daga gidansu, sannan ta kalli kusancin da take da shi da na su gidan. har ta juya zata koma can gidan sai taji yo haushin karnuka babu shiri ta tattare riga ta falla gida a guje, ta dinƙa buga gate babu ƙaƙƙautawa tsoro fal ranta, Baba me gadi kuwa na can toilet ya fito da sauri yazo ya buɗe yana cewa,"kai jama'a waye haka?". yana buɗewa Fullo ta sunkuya ta ƙasan hannunsa ta shige da gudu, ya leƙo yana kallon waje bai ga komai ba, ya rufe ƙofar, yana juyowa yaga tuni har ta shige part ɗinta, ya buɗe hannu alamun ko lafiya?. ƙarfe sha ɗaya Fillo taji ƙarar zuge gate, ta miƙe da sauri ta leƙa ta window taga Turaki ya fito a mota, ta ga sun tsaya da me gadi su na magana, idan ta fuskanta kamar Baban na labarta masa yanda ta shigo ɗazu ne, kuma da mamakinta sai taga ya wuce part ɗin Ilham as usual. ta saki labulen windon ta koma kan gado ta kwanta da tunanin abubuwa kala-kala acikin ranta. *Vote, share and comment.* [9/6, 23:45] Halimahz: *LULLUƁIN BIRI* *49* washegari da la'asar Turaki na zaune a falonsa Bello ya shigo, kallo ɗaya Turaki ya yi masa ya mayar kan computer ɗin da yake dannawa, Bello ya ƙaraso gabansa ya ɗaga robar faro ɗin da yake hannunsa ya tuttule masa ruwan ciki akansa. "Bello what kind of rubbish be this?". "ɗan iska ma nan ya ganka ya ƙyale MT, yanzu na ƙara sarawa girman rainin hankalinka, kuma ban yafe ba zagin da ka ja min, akan kujera nake amma sai da na miƙe babu shiri tsabagen shigar zagin nan, har yau a jijjige nake da shi, sai kace kayi abu ni da banyi ba ni ke kwana aciki". Bello ya faɗa yana zama kan kujera, Turaki ya dinƙa kallonsa da wani kallo kafin yay tsaki ya miƙe ya cire rigar jikinsa da ta jiƙe. "tukunna ma ni ban gane maka ba har yanzu, ni ka rainawa hankali ko kuma su Mum ɗin ka mayar marainan wayonka?, sarai dai da iliminka ka san yarinyar nan ba ta da iddah akanka amma ka barta tana zama acikin gidanka". Turaki bai tanka masa ba ya ci gaba da aikinsa, sai can Bello ya fara masa ƴar murya,"haba Aminina kar muyi haka da kai mana, faɗa min gaskiya don Allah. gudun ɓacin ran su Maama yasa ka ƙaryata sakin da kace min kayi ko kuma ni ɗin dai ka mayar sauna?". "munafiki kawai". Turaki ya ce da shi yana hararsa. Bello yay dariya sosai ya ce,"naji ka kirani da koma menene, ka san Allah idan baka faɗa min gaskiya ba to zanje na faɗawa su Maama gaskiyar abin da na sa ni, dan ni dai kace min ka saketa". ya faɗa yana miƙewa. da sauri Turaki ya ce da shi,"kai wai mara hankalin ina ne, yanzu sai kaje ka faɗa musu hakan?". Bello ya ɗaga kafaɗa,"ofcourse, zan zuba maka ido ka ci gaba da zaman haramun da yarinya saboda kana gudun ɓacin ran iyaye, ai gwara a faɗa musu kawai su san gaskiyar abin da ke faruwa, yarinya ta tafi gidansu ta sami wani mijin tayi aurenta, kai kuma ai maka duk hukuncin da ya dace da kai. ko nufinka ka mayar da ita ne baka faɗa min ba?". Turaki na daɗa ɓata rai ya ce,"ni dama ban saketa ba, ko da nace maka na saketa to wallahi tallahi ban saketa ba". dariya ta zo wa Bello ya ce,"yau har da su rantse min?".
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243