Chapter 183
Chapter 183
"saboda ka ƙyale ni na huta, kamar yanda ka barni na huta da takurarka na 7days". Bello ya jijjiga kai,"amma kai dai anyi mugun ɗan rainin hankali, da ma saboda na ƙyaleka na 2days yasa kace min haka saboda ka san zanyi fushi?". Turaki yay masa banza, sai kuma Bello ya ƙara cewa,"to kuma na ga har yanzu baka bar nan part ɗin ba?, ko kewar ta nan ɗin kake yi tunda ita ka ɗanɗana ka ji?, ko kuma ita ma baka saketa ba hankalin mutane ka raina?". Turaki ya dire abin da yake ya dafe kansa, wucewar wasu sakanni tukunna ya buɗe ido ya zuba akan Bello ya ce,"in kana ƙaunar Allah da Annabi ka ƙyale ni, saboda fa wannan shegen sa idon naka yasa na barka a yanda itama waccan yarinyar ta ɗauka". Bello ya gimtse dariyarsa ya ce,"tun da kace Allah da Annabi an wuce wurin. mu koma kan aiki, ɗa zu mun yi waya da financial sectary na IBTC company, ina wancan document ɗin da ka haɗa?,". "shi na ke haɗawa yanzu?". "what! ba jiya ka ce ka yi completing nasa ba?, yau fa ya kamata ace mun yi printing an kaiwa Baffa". "to ya zan yi, after na gama wayar ta lalace, kano ma na kai gyaran a jiya, na so na tsaya na taho da ita Khalil ya damen da kira akan in taho gida ya ga kamar ba lafiya, but mun yi da shi me gyaran za'a kawo yau, ni kuma ganin ba su kawo tun safe ba naga gwara in haɗa wani kawai". "wai wayar da ka siya last week ne ta lalace ko wanne?". "ita ce". "kaii! da ma ba original ba ce cutarmu suka yi, but tawa fa normal take, me ya sami taka ɗin da ma?" Turaki ya ɗan kalle shi sannan ya ce,"fasata ta yi, gaba ɗaya ta tarwatsata ta koma fanko". "ban gane ba, da ma ka haihu ne da har yara su ka fara yi maka babban ta'adi haka?". "nop ban haihun ba dai tukunna, fitowa tayi da ga cikin ta fasa sai ta koma". ya kalli Bello da kyau ya ce,"ka daina tambayar rainin hankali Bello, wataran sai ka haɗu da wanda zai rufeka da duka". ya maida hankalinsa ga abin da yake yi, Bello dai sai cika shi da tambayoyin rainin wayo yake yi amma sam yaƙi responding nasa, da ya gaji kawai ya miƙe ya tattara komatsansa ya fice ya bar masa part ɗin gaba ɗaya. part ɗin Fillo ya koma, lokacin tana kitchen su na aiki da yaran da aka aiko mata yau da safe, jiyo motsin shigowa parlon yasa tai saurin wanke hannu a sink ta fito, ganinsa ta yi zaune ya ɗora ƙafa ɗaya kan table ɗin, yatsansa ɗaya cikin baki ya kafawa laptop ɗin ido da alama nazarin wani abu yake yi, kafin ta ɗauke ido akansa taga ya miƙe da kayansa a hannu ya wuce upstairs, ta bi shi da kallo tana hararsa, sannan ta juyo ta mayar da idonta wurin da ya tashi tana faman ɓata fuska, haka kawai ya zo ya ɓata ma ta wuri, ya ɗauko table daga in da yake amma mayarwa ta gagara. ta wuce tana ƙunƙuni ta ɗauke table ɗin ta mayar da shi ainihin in da yake, sai maganganunta take yi ita ɗaya har Bello ya shiga ma bata sa ni ba, sai da ta baro wajen zata koma kitchen sannan ta lura da shi. tai murmushi tana gaida shi, ya amsa ma ta yana tambayarta ya lafiyarta, ta ce,"Alhamdulillah". yana kallon bandage na hannunta ya ce,"subhanallah ciwo kika ji haka?". ta ce,"ehh jiya ne na yanke, amma da sauƙi". ya ce,"ya salam to Allah ya sauƙe". "amin na gode". sai kuma ta ce,"ka zauna mana". ya ce,"nop ina sauri ne, MT fa yana nan ko yana ɗaya part ɗin?". ta ce,"na ga ya hau sama". Bello ya fito da flash da ga aljihunsa ya ce,"please ki ba shi wannan". tana tsaye da ga in da take tace,"ka hau ka same shi mana". ya ce,"no anata min waya daga office ne, ki ba shi yanzu please kice masa yay calling ɗi na". ta wuce taje ta amsa, shi kuma yay ma ta sallama ya tafi. kamar ta hau saman taje ta kai masa sai ta fasa tai wucewarta kitchen suka ci gaba da aikinsu, haka kawai yau ta tashi da kwaɗayin dambun gero, sanda ta shiga kitchen taga hannu ɗaya gareta har ƙwalla sai da tayi, kuma sai Allah ya taimaketa yaran suka zo a lokacin, nan da nan kuwa suka shiga kitchen ɗin tare. kuma sai da suka kamma dambun kawai taji gaba ɗaya bata son cinsa, tun safe da ta tashi take jin mararta na murɗa mata kaɗan kaɗan, yanzu kuma ciwon ya ƙaru sosai, ta san ba komai ba ne illa period ɗinta, haka yake yi mata da ma, da zarar yazo kuma duk sai ya cika mata ciki taji bata son cin komai, fatanta ɗaya ne kar tayi wahalallan ciwon da ta saba. ta kalli ɗaya cikin yara me suna Sakina ta ce ma ta,"kinga ɗauko wancan flask ɗin ki cika shi sai ki kaiwa Baba me gadi, idan kuma ba zaku iya cinyewa ba ki bawa Baban kice dan Allah ko da wanda zai bawa". ɗayar me suna Hannatu ta ce,"Anty ke ba za ki ci ba?". Fillo tai mata wani kallo ta ce,"na ce miki sunana Halima, bana son wani Anty. na ƙoshi naji ya fita a raina". ta juya ta fita, Sakina da Hannatu suka shiga gulman wai ciki ne da ita, su na cikin ƙusƙus ɗin su sai gata ta dawo, ta ce da su,"yauwa yanda ma za'ayi, dan Allah ku kaiwa Kakata, ai kun san ɓangaren masu aiki ko?". Hannatu ta ce,"anan gidan?". ta ce,"no can gidan su me gidan nan". Sakina tace,"ehh mun sani, kwananmu biyu ma a can". haka kawai taji wani daɗi tace,"kun san Yami?". suka haɗa baki wajen cewa,"ai a wajenta ma muka kwana". "yauwa to ita zaku kaiwa, kuce ina gaisheta kuma don Allah ta sa Maijidda ta zo". ta faɗi hakan ta fita a gaggauce saboda ciwon marar da ya fara tsananta ma ta. tana hawa upstairs taji karatun qur'ani na tashi a room ɗin da ke kusa da nata, ta yi wucewarta ɗakinta sai faman yamutsa fuska take tana danne mararta. har ta kwanta akan gado sai ta tuna da saƙon Bello, hakan yasa ta miƙe ta fito cikin ƙarfin hali ta wuce ɗakinsa, ta tura ƙofar tana sallama aciki-ciki, shi kuwa kamar bai ji sallamar ba dan bata ji ya amsa ba. ganinsa babu riga yasa tai saurin rufe idonta, ta shiga ciki tana lalube kamar makauniya har ta isa inda taji kamar mudubi ta taɓa, ta ɗora flash ɗin da Bello ya bata akai sannan tai saurin ficewa ta bar ɗakin. around 5 kiran wayar Maama ya shigo wayar Turaki, lokacin ya rufe laptop kenan, ya ɗaga da ga can ɓangaren Maaman ta ce masa,"ka na office ko gida?". "ina gida Maama". ta ce,"jiya Daughter ta manta magungunanta sai yanzu nake ganinsu, ka zo yanzun nan ka amsar ma ta dont waste time, ya hannun na ta?". ya ce,"da sauƙi". ba tare da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243