Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 35

Chapter 35

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,223 words 0 views Progress saved
Download Book

na sauka a saman kuncinta, bai ce mata komai ba don duk tunaninsa ko har yanzu kukan allurar ne. ita kuwa kanta ke mata wani azababben ciwo, yayi mata nauyi kamar an ɗora dutse, ga shi sai take jin tsoron da bata san dalilinsa ba, ji take kamar ana tsoratata acikin kanta, kuma kamar kiranta ake ana tazo. tasa hannu ta damƙe zanin jikinta, daidai lokacin da Khalil yayi parking a compound. kusan tare suka fito daga motar, ya bata ledar drugs ɗin yana yi mata sannu. karɓa tayi tare da yi masa godiya sannan tayi masa sai da safe. ɓangarensu ta wuce bata wani biya ta yiwa Hajiya Madina sallama ba, tana tafe tana haɗa hanya saboda ganinta dake neman ɗaukewa gaba ɗaya, a yanzu ta manta da ciwon dake ƙafarta, ta ciwon kan kawai take yi. duk da uban hasken fitulu dake gauraye da harabar gidan amma ita wani duhu take gani na daban, ta damƙe kanta haka har ta kai ɗakinsu, kuma sai lokacin ne taji idonta ya washe, ta buɗi baki tai sallama cikin ɗakin. jin yanda tayi sallamar Kaka ta kafe ƙofar ɗakin da ido har ta shigo, tabi ta da ido har ta nemi wuri ta zauna tana jefar da ledan tulin drugs ɗin. sannan ta ƙara fashewa da wani kukan. Kaka ta katse lazimin da take yi tace,"ke Lafiya?". tayi shiru bata ce komai ba. Kaka ta ɗaga murya sosai,"kin san dai bana son shashanci ko Halimatu, menene ya faru?, wani kuskuren kika aikata?". ta ɗago tare da girgiza kanta alamar a'a. Kaka tace,"to menene?, wadda kuka baya yi mata wahala". bata yi magana da baki ba sai nuni ta yiwa Kaka da ƙafarta. Kaka ta kalli ƙafar da ta kumbura tace,"subhanallah garin ya?". da ƙyar ta buɗi baki tace,"nazo saukowa a bene na gurɗe". Kaka ta kawo hannu zata taɓa tayi ƙara tana janye ƙafa tana cewa,"Kaka akwai zafi fa...yanzu ma daga asibiti muke sun ƙara karyani shine kika ga ta kumbura haka, saura kaɗan na mutu Kaka". Kaka nayi mata wani kallo tace,"kice gata suka yi miki...to sannu sai ki daina kukan, ke idan ba'ai miki hakan ba kina zaton zuwa safiya za ki iya motsar kafar ne ma, Allahk dai ya sakawa Hajiya da alkhairi". sai sannan Kaka ta kai idonta kan ledar maganin da ta yasar can gefe, tace da ita,"ledar kuma ta mene?". tana shaƙar majina tace,"wai magani ne". Kaka tace,"wai kuma haka za ki ta shansa ba har sanda Allah zai kawo miki sauƙi". Fillo taiwa Kaka da maganin wani kallo ta wutsiyar ido, Kaka na ganin hakan ta miƙe ta ɗauka ledar tana faɗin,"jefar da magani a bola ai ba wahala yake miki ba, gwara na ɗauke nayi masa guri tun ba kisa anyi asarar kuɗi ba...dan na san kuɗi ne bana wasa ba aka kashe". Kaka ta shige cikin ɗaki da ledar maganin dan yi musu wajen ɓuya. kuma tana shiga aka saki wata uwar tsawa a tsakiyar kan Fillo, ta buɗa baki zata yi adu'a da ihu sai taji ta kasa, ta ya zata kwatanta?, wani irin ciwo take ji acikin kanta da ba zai kwatantu ba, ita ɗaya tasan azabar da take ji, ga gefen cikinta ma da takeji kamar ana caccaka mata allurai. kira kawai take ji acikin kanta, kira daga muryar da bata san ta ko waye ba, kuma muryar da bata taɓa ji ba. _"zo da nisa, maza zo da sauri"_. wannan kalmar ita ake ta faɗa mata, ta kai hannu ƙugunta ta damƙe wannan dunƙulallan asirin da ta ɗauko, kuma kamar wadda aka tsikara tayi zumbur ta miƙe ta fice daga ɗakin. lokacin da Kaka ta fito daga ɗaki sai tayi tunanin ko ta shiga banɗaki ne, hakan yasa bata nemeta ba, har ta girgiza kai tana faɗar Allah ya kyauta raki irin na Fillo, bata san ya za'ai ba idan tazo haihuwa. kuma sai bayan minti goma sai ga Maijidda ta shigo ɗakin neman Fillo, Kaka wadda har ta kwanta a lokacin tace mata,"yo aini nayi zaton wurinku ta nufa, ta shigo tana kukan ciwon ƙafa to nama zaci banɗaki taje, dana ji shiru kuma nace ƙila tayi wajenku". Maijidda ta zauna tace,"bata je ba Kaka". ta faɗa muryarta na nuna rashin jin daɗi. Kaka tace,"ƙila can cikin gidan ta koma, yanzu ai zaki ganta tunda ba can dai zata kwan ba, yanzu haka tayi mantuwar wani abu ne shi yasa ta koma". Maijidda dai tayi shiru bata ce komai sai ɓata rai ta ke, Kaka na kallonta dai bata tambayi ba'asi ba, saboda tasan kwanan zancen, akan dai Fillo ne da basa zama tare yanzu shine take ta yin wannan kumburin. shiru-shiru Fillo bata dawo ba sama da kusan rabin awa, Maijidda lokacin itama har ta fara hamma. ta fara masifar ita wannan aikin bata sonsa sam, zata sa Yami ta nemi wata yarinyar akai musu a ƙyale mata ƙawarta. Kaka tace,"to wai ke Maijidda iyaka akayi miki da shiga cikin gidan da ba za ki dinga binta ba ko me?, ba sai ma ku dinga yin aikin tare ba". Maijidda tace,"ni bana son shiga wurin da za'ake min gani gani Kaka, tunda sun san basu ɗaukeni aiki ba ina zuwa za'a fara min tambayar yanda Uwata ta haifeni". Kaka tace,"aiko dai kin yiwa Hajiya sharri dan ba haka halinta yake ba...zaman jira ne kuma sai kita zama karki yi bacci har sai ta dawo, waya san ma ko acan zata kwana tunda har ta kai wannan lokacin...to ni dai na kwanta sai da safe". Maijidda dai tai zaune jugum tana sauraron radion Kaka dake kunne, har lokacin da gidan radion suka tashi a aiki. daga ƙarshe dai data gaji da jira ta tabbatar Fillo ba dawowa zata yi ba ta tashi ta rufe ƙofar ɗakin sannan tabi Kaka ɗakin ta kwanta itama a inda Fillo ke kwanciya. ƙarfe sha biyu da minti goma sha biyar na dare a lokacin, motar Turaki akan hanyar da bai san ya akai ya biyo cikinta ba. hanyar tayi duhu dulum sai haushin karnuka dake tashi. gefe da gefen hanyar shukoki ne na masara da shinkafa da alama dai gonaki ne a wajen. ya rasa me yake damunsa gaba ɗaya, shi dai yana zaune yaji kawai yana so ya fito yasha iskar gari, kuma da har ya wuce Lambu sai ya koma ya ɗauki key ɗin motarsa ya fito. da farko gidan Mai Martaba yaso ya nufa, sai kuma zuciyarsa ta sauya masa ra'ayi, ya dinga bin titina yana sauka daga wannan zuwa wannan. tuƙin kawai ba dan ya san inda hankalinsa da tunaninsa yake ba, shine har ya shigo wannan layin da bai san ina motar ta kawosa ba, dan ba shi ya kawo kansa ba.. wuri ya samu yayi parking ya fito ya jingina da jikin motar yana fuskantar inda shukar shinkafar take, idonsa akan Shukar yake amma ba ita yake kallo ba, ba kuma tunani yake yi akanta ba, wucewar minti goma ya kalli agogon wayarsa yaga ƙarfe sha biyu da rabi a lokacin. sai kawai ya buɗe motar ya koma ciki, ya kuma nausawa cikin gonar ba tare da tsoron daren ba. driving ɗin yake with high speed kamar me shirin barin gari, ba ganin gabansa yake

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243