Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 147

Chapter 147

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,224 words 0 views Progress saved
Download Book

da Allah?". Maama na kallon Baffa tace,"kai kam har wanne kalar zunubi ka aikata da ake bibiyarmu da asiri?". zai yi magana ta ɗaga masa hannu,"wait Baffa, ya kamata mu fara sauraran maganar da yarinyar nan tayi, ni na san wacece ita fiye da tunaninka, tunda ta faɗi hakan tabbas haka ɗinne, beside ka duba ƙarancin shekarunta ta ina zata iya haɗa ƙarya irin haka farat ɗaya?, kai fa alƙali ne kayi nazari akan furucin nata mana". ta dafa shoulders ɗin Fillo tace,"yi min bayanin komai kinji, karki ji tsoro". Fillo ta shiga basu labari tiryan-tiryan tun daga ranar farko har zuwa rana ta ƙarshe da tayi wannan accident ɗin da Turaki ya bugeta, al'amarin yay matuƙar girgiza su, suka dinga salati suna maimaitawa, Mum dai kuka kawai take yi magana ma ta kasa, banda Hajiya Madina dake ta aikin tsinuwa tana jan muguwar adu'a akan duk wanda ma ya san da zancen za'ai asirin ba iya wanda yay ba. Ummi dai kallon ƴarta kawai take yi da mamakin da yaƙi barinta da kuma tsoron kar ace aljanu ke aiki a jikinta, dan jefa kai a irin wannan haɗarin sai mutanen ɓoyen. Mum ta sauko daga kan kujera ta rungumeta tana yi mata godiya da saka mata albarka, haka ma Maama, sun ma rasa kalar godiyar da zasu yi mata, kamar zasu haɗiyeta saboda son yarinyar da suka ji ya shigesu, matsayin da take da shi a zuciyar Hajiya Madina ya nunku a sa'i guda. Baffa dai yay shiru saboda abin ya ɗimauta shi sosai, abinda yaji yana faruwa a film da kuma wata nahiyar yau shi ne akan ɗansa har ma da matarsa. Turaki ganin yacca idon Baffa ke kansa yace,"kayi haƙuri Baffa, da na zauna nayi nazari shine naga babu da abinda ya dace na saka mata da shi sama dana aureta, kuma ni banje wurin mahaifinta da niyyar aurenta ba a lokacin, tausayi ne yasa na amince aka ɗaura auren babu shiri, kuma Baffa ina tsoron kar da kuce min baku amince ba shisa ban faɗa muku ba nayi gaban kan nawa, amma dan Allah dan Annabi kayi haƙuri ka yafe min". Baffa yace,"to wa yay maka waliccin auren?". yace,"ba kowa Baffa, ni da naje wurin Baban nata izinin auren naje nema shi ne yace sai dai na aureta a lokacin in ba haka ba zai bawa wani ita". Baffa yace,"kai kuma ba zaka iya rayuwa babu ita ba?". ya girgiza kansa da sauri yace,"a'a Baffa, kawai naji ina da son ta zama mallakina a sanda na san waye mahaifinta". Baffa ya girgiza kansa,"har yanzu labarin film kake ban Muhammad, waye zai ɗau ƴarsa ya aura maka babu waliyi kamar dai wani mahaukaci irinka?". yace,"idan baka yarda ba zan iya kai ka wurin limamin masallacin da ya ɗaura so you can believe me". Baffa yace,"why not wajen mahaifinta daka ce ka damƙawa sadakin?, ko kuma da limamin ku ka haɗa bakin ƙarya?". Turaki ya kalla Fillo da yake jin kukanta na taɓa zuciyarsa yay ƙasa da murya sannan yace,"saboda yana da son zuciya ba lallai ya faɗi gaskiya ba idan akaje wurinsa, mugu ne zai iya cewa ma bai san da maganar ba". Baffa yace,"kamar yanda kaima baka da gaskiya ba, becoux i cant believe cewan kaje kaima kanka aure ba tare da saninmu ba kawai saboda zuciyarka na ganin abinda ya dace kayi kenan, da ta taimaka maka kana so ka saka mata ba akwai hanyoyin kyautatawa da yawa ba? dole lallai sai ka aureta sannan zaka biyata da abinda tayi maka?". Turaki yay girgiza kansa yace,"kayi haƙuri Baffa, gani nayi ko duka dukiyarmu aka bata ba'a biyata ba". sannan yay saurin ɗauko wayarsa ya shiga file manager ya lalubo record ɗin da yayi yace,"kuma Baffa zaka yarda da ni in kaji wannan". su Maama sukai shiru suna sauraron Hayyo dake cewa,"ni idan har ka tafi ba zan yarda da cewa iyayenka zaka je ka kawo ba, ka ajiye sadakinta kawai shi ne nasan da gaske aurenta kazo nema, duk da ba ƴata bace amma zanyi abinda uba na gari ya dace yayi a matsayina na wanda yaga an haifeta a titi na taimaka musu ita da uwarta, in kuma ba sadakinta a yanzu ina mai tabbatar maka kana barin wurin nan zan aurawa Malam Mudi ita tunda nasan inda take, sai muje da hukuma aje wurin tsohuwar da ta saceta mu karɓota". haka suka dinƙa sauraron maganganun Hayyo har zuwa sanda Liman yace da Turaki ya ajiye sadaki, ya jiye maƙullin motarsa bayan ya shaida musu cewa shi maraya ne baida iyaye, Hayyo kuma yace ya ba shi ita sai su haɗu can su zama shege da shegiya su haifi ƴaƴan sunnah. Baffa ya dinƙa kallon wayar Turakin kamar Hayyo yake gani acikin wayar, Kaka ta zabga salati tana faɗin,"wallahi tallahi wannan muryar Hayyo ce gata nan tarrr, yanzu lalacewar tasa har ta kai ya sheganta yarsa?, kai jama'a wannan duniya ina zaki damu?, ina azzalumai suke so suje da ɗumbin alhaki?, me ya sami Hayyo ni ƴar nan?, ni da nake uwar matarsa ma yana cewa bai sanni ba?, to wallahi tallahi Fillo ƴarsa ce ta sunnah ma kuwa, mutuwar zuciya ce kawai irin tasa da yake cewa a titi ya tsinto su, amma ai Allah yana ji yana gani". Ummi na kuka sosai tace,"akwai Allah, akwai ranar hisabi, ko da na yafe zaluncin da Hayyo yayi min a zaman aurenmu ba zan yafe sheganta min ƴa da yayi ba, ba zan yafe masa ba sai Allah ya saka min". Fillo tai jikin Ummi tana kuka sosai da jin maganganun Hayyo da suke yi mata zafi, kukan da duk ya taɓa zuƙatan wajen. Kaka na kuka tace,"waye kuwa zai so haɗa jini da Hayyo banda ƙaddara". Baffa yace,"shi waye shi ɗin ne?". Kaka tace,"Hayyo ai sheɗani ne, ba zaka tabbatar da hakan ba sai ka aura masa ƴarka, matansa sunfi goma kuma duka babu wacca ya saka, kowacce gajiya take tayi da muguntarsa ta bar masa gidansa, da zarar ya sami abinda yake so a wajen mace shikenan kuma ta zama abar banza a wurinsa tun balle ki sami ciki saboda baya son ƴaƴa, ba ya aje abinci a gidansa kuma baya bari a fita a nema kuma baya yarda masu taimakawa su kawo masa". ta numfasa ta ƙara cewa,"kaga wannan". ta faɗa tana nuna masa Ummi, tace,"maraicin uba ne yasa tayi zaman gidan Hayyo, har ta haifi wannan ƴa bai daina dukanta ba, saboda kawai ta haihu har sau biyu kuma taƙi tayi zuciya ta bar masa gida, ita kuma ƴaƴanta kawai take tausayi duk da tana da ɗan banzan haƙuri, akan dalilin barinta gidan ma abinci aka aika mata daga gidan wata ƙawata yana zuwa ya haɗa da ita da wadda ta kawo abinci da wannan ƴa yay musu duka, sannan yay mata zagi na ƙare dangi irin zagin da ko dabba ba aiwa shi ba, mahaifinta dake ƙasa kansa na san sai yayi baƙin cikin wannan aure saboda kiran sunansa da yay yana zaga, kuma wallah banda wannan yaro yay jihadi ya aureta ina me maka rantsuwa da Allah siyar da ita zai yi, dan manyan ƴaƴansa mata 3 wallahi tallahi duk siyar da su yay, bafa siya irin ta abayar

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243