Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 191

Chapter 191

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,226 words 0 views Progress saved
Download Book

ki zauna akai ba?". ta ɗan kauda fuska tace,"ɗaki zanje". yaja hannunta har sai da ta juyo ta kalle shi yace,"nan ba ɗaki ba ne?". "to ai toilet zan shiga". ya miƙe tsaye yana faɗin,"nan ma ai akwai toilet ɗin, muje let me escort you". ya faɗa yana kama hannunta zuwa toilet, sai ta maƙale a bayansa taƙi shiga, ya janyota zuwa gabansa yana kallonta, ta kifa kai akan cikinsa tana cewa,"ni toilet ɗina ba wannan ba, ina so zanyi wanka". ya ce,"nan ma ai ana wankan". tasa taɓara,"ni ba wannan ba to, nawa zanje please leave me". ta faɗa tana ta maƙalewa a bayansa, bai kulata ba ya buɗe toilet ɗin suka shiga ciki duk da faman tirjewan da take yi, tana kallo ya kunna ruwa a bathtube har sai da ya cika sannan ya dawo da idonsa kanta, su na haɗa ido ta ɓoye fuska a bayansa, ya juyo da fuskartata yana cewa,"kiyi wankan anan". sai ta shiga dukan ƙafafu a ƙasa cike da kukan shagwaɓar da ke neman juyewa zuwa na gaske tace,"to ai..". ya katse maganartata ta hanyar ɗora yatsansa saman lips ɗinta,"ba na son musu, kiyi anan nace". tayi narai-narai da idanu hawaye na sakko mata tace,"to ai zan ɗauko abu ne". bai kulata ba ya janyo towel ya bata,"ko kiyi da kanki ko nayi miki". ta saurin karɓa ba tare da ta yarda ta kalle shi ba. "zan ɗauko miki ko me kike buƙata". ya faɗa yana sakin hannunta, yana ganin yacca take ɓata fuska, bai tsaya sauraronta ba ya fita ya rufe mata ƙofar. tana ta faman ɓata rai tayi wankan, idonta duk ya taru da ruwan hawaye ƙiris yake jira ya zuba, ita fa kawai saboda ya kira mata Umminta ta yarda suka shirya, shi ne zai wani kawota toilet ɗinsa yace tayi wanka. sai bayan ta gama wanka ne sannan ta ɗaga towel ɗin zata ɗaura, sai ta gan shi ɗan ƙarami sai kace ɗan kwali kwatan yadi, idonta ya haska mata tana fita da wannan ɗan ƙaramin abun shi kuma yana ɗakin a zaune, sai kawai ta turo baki gaba tana kifa kai da bango ta saka kuka. sai da tayi me isarta tukunna ta ɗaga ido tana ƙarewa toilet ɗin kallo, daga jikin hanger ta kalli wani towel ɗin da alama ma sabo ne, bathtube ɗin ta taka ta ɗauko shi, ta sauke ajiyar zuciya dan ya fi wancan da ya bata abin arziƙi, kuma sai da ta ɗaura taga shima bai yi ma ta ba, taji kamar ta kurma ihu acikin toilet ɗin, sai kuma tsoro ya kamata babu shiri ta nufi ƙofa ta buɗe ta fita kanta a ƙasa. Turaki na zaune saman gado yana facing toilet ɗin, da ma jiran fitowarta yake tun ɗa zu, Nihal na ƙasa tana jiransa yaƙi fita. tun da Fillo ta ɗago ido tai masa kallo ɗaya sai ta maƙale a inda take, taƙi yarda ma ta kalle shi, ta rumtse ido tana yunƙurin juyawa ta koma toilet ɗin taji yace,"ki na komawa zan sa nepa su ɗauke wutarsu, ni kuma na fita na bar miki gidan". babu shiri ta dakata, ta rumtse ido sosai tana baro ƙofar toilet ɗin cikin tafiya me kama da sauri, dan duk ya saka ma mata tsoro, sai da ta kusa zuwa kusa da shi sannan ta tsaya ta rasa ya zata yi, ita ba zata iya zuwa wurinsa a haka ba, ta ɗaga kai ta kalli ƙofa tana tunanin fita, tsoronta ɗaya ne kar ta fita a ɗauke wutar da gaske. shi dai kallonta kawai yake yi from head to toe, towel ɗin jikinta ko rabin cinyarta bai kai ba, siraran santala santalan fararen cinyoyinta duk a waje, breast ɗinta masu cika tsayayyu sun taso ta saman ɗaurin towel ɗin, ashe duk sirantarta ce take ɓoyesu a cikin kaya, but tana da su masha'Allah daidai misali, ya lumshe idanunsa yana sauke doguwar ajiyar zuciya, lokaci ɗaya hankalinsa ya nemi ya tashi, yasa hannu ya shafa fuskarsa yana kawar da abun da ke neman hargitsa lissafinsa. muryarsa ta fito a hankali sosai yace,"zo ki zauna". ya faɗa yana mata nuni da kusa da shi, sai taƙi yarda ta kalle shi balle ma ta zauna kamar yanda yace, gaba ɗaya sai yaji yana neman ya kasa jurewa, hakan yasa shi miƙewa ya nufeta. da sauri kuwa ta juya zata koma toilet ɗin ai ko yay saurin ruƙo hannunta, riƙo ta ɗin da yay towel ɗin jikinta ya kunce ya kusa zamewa, babu shiri ta tafi zata sunkuya but sai ya hanata hakan ya kama bakin towel ɗin ya ɗaure mata da kansa, ta fashe masa da kuka tana janyewa,"ni ɗakina zan tafi". bai saurari abin da take faɗa ba ya haɗeta da jikinsa yana hugging ɗinta very tight, ya ware duka five fingers ɗinsa a gadon bayanta, gently yake shafa very soft skin ɗinta, lokaci ɗaya yaji yanayin jikinsa na sauyawa gaba ɗaya, a hankali ya sunkuyo da fuskarsa yana neman lips ɗinta ya haɗe da na shi ya tsotsa, kamar wanda aka tsikara kuma sai ya fasa ya ɗago kansa yana girgizawa, ya buɗe idanuwansa da suka fara rinewa yana kallon yacca duk jikinta ya ɗauki rawa sai kuka take yi masa a hankali. ya sarƙe yatsunsu wuri ɗaya yana ɗora goshinsa a nata goshin, murya a kasalance yace,"sorry". ta gyaɗa kanta kawai tana ce masa,"ni ɗakina zan tafi". ba tare da ya buɗe idonsa ba yace,"bana so ki tafi, ki zauna anan yau muna tare". sai ta buɗe ido tana kallonsa, yanayin yanda yake maganar kamar ba muryarsa ba. bata san lokacin da bakinta ya suɓuce da tambayarsa,"menene?". a sannan ya buɗe lumsassun idonsa ya kaɗa ma ta kai,"nothing". ya faɗa yana sauke numfashi,"me za kiyi a ɗakin naki?, ko can zamu koma?, ni bana son zama ni ɗaya". tana ƙifta idanu ta ce,"tsoro kake ji?". ya ɗaga mata kai alamar ehh tare da cewa,"da kika shiga wanka naji kamar za'a kama ni". sai ta turo baki gaba ta ce,"ba wani nan". ya matsa hannunta ya ce,"me kike nufi?". ba ta ce da shi komai ba sai kare ƙirjinta take yi da ɗayan hannunta. yana riƙe da hannunta suka isa bakin mirrow, ya zaunar da ita akan stool, ita dai sai kallonsa take ta cikin mirrow ɗin yanda yanayinsa ya koma kamar na mara lafiya, ya ɗauko lotion ɗin da yake shafawa ya ajiye mata, baya tunanin zai iya aikin shafa mata dan za'a iya samun matsala, ba yanzu yake so komai ya kasance ba, zai ci gaba da daurewa zuwa lokacin da ya ɗaukarwa kansa. ta ga ya bar wajen ya isa gado ya ɗauko babban kwalban humra ya jiye a saman mirriow ɗin, tafin hannunsa a saman haɓarta ya juyo da fuskarta yana ma ta nuni da kan gado ya ce,"your dress". sai kawai ta bi kayan da ido kafin ta gyaɗa masa kai, ba tare da ce komai ba, kuma ba tare da ta kalle shi ba. tana kallonsa ya fice daga ɗakin jiki a saɓule kamar mara lafiya ko wanda aka yo aiken mutuwa, duk sai taji kamar yana neman bata tausayi, ko me akayi masa oho?. sai da ya fita sannan ta iya ɗaukar man ta shafa, tana mita

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243