Chapter 98
Chapter 98
da suke ciki, dan ƙememe tun ranar da Turaki ya tafi ta kasa zuwa ɓangarensu tsaboda bala'in tsoron da ke ranta, kayan sawarta ma sai Maijidda ce ta kawo mata tace musu wai jarabawa za'ai musu, kwana suke su na karatu ita da Ɗausiyya shisa. farko dai a tsorace take da zuwan, to amma da aka kawo kayan sai tsoro ya haɗe da kunya shisa ta kasa ko da zuwa, idan taje bata san taya zata fara haɗa ido da mutane ba, tasan kuma halin Maijidda zata sata a gaba ne da aikin zolaya, dama tun washe gari ma tazo tana mata lissafin abubuwan da zasu yi da biki, ita dai har ta ƙaraci surutunta bata ce mata ƙala ba, Maijidda ma da haushi ya cikata ta karɓi wayar Yami da ta zo amsa tai wucewarta da cewar bata ƙara zuwa, ita zata je tayi nata shirin ita ɗaya. tun ranar da aka kawo kayan Amir ke ta doka mata kira akan zai zo, tai masa godiyar kaya har yake tambayarta ko sunyi, tace masa sunyi tunda har Maijidda ta faɗa dan ita bata je ta gani ba. Amir dai juyin duniya yazo yaga Fillo sam taƙi, idan tayi kamar tace masa yazo sai taji inaa a dai yi auren tukunna, ai haka taji Turaki yace duk masu yin zance a gidan, shisa ga ƙannensa nan cikinsu babu wadda ke yin zance ashe dalilin kenan, Amir tun yana lallashi da roƙo da ƴar murya Fillo dai taƙi yarda da zuwansa, har yay fushi ma washe garin ranar gaba ɗaya bai kirata ba, kuma sai sauƙi yazo mata ranar Yami ta aiko Maijidda ta karɓar mata wayarta. kuma da Hajiya Madina tayi mata batun me yasa bata zuwa wurin Kaka sai tai mata ƙaryar ai tayi tafiya ne, sai dai fa a wannan kwanaki biyun Fillo tayi muguwar rama, tun daga kan fuskarta har jikinta, na farko tsoro ya hanata sukuni, na biyu kuma kewar Kaka duk ta addabeta. ɓangaren Amir dai da yaga ba zai iya da azabtuwar rashin ganin Fillo ba ya kwaso ƙafa yazo gidan, ya sanarwa me gadi cewar wurin Hajiya Madina yazo saboda ya sami damar shiga cikin gidan kai tsaye, ta yanda zai zaƙulo Fillo a duk inda take ya fito da ita, shi ba zai iya da rashin ganinta ba, yana ƙara kwana bai sata a idonsa ba tsab zai iya rasa ransa. Mai gadi ya sanar ma da Hajiya Madina, akayi masa iso zuwa parlon baƙi, taje ta same shi suka gaisa, zatonta ma ko masu buƙatar taimako ne amma sai taji yana mata bayanin wurin Halima yazo. kusan minti guda Hajiya Madina ta ɗauka tana kallonsa cike da nazarinsa, tare da kuma mamaki matuƙa akan batun wurin wacca yazo, ashe yanda take tunanin Fillo ba haka take ba?. tashi tai tana ce masa ya jira yanzu zata zo, aka kawo masa ruwa da snacks da kuma juice na pineapple, kayan dai na aje kan table ɗin dake gabansa yana kallonsu amma ya kasa ko taɓa ruwan, bini bini sai ya duba agogon hannunsa, shiru shiru Fillo bata fito ba wucewar mintina goma da tafiyar Hajiya Madina, a ransa sai ya fara tunanin kamar ko ba zata zo ba ne, kuma kamar Hajiyar ce ba zata barta ba, sai yaji ransa yay mugun ɓaci. ɓangaren Fullo kuwa su na can su na aikin suyar wainar shinkafa Baffa zai yi baƙi, suna faɗansu ita da Ɗausiyya kan ita Ɗausiyya na cika mai a suyar, ita kuma Fillo na zuba kaɗan, faɗan dai ya tashi akan kowacce ta sakawa ƴar uwarta ido, Zaytuna da Nihal kuma na gefe suna haɗa miyar agusi da ganda, suna jinsu suna yi musu dariya. Nihal ta waigo ɗauke da dariya a fuskarta tana kallon Ɗausiyya tace,"ke fa kece aikinki baya kyau, mai idan yay yawa a abinci baya daɗi Ɗausiyya kuma kin san dai akwai masu ulcer". Fillo na kallon Ɗausiyya tai dariya tace,"ah tou kin dai ji, in kuma man kike so ai sai ki bari in tazo ƙarshe ki soya taki da duka galand ɗin, lafiyarki ai ba lafiyar wani ba". Ɗausiyya ta galla mata harara ta ɗauki waina guda ɗaya acikin wacca Fillon ta soya ta wuce wurin Nihal tana faɗin,"Adda Nihal kalla fa ki gani, abu ƙamas ai sai taja mana magana ace muna da maƙon mai alhalin akwai wadatarsa". ta buɗe cikin wainar tana ƙara faɗin,"ji fa aba a bushe kamar ba'a saka komai ba, yanzu dan Allah cikin abokan Baffa wani ya kai bakinsa ai direta zai yi dan wannan dai ba zata ciyu ba Allah". Nihal na taɓa wainar tace,"gaskiya kuma fa haka ne, mutane da basa rasa abin faɗa sai su tafi suna cewa Baffa baya wadata gidansa da isassan man abinci". Ɗausiyya ta kalla yanda Fillo ta cika tai fam tace,"ah tou, dan haka ki zuba mai isashshe kiyi suya Malama, in yaso kyayi tsumulmularsa a gidanki babu ruwan koya, ƙarƙari kijawa mijinki magana wurin abokai da dangina a tafi ana yi da ke biki iya girki ba". tai ƙarashen maganar tana dariya. Fillo tace,"ko ba komai dai mijina yace ina da tattali, ke kuwa kullum sai kinsha masifa akan haukar almubazzaranci da kike masa". Zaytuna tai dariya sosai. Nihal da bata fiya shigowa kitchen ɗin ba tace,"haka kuke aikin dama kamar kaji?". har sannan dariya bai ɗauke akan fuskar Zaytuna ba tace,"kika biye su ba abinda zai hana bakinki yagewa, dan kamin barinki kitchen ɗinn sai kin ji wani complain ɗin na daban". dai-dai nan Hajiya Madina ta shigo, duk suka yi shiru, ta dubi Zaytuna da Nihal tace,"sannunku da aiki". suka amsa da yauwa, tace da su,"where is Samha?". Nihal tace,"na ga ƙawarta tazo ɗazu sun fita". Maama bata tace komai ba ta maida kallonta ga Fillo tace,"meet me in my room". ta faɗi hakan tana juyawa ta fita. Fillo ta miƙe tana wanke hannu a sink, taiwa Ɗausiyya gwalo tace,"kuma ai aiki me kyau in ba haka ba ran mutum ya ɓaci". ta faɗa tana mata gwalo sannan ta fice daga room ɗin. tun da ta shiga room ɗin Hajiya Madina taga yanayin fuskarta sai jikinta yay sanyi, ta ƙarasa shigowa ta zauna a ƙasa tana fuskantarta, duk lokacin da taga fuskar Maama ahaka tasan to da matsala,so farkon abinda yazo cikin kanta shine Turaki, 4days dama taji Zaytuna na faɗin zai yi, ga shi yau har kwana 5, lafiya?, meke faruwa?, ko kuma yana kan hanya?. rashin sanin amsa yasa ta ɗago kai da sauri ta kalli Hajiya Madina da ke ta kallonta ta kasa cewa komai. murya a hankali tace,"Maama lafiya?, Hamman har yau bai dawo ba". Hajiya Madina ta sauke numfashi tace,"zasu taho jiya sai Baffa ya tura su El-Salvador zasu yi signing wani contract da wani kamfanin fulawa acan, jibi insha'Allahu zasu sauka". Fillo tace,"Allah ya kaimu ya dawo da su lafiya". ta faɗa kanta na ƙasa. Hajiya Madina na studying nata tace,"kunyi da wani zai zo wurinki ne?". tambayar taji ta a wani iri, hakan yasa tai saurin ɗago kai tana kallon Maaman, kan tai magana Hajiya Madina ta jefa mata tambayar,"Amir yazo wajena yace min yana son ganinki. waye shi?, aina ku ka haɗu?, dama can ya sanki ne?, da yaushe
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243