Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 76

Chapter 76

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,234 words 0 views Progress saved
Download Book

nayi rashin sa'ar uba, ta dalilin baƙin cikinsa har yau ban san inda Ummina take ba, bamu san ina ta tafi ba, ki tayani adu'ar duk inda take Allah yasa tana cikin kariyar ubangiji, jikina na bani Ummina bata rasu ba tana raye, amma Kaka wai sai tayi ta ce min Ummi ta mutu". kukanta ya ƙaru sosai, kuma daga ita har Maijiddan kukan suke yi. "Maijidda i wish ace ana sauyawa tuwo suna dana sauya Hayyo a matsayin ubana, i wish Hayyo is not my father, I wish I could take revenge for what Hayyo did to me and my mother. but i can't, i can't do that Maijidda, duk da lalacewarsa i still feel his love in my heart". da ƙyar kukan Fillo ya tsaya bayan da ta ɗau tsayin mintuna tana bawa zuciyarta haƙuri da kalar tata ƙaddarar. tana riƙe da hannun Maijidda tace,"ina key ɗin motar Turaki da na baki ajiya?". Maijidda tace,"yana ƙasan kayanmu. amma Fillo ba kya tsoron garin mayarwa a ganki". tana kallon wani side na daban tace,"idan ma an ganni there is no problem, and ba ma komawa ɗakinsa zanyi na ijje ba, Maama zan kaiwa". Maijidda tayi ajiyar zuciya tace,"gaskiya Hajiya Madina ta dabance, ni tunda kika ban labari na rasa ma abinda zance, nayi matuƙar girgiza da lamarin". Fillo tace,"ni kaina farko ban yarda ba sai da kunnuwana suka jiye min...kiji fa wai a tsinke burkin motar, wai sai ta kira shi tace yaje ya ɗaukota a anguwa motarta ta lalace, wai in ya taho sai me tirela ɗin yasha gabansa kawai yabi takansa". Fillo ta rumtse ido gam tana jin kanta kamar zai buga. "Maijidda wannan masifa har ina?, ace ka dinga harin jinin ɗan'uwanka?, me ya yi musu?, Allah da ƙyar ƙafafuna suka iya ɗaukata suka kai ɗakinsa, ke yanda na tafi a rikice ko a hannunsa naga key ɗin motar sai nayi kokawa da shi na ƙwace, ko kuma na faɗa masa komai kowa ya huta, saboda Hajiya Madina yasa kawai ban faɗa masa ba amma wallahi nayi niyya, to kawai dai ina tausayin halin da Maama zata shiga ne. kuma nayi rashin dabarar na faɗa mata ma tun a daren, dan da wuya in babu spare key da zai ce zai yi amfani da shi". Maijidda tace,"to Allah dai kar ya tsare shi daga dukkan shirinsu". "amin". Sabira wacca itama jika ce a wajen iya Hanne abokiyar aikin su Yami tazo wajen ta zauna. taci kwalliya daga yanda ta riƙe jakar hannunta kasan shirin fita tayi. tace da su Maijidda,"nan kuka yo ashe?". Maijidda tace,"ehh, nan ɗin yafi iska". Sabira tace,"duk yanda akayi ba'a sanar da me gidan nan wutar ɓangaren nan ta lalace ba, ji fa kwana huɗu muna cikin duhu da zafi". Maijidda tace,"ita kanta Hajiyan bata sani ba, kwana biyu basa zama. amma naji Yami tace sun faɗawa incharge zai bar mata saƙo". tace,"gwara haka, cikin daren nan duk sai ka kasa bacci wallah, ga zafi ga sauro". cike da tsokana Fillo na kallon Sabira tace,"uwar yawo sai ina aka dosa?". Sabira ta ƙara turo ture kaga tsiyanta gefe ta tauna cingom dake bakinta, bayan ta karkaɗa ƙafa tace,"ni zan so ma ki rakani, dan wannan shirin nawa da kika gani bana wasa ba ne". Fillo tayi ƴar dariya tace,"rufani ki saya, ke dai da yawonki amma ba dani ba, sai dai ko Maijidda gata nan itace uwar yawo irinki". Maijidda tace,"balle ma ba zuwan zanyi ba". Sabira tace,"ko zaki je ma ba zaki bini ba dan abinda zanje yi ba da irinki sanyi ƙalau ake zuwa ba, dan sai ki lalata min aiki. Fillon dai itace daidai da tafiyata". Fillo tace,"wai ina zaki haka, naga sai wani faman cika kike kina batsewa". Sabira tace,"ruwan masifa da bala'i zanje na juye". ta jijjiga kanta tana yin ƙwafa me ƙarfi,"ai na rantse yau idona idon kishiyar Anty Jummai sai na rotse mata kai". sai ta karkato tana facing su Fillo da kyau ta shiga basu labarin kishiyar Yayarta. "wai fa kawai dan Anty Jummai tana da haƙuri, kuma ita ƴar talakawa ce shikenan kullum sai cin kashin da kishiyar taga damar yi mata. tayi ta zaginta wai ƴar matsiyata kyace ita ubanta haifarsa akayi da kuɗin, ga shegen haɗa makircin tsiya tayi ta jawa Anty Jummai Faɗa a wurin me gidan, jiya Allah ne ya taƙaita bai saki Anty Jummai ba". Fillo da tausayawa tace,"kishiya dai kowacce kala ce bata da daɗi, Allah kai mana tsari da sharrin kishiya dan ni har ga Allah a duniyata inda abinda na tsana bai wuci kishiya ba wallahi". ta ɗaga hannu sama tana roƙon Allah,"ubangijina na roƙeka ba don nafi kowa ba Allah karka sa mijin da zan aura yay min kishiya, ko na shiga na tarar ko a shigo a tarar da ni". Maijidda tace,"ki dai roƙi Allah ya haɗaki da abokiyar zama ta gari shine kawai, ba wai batun kar a miki kishiya ba, in haka ne ina kike so akai sauran matan?". zuciyar Fillo na sosuwa tace,"mu bar zancen nan kawai, zan iya haɗiyar zuciya a wurin nan. kishiya fa! ni Fillo da kishiya?, to ta ina ma za'a fara zaman?, in ke ganin abinda nake so tare da wata?, Allah karka nunan wannan ranar. Maijidda cewa fa kike wai kishiya ta gari, ke a duniyar nan har akwai kishiya ta gari?, hmmm yarinya baki san wace kishiya ba, amma kishiya babu ta kirki, ba sai na faɗa miki ba tunda kin riga kin san tarihin gidanmu, kin san baƙar wuyar da na sha hannun kishiyar uwa...ke Allah ya tsinewa kishiya kowacce kala ce ma". Maijidda tace,"to Allah ya kyauta". Sabira ta miƙe tana faɗin,"bari naje, dan zuciyata azalzalata kawai take yi". Fillo tace,"je ki wallah ki ƙwatarwa Yayarki ƴanci, ki tsaya tsayin daka karki fito a gidan nan sai kin nunawa kowa Antynki na da gata, ke idan ta kama ma kiji wa Anty Jumman ciwo ki fito waje kina kururuwa, waye bai iya makirci ba ai sai in bai so ba, karki yarda ki taho sai an garƙame shegiya a cell, ke inta kama ma ki ɗau wuƙa ki saka a hannunta kafin akawo ɗauki, ana shigo kice gata can da wuƙa wai duk sai ta kasheku". da gaske Fillo ke ta maganarta, bayan tafiyar Sabira Maijidda tace mata,"yau ba zaki je aiki ba?". Fillo tace,"tun ranar dana fasawa Turaki turarensa nake shakkar komawa, so nake a bamu albashi tukunna sai na siyo masa tsiyarsa. shisa naiwa Maama ƙaryar banda lafiya". Maijidda tace,"to yau dai Dr Yusuf yace zai zo, ki tashi mu san abinda zamu yi masa". Fillo ta kalleta ta taɓe baki,"ni ba abinda zanyi tunda ba gayyatarsa nayi ba". sukai shiru for some seconds sannan Maijidda ta katse shirun da faɗin,"Fillo Amir fa?, ya kamata ko me yayi miki kiyi haƙuri ke kam, tsakanin harshe da haƙori ma an saɓa, kuma shi dama zaman tare zo mu zauna zo mu saɓa ne. zatonki zaki samu masoyi kamar Amir?, karki zama butulu ki mance da irin halaccin da yay miki a rayuwa, ni dai dan Allah ko mene yayi miki kiyi haƙuri ki manta, tunda ni kinƙi ki faɗa min". Fillo tai guntun murmushi na takaici,"shi bai faɗa miki abinda

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243