Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 117

Chapter 117

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,239 words 0 views Progress saved
Download Book

suka shiga ciki, in ta lura da kyau kamar harda mace, na ƙarshen ya duƙa gabanta ya mammari fuskarta yana wani makirin murmushi yace,"zamu huta sosai da kai". da faɗin hakan ya miƙe yabi bayan sauran. taji sabon hawaye ya taho mata, ta rumtse ido sosai tana rasa ma me take ji a ranta. dai-dai nan taji mutumin ɗazu ya dawo can ƙasa da muryarsa yana cewa,"you got the chance, zasu yi zaman meeting yanzu and atleast they will take up to 30minutes kamin su gama, babu wanda zai ji motsinki har ki fice, karki yi wasa da wannan chance ina daɗa jadadda maki if not wallahi a yau ko ba'a ɗau gawarki ba sai kin mugun raina kanki, dan kaf wannan mutane da kike gani sai sunyi amfani da ke". yay saurin ficewa gudun kar wani ya fito ya gansa tare da ita. *A dai-dai wannan lokacin.* wayar Hajiya Madina da ke riƙe a hannun Nihal tayi ringing, tai saurin miƙa mata sanda ta ke tambayarta,"waye?". tace,"ba suna a jiki". Hajiya Madina da jikinta yake a sanyaye ta karɓi wayar, dai-dai kuma da katsewar kiran, ta sauke numfashi jikinta duk a mace saboda halin da Kaka ke ciki, tun ɗazu suka zo asibiti amma har yanzu bata dawo hayyacinta ba, a sannan likita ya shigo ɗakin yana cewa,"Hajiya meet me in my office". da hanzari Hajiya Madina tabi bayansa, nan kiran lambar ɗazu ya ƙara shigowa, ta ɗaga tana yin sallama tana ci gaba da bin bayan likitan. daga can ɓangaren taji wata gwandareriyar murya na faɗin,"Hajiya mune kidnapper na ƴarku". tsabagen rikicewa sai wayar ta suɓuce daga hannunta tana tsaya daga bakin ƙofar tana haki kamar wadda tayi tsare, saura ƙiris wayar ta kai ƙasa Allah ya shigo da Turaki yay saurin riƙo wayar yana dubanta. "lafiya Maama?". da shi da kowa na ɗakin suka tambayeta a tare suna yowa kanta. tsabar gigita tama kasa cewa komai sai nunawa Turaki wayar ta ke da hannu. ya kalla screen ɗin wayar yana kallon yacca call ke tafiya, ya kara wayar a kunnensa yana cewa,"Salamu Alaikum". cikin ɗaga murya aka ce masa,"karku ƙara yi mana sallama ba ita muke buƙata ba". mamaki ya bayyana akan fuskar Turaki yace,"wake magana?". aka ce,"wanda suka yi garkuwa da yaro naku ne, kuna san yaron naku a raye ko kuma mu kashe shi mu aiko muku da namansa?". Turaki bai san lokacin da yaywa hannu Maama wata muguwar damƙa ba da yasata yin ƴar ƙara tana faɗin,"Me Babban suna zaka karya min hannu". bai ma san tana yi ba becouse he is totally getting out of control, ƙwaƙwalwarsa ta shiga faɗa masa anger ɗinka ba zai yi amfani yanzu ba, just relax and control your self. ya buɗe idonsa da ya rufe in just 10seconds, yaja leɓensa ciki ya cije da ƙarfi sannan a hankali ya sauke dogon numfashi, ƙwayar idonsa da ta sauya kala ta dawo yanda ta ke. ya ɗauko wayarsa a aljihu ya ɗauki lambar tasu, sannan ya bi bayan kiran nasu da suka katse. bugun farko suka ɗaga, cikin kwantar da murya Turaki yace,"muna jinku, me ku ke da buƙata?". mutumin yay dariya sosai yace,"kun tabbata za ku bayar da komai muka ce?, idan kun san baku shirya karɓan ƴarku ba karku sa mu ɓata bakinmu wajen yi muku bayani". Turaki ya ƙara rumtse ido yace,"duk abinda kuke so na tabbatar da zaku sa me shi". mutumin ya kuma dariya yace,"good. ga yaronku nan yana ta kuka kullum yana so yazo ya ganku, amma munce ba zamu sake shi ba sai an bayar da miliyan ɗari biyu tukunna mu barsa ya dawo gida da ƙafafunsa". zuciyar Turaki na bugawa fat-fat yace,"you got additional of 300million, zan baku miliyan ɗari biyar muddin baku taɓa lafiyarta ba wannan alƙawari ne, ta ya zaku karɓi kuɗin?, or throught bank za'a tura maku". mutumin yay dariya sosai yace,"zaka kawo mana kuɗin da hannunka". nan ya shiga korawa Turaki bayanin inda zai je ya kai kuɗin ya ajiye. Turaki ya tabbatar masa da cewar zai zo ɗin in the next few minutes amma su tabbatar ba su yiwa Fillo komai ba. mutumin na bushewa da wani dariyar yace,"ga yaronku kuyi magana dan ka tabbatar yana lafiya, idan kunji jishi yana kuka ba komai bane akayi masa, soro ne kawai da yake ciki". daga can inda mutumin ke zaune kan kujera ya ɗorawa Fillo wayar a kunnenta a tsawa ce yace,"yi magana da father naki". cikin matsanancin kuka tace,"Kaka". Turaki ya ƙara matse hannun Maama da har yanzu ke hannunsa, muryarsa a hankali yace,"Fulaniii". sai kuma ya fesar da iskar bakinsa me zafi yace,"kina jina?". a wahalce tace,"Turakii, dan Allah kazo ka cece ni, kashe ni zasu yi sun ce, wai zasu yi amfani da ni, ka faɗa musu Kaka bata da kuɗin da suke nema". ta faɗa cikin kukan da duk wanda yaji sai ya zubar mata da hawaye. Turaki ya tattaro jarumtarsa da yake jin tana neman barinsa yace,"kiyi shiru ki daina kukan kinji, zan zo in ɗauke ki yanzun nan. babu abinda suka isa suyi miki in har bakinki bai gushe da ambaton Allah ba, amma na faɗa miki ki daina kukan kinji Fulani". wannan jarumtar tasa ta maza yaji ta ƙwace, bai san sanda ya zube a gefen gadon Kaka ba, idonsa na cika da tarin hawaye, ya buɗe baki yana jin kamar ba zai iya magana ba, acikin zubar hawayen da babu wanda ya lura da shi a fuskarsa yace,"karki bari suyi miki komai kinji Fulani, i know who you are, i know you can protect your dignity, dan Allah karki bari suyi miki komai, dan Allah". yanda take sauke numfashi a wahalce kawai yake jiyowa, ya matse idonsa sosai yana jin zuciyarsa na wani mugun matsewa, yace ta sassauta kukan tace,"to zaka zo yanzu?". yace,"yes, i will come right now, just some minutes kinji". ƙit yaji wayar ta katse, ba tare da yabi ta kan kowa dake jiran cewarsa ba ya ratsa ta tsakiyar Maama da Yami ya fice daga room ɗin cikin sauri. yana shiga mota yay dialling number D.P.O yace masa,"ranka ya daɗe kun fara tracing numbern?". yace masa,"yes, before wayan naku ya katse har mun gano a inda suke, yanzu haka yara sun ɗau hanya. ka tsaya ka ɗauke ni a hanya". Turaki nasa hannu ya sha re zufar goshinsa yace,"please ka faɗa musu suyi a hankali kar suja su cutar min da ita". da haka ya katse wayar sannan ya kira wayar Khalil yace,"Bro i need five hundred million naira in cash right away, kaje Zenith Bank wurin Faisal, on my way to meet you there in the next 10minutes". acikin motar Turaki da yake sharara mahaukacin gudu akan hanyar zuwa ƙauyen pindiga, lokacin ƙarfe bakwai da rabi na dare har tayi, waya ce maƙale a kunnensa yana tabbatarwa da kidnappers ɗin cewa shi ɗaya ne ba tare da kowa ba kamar yanda babu wanda ya shaidawa maganar.. sai dai a dai-dai wannan lokacin da yake wayar da su, a dai-dai wannan lokacin Fillo ta samu damar zare igiyoyin jikinta ta miƙe tana bin hanya saɗaf saɗaf ta yanda babu me jin motsinta, kuma ta tabbata har ta fice babu wanda zai ganta kamar yanda mutumin

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243