Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 64

Chapter 64

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,241 words 0 views Progress saved
Download Book

zo min da ita ne?, to ba ni kaɗai ba, babu me ɗaukar wannan zancen banzan naka, so tun wuri ma kwaɓar da kaje ka aikata kai ɗaya kaje ka warwareta kawai Malam". a fusace yayi maganar, shima kuma Turaki cikin fusata yace,"Bello Tukur Ƙaraye karka ƙara min ihu acikin mota, karka ƙara ɗaga min murya". shima Bello ya ƙara fusata yace,"Muhammad Turaki Habib ba zanyi ƙasa da muryata ba, kayi duk abinda kake ganin za kayi, ya za'ai ka aikata ba dai-dai ba kuma kace ba zanyi magana ba. tunda dama kasan ba zan goyi bayanka ba ai dole kaƙi yin shawara da ni kaje ka aikata abinda kake ganin ba zai zame maka matsala ba...ni har yanzu na kasa gane menene acikin kanka balle na fahimci kan zancen naka, anya baka sha wani abun ba?". Turaki yay masa banza, Bello ya dinga kallonsa da bala'in mamaki, ko a mafarki bai taɓa zaton Turaki zai iya aikata abinda ya faɗa ba balle kuma a zahiri. shi ya san waye Turaki, tun suna yara suke tare, ya san sarai abinda zai aikata da wanda ba zai aikata ba, and ya san ba zai taɓa aikata abu ba tare da ya nemi shawararsa ba ko kuma ya faɗa masa ba. Turaki baya gaban gansa sai da sanin mutum huɗu, dole Maama ce mutum ta farko da Turaki zai sanarwa abunda zai aikata, sannan shi ya biyo bayanta, sannan Baffa, sannan Zaytuna, dole mutum huɗun nan sai san abu kafin ya aiwatar da yinsa. amma this time around baya zaton cikin su huɗun akwai wanda yasan da wannan batun, sai a yanzu da shi ɗin ya sani, ya san abinda ba zai iya ƙaryatawa ba tunda yaga gaskiyar lamarin akan Fuskarsa da kuma furucinsa. wai har yana faɗa masa abunda ya dace shi nayi Bello?, tukunna ma! Bello ya sauke numfashi yace,"Maama ta sani?, ni ne daka mayar da ni banza yanzu kaje kai gaban kanka baka faɗa min ba?". har yanzu murayar Turaki da sanyi yace,"itama bata sani ba". Bello ya zaro ido,"what!". yace masa,"yes, bata san komai ba akai. kai ɗin ma na faɗa maka ne saboda na kasa riƙe abin ni kaɗai, ban san wane kalar asiri kayi min ba da bana iya riƙe sirrina sai na sanar maka". fuskarsa a tamke yayi maganar kamar yanda muryarsa ma take a tamke. Bello yay ƴar dariya yace,"Allah ka hauka ce ko kuma ka fara shaye-shaye, faɗa min waye ya baka gurguwan shawarar nan na fara shaye-shaye?". Turaki ya kallesa ta gefen ido yace,"Bello ni nake shaye-shaye?, ni kake cewa ina hauka? just saboda na fita hakkinka tunda na san bama ɓoyewa juna komai". Bello yace,"ai mahaukaci ma ba zai yi abinda kayi ba, sai me shaye-shayen dai, dan abinda ka aikata na ƴan ƙwaya ne, wanda yake cikin hankalinsa ba zai taɓa aikata haka ba wallahi...and imagine, ko kunya baka ji ba kake faɗa min wai Maama bata sani ba. so ko me zaka yi a haukace kake sai dai kaƙi yarda, kana buƙatar ganin likitan ƙwaƙwalwa dole". Turaki yay parking motarsa, without looking at Bello yace,"fitar min a mota". yace,"inje ina?". Turaki yace,"kaje inda masu hankali suke". Bello yay dariya sosai, dariyar dake ƙara ƙular da Turaki, ya dinƙa jin wani tuƙwiƙwi a zuciyarsa. Bello yace,"dan Allah dan Annabi ka juyo ka fuskance ni muyi maganar gaskiya, ka faɗa min cewa ƙarya kake yi, becouse the only Turaki i know ba zai yi wannan haukar ba". Turaki ya kallesa yana jin kamar ya bubbuge shi, wani takaicin Bello ya ƙara cunkushe masa a heart. yaja tsaki kawai ya fice daga motar, Bello na kallonsa ya tsayar da me napep ya hau suka bar wajen. ya tafi ya barsa da tunani kala-kala acikin ransa, abunda Turaki yayi sam ba na mutane ba ne. sai kuma yay shiru yana dogon nazari, to ma...sai kuma ya sauke numfashi, da ya sani ya basa damar yi masa bayani dalla-dalla, ƙila ya fahimce shi ɗin, amma duk da haka idan shi ya fahimta ta ya iyaye zasu fahimce shi?, da wanne idon ma zai jewa Hakimi?. fitowa yayi daga motar ya koma driver seat yaja motar, yana ta kiran wayar Turaki amma bai picking ba, kuma yasan yana sane, kuma ko da ace ya bisa gida yanzu ba zai taɓa sauraronsa ba, so gwara ma ya bari sai gobe sa haɗu, saboda haka kawai sai ya wuce gida da motar tasa. **** Fillo na zaune cikin inuwa a filin ƙofar ɗakinsu na ƴan aiki, littafi ne a gabanta da biro a hannunta. bitar karatunsu take yi dan gobe lesson teacher ɗin nasu zai yi musu exams. Ɗausiyya ta ƙaraso wajen itama, ta zauna akan tabarmar kusa da Fillo, ta leƙa abinda take karantawar sannan tace,"yauwa du Allah ki ƙara min bayanin wannan, ni ɗazu duk ban gane ba, ya saka turanci da yawa a maganar tasa". Fillo ta aje littafin, ta falli takarda ta shiga yiwa Ɗausiyya bayani turyan turyan kamar itace teacher ɗin. suna cikin yin karatun ne suka ji wayar ɗakinsu na ringing, Ɗausiyya ta miƙe tana ƙorafin ba za'a barsu su dinƙa hutawa ba, yanzu sai ace suzo suyi aiki yen yen yen. Fillo ta bita da kallo tana faɗin,"ke kuma da samun wuri, dama me kika zo yi idan ba aikin ba". Ɗausiyya ta ɗaga wayar, daga ɓangaren Zaytuna tace da ita,"ina Fillo?". tace,"tana waje tana karatu". tace mata,"kice tazo ta sameni". "tom Anty". ta faɗa tana ajiye wayar ta fito daga ɗakin. inda suke ta koma ta zauna ta ɗauki nata littafin tana sanarwa da Fillo saƙon. Fillo tace,"wacce Antyn?". tace mata,"Anty Zaytuna mana". Fillo ta miƙe tana faɗin,"au nai zaton Anty me dogon baki ce, wallah har gabana ya faɗi". Ɗausiyya tayi dariya tace,"idan itace ai ba zaki ga na dawo yanzu ba, da tuni tana nan tana surfa min zagi ni da iyayena kafin tace min kiranki take". Fillo ma tai dariya tace,"ba kya nan ai ɗazu aka ce mana shegu masu warin baki". Ɗausiyya tace,"sai kika mata shiru baki yi mata rashin kunya ba?". Fillo ta harareta tace,"ai tunda na faɗa miki sai kije ki mata tunda you are the boss". su kai dariya gaba ɗayansu Ɗausiyya na faɗin,"Anty Samha ta mu ta bala'i". kafin nan Fillo ta wuce kiran da ake mata. a ɗaki ta sami Zaytuna tana waya, ta tsaya daga bakin ƙofa tana jiran ta kammala, Zaytuna tayi mata alama da hannu cewar ta shigo ciki ta zauna. ta bar ƙofar a buɗe ta shigo daga ciki ta zauna akan carpet. Turaki yazo shiga ɗakin ganin Fillo sai ya fasa, ya tsaya yana kallon duk su biyun, babu wanda ya gansa kamar yanda basu ji alamar zuwansa wurin ba. yasa hannu ya janyo ƙofar a hankali yanda ba za tayi ƙara ba sannan ya wuce, duk dan kar suga giftawarsa. sanda Zaytuna ta kammala wayar ta dubi Fillo tace,"me kike yi yanzu?". Fillo tace,"babu komai, mun gama aiki, ina karatu ne dama kamin na tafi". Zaytuna tace,"to kinga dama kayan wadrobe ɗin nan zaki gyara min, Hammah na min yankan farce ya yanke ni, na kasa taɓa komai". Fillo tace,"sannu Addah". tace,"yauwa, na gode...idan kika gama ki ɗauki wancan ƙaraman trolly ɗin ki

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243