Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 21

Chapter 21

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,217 words 0 views Progress saved
Download Book

ba ma. kusan 2minutes da maganar tasa ya ƙara ɗago ido yana mata wani duban yatsine, yay saurin kauda kansa a tsawace yace,"do you want me to repeat my self before you sit?". Saurin rufe ido tayi tare da ƙanƙame jikinta, sai rawar jiki ta ke yi kamar me jin sanyi. A rayuwarta ta tsani tsawa, bata sonta ko kaɗan, tsawa na firgitata, tsawa na sakawa ta kusa fita a hayyacinta, tsawa na sakawa ta tuna wani moment da bata son tuno shi a rayuwarta, tsawa na sawa har suma tayi, dalilin da yasa a ko yaushe ta ke guje duk abinda zai sa ayi mata tsawa. tafi minti uku kafin ta dawo normal, da ƙyar ta iya haɗiye yawun bakinta, a hankali ta buɗe ido ta sauke su akansa, irin kallon da yake yi mata gani ta ke kamar zai duke ta...idonta ya ciko da ruwan hawaye, ta shiga ƙiftasu gudun kar su zubo, ta kama jan yatsun hannunta tana danasanin zuwanta, da wannan abun da yayi mata ai gwara ta yiwa Kaka gardamar ba zata zo ba. ta kalle shi suka haɗa ido, ta yi saurin ɗaukewa tana jin faɗuwar gaba. Muryarsa har cikin kanta ya ƙara cewa,"Do I look like someone who would talk to you and ignore?". Da ƙyar ta iya buɗe ido tana kallon yatsunta, shi wai bai san bata jin wannan yaren ba ne da yake ta ɗaga mata murya da shi. ita bata san ba ma ko abincin ma ba ya ci da kansa sai an ba shi, ƙilan shi yasa yake tayi mata wannan ihun, to ai ba laifinta bane laifin babarsa ne da bata yi mata wannan bayanin ba, kuma ma ya za'ai ace wannan ƙaton ba zai iya cin abinci da kansa ba, banda dai lalacewa. in cool voice da ke rawa tace masa,"kayi haƙuri ka daina ɗaga muryar, ni ban san me kake cewa ba shi yasa, bana jin wannan yaren". Yay ma ta wani uban kallo kafin yace,"na farkon ma ba ki ji ba?". tace,"wanne?". Ya galla mata harara bai ce komai ba, haka kawai taji tana tsoronsa, yanda taga ya jijjiga kai bata san me zai aikata ba, saboda haka hannunta na shaking taja kujeran ta zauna a ɗarare. "na zauna". ta faɗa tana kusan ƙwarewa. ta wutsiyar ido yake kallon hannunta da ke rawa akan plate, yana da tabbacin yarinyar nan bata da isashshiyar lafiya. Muryarsa a kausashe yace,"buɗe abincin kici". ta wani waro ido waje ta kalle shi, cikin sanyin jiki tace,"na ƙoshi". rufe bakinta ya haɗe da wani mugun kallo da ya watso mata, bata san lokacin da ta damƙe plate ɗin abincin ba. Turaki kuwa kallon ƙasusuwan jikinta kawai yake, ina alamar ƙoshi anan?, kamu ɗaya zai yi mata ta ɓalle gaba ɗayanta, idan kuwa yace zai yi mata kallon tsab sai ya ƙirge duka ƙashin jikin nata, kuma a hakan ta ke ikirarin ta ƙoshi. ya karkato kanta murya a ɗage yace,"kin ci abincin nan ko sai na miƙe kinga asalin tsayina?". babu shiri Fillo ta kai hannu cikin plate ɗin zata fara ci, ya dakatar da ita cikin tsawa da cewan,"ɗau spoon". [8/9, 19:47] Halimahz: *LULLUƁIN BIRI* *©️Halima h.z* *10* wannan tsawar da Turaki ya sakar mata ita tasa ta rikicewa gaba ɗaya, she was completely out of her mind, spoon ɗin da ta ɗauka ya faɗi ƙasa ya bada sautin wata ƙara wadda sai da Turaki yasa hannu ya toshe kunuwansa. haushin hakan yasa shi damƙo hanunta cikin zafin nama, wanda bai san lokacin da yay hakan ba. ɓacin rai ne kawai, jin mugun riƙon da yayi mata sai kawai ta fashe da kuka tana ƙara rumtse idanuwanta da kyau, ta shiga girgiza kanta a hankali cikin zubar hawaye masu zafi. muryarta tayi can ƙasa, amma hakan bai hana lafuzan bakinta shiga kunnansa ba, thats why he focuse attention on something she is saying. "dan Allah kar kiyi mata komai". ya so yaji dukkan abunda tace sai dai hakan ya gagara, sai wanda kawai ya tsinta, kuma daga shi ɗin tayi shiru, bata sake cewa komai ba sai shashsheƙar kuka da ta ke yi. ya ƙura mata ido kawai yana dubanta da kyau da kuma mamakin fitar hayyacin da tayi a lokaci ɗaya, ba sai an faɗa masa ba da ganin yarinyar yasan bata da isashshiyar lafiya. lokacin da ta dawo cikin natsuwarta ta shiga buɗe idanuwanta a hankali ta sauke su akan hannunsa da har yanzu ke riƙe da nata gam. ƙirjinta banda up and down babu abinda yake, idonsa na kan dining table ɗin da alama wani abu yake tunawa, hakan yasa bai san da buɗe idanuwan nata ba sai jin maganarta yayi. "Hannuna". ta faɗa muryarta na fitowa a hankali. ya ɗago ido ya kalli hannunsu da ke haɗe, sai kawai yasha mur sannan ya kalleta yace,"ba ki da hankali da za ki sakarwa mutane cokali yayi wannan uwar ƙarar, kuma kukan na uban mene?". bata ce da shi komai ba tayi shiru, ƙoƙarin ta janye hannunta ta ke amma yaƙi sakinta, ta matse ido kaɗan ta buɗe tare da cewan,"ka matse min fata". sai a lokacin ya ankare ya sakar mata hannu, ta wutsiyar ido ya kalli yanda fatar wurin tayi jawur. ita dai tunda ya sakar mata hannun sai ta kama wajen tana shafawa a hankali saboda zafi, so take ta gama hucewa ta miƙe ta tafi inda tafi kauri, tafiyar da ba zata ƙara dawo da ita nan ba, wannan zuwan nata shine na farko kuma shine na ƙarshe ba za'a kuma wani ba. ta miƙe zata bar kujerar ya ɗaga kai ya kalleta, murya a tamke, fuska a ɗaure yace,"koma ki zauna, in kinga kin tashi a wurin nan to kin cinye wannan ƙazantar taki". ta kalli abincin ta kalle shi, ta ɗan haɗe fuska sannan tace,"Hajiya ce ta girka bani ba ai". yanda muryarta ta kumbura wajen faɗa sai ya zamana kamar da rashin kunya ta faɗa, hakan yasa yay saurin ɗagowa, da miƙewarsa tsaye da kai hannu fuskarta zai mareta duk bai san lokacin da yay ba. banda Allah ya taimaka tayi saurin yin ƙasa da fuskarta da sai ya sharara mata maruka. ya yiwa dining table ɗin wani mugun duka hannunsa na dunƙulewa akai. "saboda nace kici ƙazantarki shine za ki buɗe ba ki kice min Hajiya ce ta girka, what do yo mean by saying that?". ta ƙanƙame jikinta saboda ganin kamar zai saka ma ta hannu, ya hankaɗa kujerar baya ya fito yay tsaye gabanta, tana jin yanda hucin isakar hancinsa ke sauka a jikinta. kallonsa ta ke ta ƙasan ido, zata iya rantsewa wannan mutumin ko me jinnu ko kuma me ƙarancin lafiyar ƙwaƙwalwa. yana shirin kai hannu ya shaƙi wuyanta don ta fassara masa abinda ta ke nufi da maganarta, sai ga Zaytuna ta shigo parlon, tun daga bakin door da ta hangesa tayi saurin ƙarasowa ta riƙe hannunsa tana dubansa a rikice. "matsa baya". tace da Fillo wadda ke duƙe har lokacin, kuma jin hakan yasa tayi saurin matsawa da baya ta raɓe daga bango tana sauke numfashin kamar wacca tayi tseren gudu, zuciyarta cike fal da tsoronsa. Zaytuna ta juya ta ƙara kallonta sannan ta ƙara maido da kallonta kansa. "please Hamma nah sorry".

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243