Chapter 28
Chapter 28
idan yazo ya sameki acan". a parlo ta samesu kaf ɗinsu, ita kam rayuwarsu na burgeta. ta durƙusa ta gaida Hajiya Madina. Hajiya Madina ta ajiye hisnul muslim ɗin dake hannunta a gefenta, sannan ta zare medical glass ɗin dake a idonta ta saka shi cikin box ɗinsa. ta kalli Fillo da fara'a tace,"Halimatu kin shigo?". kan Fillo a ƙasa tace,"ehh Hajiya, Kaka na gaishe ki". tace,"ina amsawa, jikin nata da sauƙi dai ko?". "ehh taji sauƙi ai, tama ce zata shigo gaida ki zuwa anjima". "a'a ita da ba ƙwarin jiki ba, zan shiga na dubata insha'Allahu...yanzu maza ki fito da break fast naga already Zaytuna ma ta kammala komai". ta amsa da,"tou". sannan ta miƙe ta wuce kitchen din bayan duk ta gaida yaran. a kitchen ta sami Zaytuna tana ɗauraye hannunta, ta ƙarasa tana yi mata sannu da aiki. Zaytuna tace,"yau kinyi late". Fillo tai ɗan murmushi tace,"na tsaya yima Kaka aiki ne zata yi baƙi". "oh Allah sarki, jikin nata dai da sauƙi ko". "ehh taji sauƙi sosai". "to Allah ya ƙara mata lafiya". "amin ya Allah". ta nufi drower ta taka kujera ta ɗauko babban tray, Zaytuna na goge hannu a towel tace,"na kammala komai fito da su kawai za ki...kiyi da jiki dan Allah zamu fita ne har da Baffa". "tom Adda". Zaytuna ta dakata daga fitar da zata yi ta tsaya tana kallonta, ta girgiza kai kawai sannan tace,"wannan jiki naki Fillo anya ba sai mun nemi magani ba, komai kike salalo salalo kamar mara jini ajiki". tana faɗar hakan ta juya zata fita ta bar Fillo da ƴar dariya. Turaki ya shigo kitchen ɗin ko maganar da Zaytuna ma ke yi bai tsaya sauraro ba. ya wuce kai tsaye wajen drink trolly ya ɗauki mug, Fillo na shirin ɗaukar tea flask ta ɗora akai muryarsa ta tsayar da ita, ita bata ma san da shigowarsa ba. yo ita me ta sani da wani wait ɗinsa da zai ce mata wani wait, mutumin da ba zai yi hausa zalla ba dole sai ya haɗa da yaren da ita bata iya shi ba, ko da yake taga duka haka suke, shi yasa wataran suke shanyata a tsaye idan suka faɗi abinda bata sani ba, banda late da Zaytuna ta saba faɗar mata shi har ta fahimci me hakan ke nufi to me ta sani bayansa. dan haka kawai sai ta kuma yunƙurin ɗaukar tea flask ɗin, Turaki da idonsa ke kan hannun Flask ɗin da zata kama yace,"Wae ankam a iri 6iddo toi kam a nanako volwanego?". (wai ke wacce irin yarinya ce da ba'a faɗar magana kiji ne?) kakkausar muryarsa a sama ya doka mata tsawar da ta saka ta ture flask ɗin ba tare da saninta ba, ya zamo zai faɗi ƙasa yay saurin isowa ya tare shi. kamar yasa hannu ya bibbigeta don haushi, shi haushinsa da yarinyar saurin rikicewarta akan abindai bai kai ya kawo ba. ga shi ya tsana yaga da anyi magana jikinta ya hau rawa, shi yasa ya cewa Maama su kaita asibiti a binciki lafiyarta. ta ɗauki tsawon 2mints jikinta na rawa kamin ta daidaita, ta buɗe idonta da ta rumtse gam ta sauke kan dogayen yatsun ƙafarsa, sannan ta sauke hannunta daga kare fuskarta da tayi. sai lokacin ta ɗago ido ta kalle shi, ita yakewa wani irin kallo da bata son gani a wannan ƙwayar idon nasa da bata kama da ta mutane. muryarta kamar zata yi kuka tace,"Wadu munyal mi anda be min a vondi on". (kayi haƙuri ban san da ni kake ba). ya zabga mata harara ya bar wajen, ya ƙarasa ya buɗe coolers ɗin da Zaytuna ta zuba kayan soye-soyen da tayi, ya zuba chips a plate sannan ya zuba tea a mug ya fice. Fillo tabi bayansa da ido kawai, ita bata tasa ta ke ba, burinta yanzu bai wuce ta sami damar ahiga ɗakinsa ba, ba tare da sanin kowa ba ta gudanar da abinda zata yi. shi yasa ta ƙagu suyi-suyi su fice. [8/12, 08:00] Halimahz: *LULLUƁIN BIRI* *©️Halima h.z* *12* bayan ta gama jera komai a dining tazo ta tsuguna gaban Hajiya Madina. "Maama ko mai ya kammala". sunan da yaranta ke kiranta da shi itama da shi ta ke kiranta, Hajiya Madinar ta faɗa mata haka a watarana, sanda ta ke ce mata. "Fillo ban taɓa ƴar aikin da nake jinta tamkar ƴar cikina ba irinki, saboda haka daga yau Hajiya ya fita daga bakinki, ki dinga kirana da Maama kamar yanda kika ji ƴaƴana nace min kinji". Hajiya Madina ta shiga kallonta ta wutsiyar idonta ba tare da ta amsawa maganarta ba, Fillo kuma dai har yanzu tana nan durƙushe bata motsa ba, kuma tunaninta bai bata ko Hajiya Madinar bata ji ba ne, a'a tasan taji kawai dai a jininsu ne basa amsa maka nan ta ke sai sun ɗan ɗau lokaci. "oak tom, kije ki zuba naki kici". abinda Hajiya Madina tace da ita kenan. Fillo ta miƙe ta wuce, sannan suma suka nufa dining, by the time Turaki har ya gama nasa, yana zaune wajen yana aikin danna waya. suna cikin yin breakfast ɗin ne wayar Nihal tayi ƙara, ganin sunan dake yawo jikin screen ɗin wayar gabanta ya faɗi, jikinta na rawa ta kai hannu tana gyara zaman medical glass nata, ta cikinsa ta ke kallon Hajiya Madina wacce ta dakata da cin abincin tana yi mata wani duba ta ƙasan ido. duk ta dabarbarce, tsoronta Allah tsoronta kar tace ta miƙa mata wayar. saboda haka tayi saurin kai hannu tai mute na ringing ɗin, sai dai kamin ta ɗauke hannunta daga kan wayar sabon kira ya ƙara shigowa. babu shiri ta haɗiye wani dunƙulallan yawu tare da rufe ido. sai dai kamin ta buɗe maganar Hajiya Madina ta shiga cikin kunnuwanta. "give me the phone". kamar zata yi kuka ta ɗauki wayar hannu na rawa ta miƙa mata. Hajiya Madina ta kashe wayar gaba ɗaya sannan ta miƙawa Khalil, ya karɓa ya saka a aljihunsa. har suka kammala breakfast ɗin babu wani wanda yay motsi na hira ko kuma tsokanar juna kamar yanda suka saba da mahaifiyar tasu, saboda yanayin da ta tashi da shi yau sun kasa gane kanta, ga shi Nihal ta ƙara dagula musu ita. Samha ta ɗaga landline en dake gefensu ta kira wayar ɗakin ma'aikata. bugun da bai wuce 2 ba Fillo dake can ta ɗaga. "ke kizo mun kammala". abinda tace da Fillo kenan ta kashe wayar. wanda a ɓangarenta azamar tashin ta ke yi saboda tana lissafe ne da lokaci, su kan ɗauki 10-15minutes a dining, kuma buƙatarsu da zarar sun kammala da shi ai clearing wurin. tana shigowa parlon Hajiya Madina na shirin hawa upstairs, ta kalleta tace mata. "idan kin gama ki sameni a ɗaki". Fillo ta amsa da,"tou". sannan ta shiga gyara wajen. komai nata cikin sanyin jiki ta ke yinsa amma kuma nan da nan ta ke gama abu, tana gama wanke-wanke bata tsaya ɗora lunch ba tunda tasan basa nan kuma bai wuce suyo takeaway na dinner ba idan sun tashi dawowa. zata wuce ɗakin Hajiya Madina Khalil dake parlon a zaune shi ɗaya ya tsayar da ita. "sojan rana zo nan". ta tsaya daga hawa saman
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243