Chapter 164
Chapter 164
Dukko?, har ka manta shekaru 33 ba ya da na tsuguna na haifa maka yaron cikin tsananin wahala?, tunda ka manta bari na tuna maka, ni ce wannan matar da ta ɗauki cikinsa tsawon wata tara, na raini cikin da wuya bata daɗi ba, na kuma haife shi acikin mawuyacin halin da kai kanka kake tunanin ba lallai na rayu ba, na shayar da shi tsawon shekaru biyu, na ci kashinsa na sha fitsarinsa, ka tuna wacece ni ko kuma dai still na tuna maka?, to ni ce mahaifiyarsa, ni ce wannan uwar da ubangiji ya faɗeta sau uku kafin ya faɗi uba sau ɗaya tal. ka san kuwa da cewar ni ɗin bata wasa ba ce, ina da ikon sawa ina kuma da ikon hanawa ko ana so ko ba'a so muddin ana so a gama da duniya lafiya, so banga dalilin da zai sa abi a takura rayuwar yarona ba, yayi biyayyar amma hakan duk bai yi muku ba, ya kuke so yayi da ransa?, so kuke sai ya faɗi ya mutu tukunna?, tunda har yay biyayya ya auri zaɓinku ku barsa ya auri zaɓinsa mana, amma son rai duk ya hanaku kuyi masa adalci, to ni nasa ya saki amaryarsa zai kuma tare da uwar gidansa kamar yanda zuciyarsa take so, kamar yanda hakanne zai zama farin cikinsa da kwanciyar hankalinsa". ta ƙara kallon Baffa da kyau tace,"dan Allah ka samawa yaron nan lafiya haka nan, iyakar biyayya yai maka, wadda tun da ka haife shi yake yi maka har kawo yau bai taɓa bijirewa umarninka ba". Baffa ya ɗaga muryarsa,"shutup Ramla". ya juya yana kallon Turaki yace,"ban goyi bayan ka rabu da kowacce acikin su ba, amma ka mayar da matarka yanzu anan, idan ba haka ba nayi mugun saɓa maka". still kan Turaki na ƙasa bai ɗago ba, Mum tace,"wallahi tallahi sai dai idan bana numfashi amma ba zai mayar da ita a yanzu ba, yanda kake bin umarnin mahaifiyarka saboda ka gama da duniya lafiya, shima ka barsa ya bi umarnin tasa mahaifiyar saboda ya gama da duniya lafiya, yanda kake gudun fushin taka mahaifiyar haka shima, yanda kake so ka haɗu da ubangijinka lafiya shima haka yake so, haba Alƙali ka bar yaro ya huta mana ko so kake sai kasa masa ciwon zuciya duk saboda kai baka so ka ɓatawa taka mahaifiyar". ta mayar da idonta kan Turaki da tsananin tausayinsa tace,"Babana ta shi kaje". ya miƙe jiki ba ƙwari zai wuce Baffa yace,"daga yau na haramta maka shigowa gidana, kar in sake ganin ƙafarka a ƙofar gidan idan kuma ba haka zaka sha mamakin abin da zan maka, fitaaa a gabana". ya ƙarasa maganar a tsawace wadda har sai da ta tsorata su Maama. Turaki yay saurin ɗago kai yana dubansa, zai yi magana Mum ta tari numfashinsa da cewa,"je ka Babana, Allah yayi maka albarka". Turaki ya fice yana jan ƙafafunsa da yake jin kamar ba zasu ɗauke shi ba. yana fita Hajiya Ramla ta dubi Boejo tace,"ina ƙara baki haƙuri, Allah ya huci zuciyarki". Sannan ta kalli Baffa tace da shi,"kayi haƙuri your highness". bai ko kalleta ba ya durƙusa gaban mahaifiyarsa yana bata haƙuri tare da lallashi. Hajiya Madina ta ɗauki wayarta ta bar wajen ranta fess, tayi upstairs tana danna kiran lambar Ummi, tana yin picking bayan sun gaisa take shaida mata cewa,"Ummin Fillo insha'Allahu ranar litinin zamu kawo lefe". Ummi ta amsa da,"Allah ya kaimu". daga haka suka yi sallama. ɓangaren Turaki kuwa yana zuwa compound kiran wayar Dada ya shigo wayarsa, kamar ba zai yi picking ba sai kuma ya ɗaga, abinda ya tsammata shi ɗin ne ya faru, dan yana sakawa a dodon kunnensa ya ji tana da masifa tana cewa,"ka sakar min jika ko kuwa?, ka san Allah kar ka bari in muku ɗanyen kai". muryarsa ta fito kamar ta mara lafiya da cewa,"Dada in tana kusa ki bani ita sai na faɗa mata". a harzuƙe tace,"ka faɗa mata me?". yace,"shi abunda kika ce". tace,"wai sakin?". yace,"ehh". tace,"haba yaro aini ba ƴar yau ba ce, kaje ka tambayi tarihina na fi son komai za'ai ayisa da hujja, dan haka furtawa da baki kaɗai ba zai gamsar da ni ba, ba kuma shi tabbatarwa da jama'a kayi ba, saki a rubuce nake so kayi shi cikin farar takarda ka yo min aikensa". a hankali yace,"shikenan Dada, ina kan hanya yanzu zuwa gida, idan naje zan rubuta insha'Allahu". tace,"ya dai fi, a sakar min jika dan bazan kawota gidan da za'a ke ma ta kallon banza ba" ta kashe wayarta tana ta jaraba akan Fillo dake kwance kan gado tana aikin kuka tun ɗazu. Ilham na kwance a ɗaki hadimanta na matsa mata ƙafa Turaki ya shigo kamar an hankaɗo shi, ɗaya bayan ɗaya hadiman suka miƙe suka fita da azama. yay tsaye bakin ƙofa yana kallon Ilham wacce ganinsa yasa ta ɗauke idonta gefe tamkar bata ga shigowar tasa ba, shiru ya ratsa ɗakin na ƴan sakanni sannan muryarsa na shaida ɓacin rai yace da ita,"ki fito waje ki same ni". har yay bakin ƙofa zai fita sai yaga kamar bata ji me yace ba, hakan yasa ya maimaita mata amma da mamakinsa sai yaji tace,"in fito in yi maka me?". yay ƙyam yana ta kallonta from head to toe da son gano wani abu, sai dai hakan ya gagara, ba ya son wata sabuwar damuwar dan haka bai ƙara cewa da ita komai ba ya juya zai fita sai yaji tana cewa,"na faɗa maka zan kuma ƙara nanata maka Turaki, ba damuwata ba ne ka auro duk wacca ka ga dama, but ka san da abu guda ɗaya shine ba zan zauna da kishiya a cikin gida ɗaya ba, in har kuma ka aikata wannan kuskuren to ina mai tabbatar maka da cewa kayi bankwana da zaman lafiya da kwanciyar hankali kenan, sonka da nake ba shi yake nufin ka ɗebo duk yayin da ka ga dama ka watsa min ba, wallahi! wallahi! wallahi! muddin wata tare acikin gidan nan sai dai ko ni ko kuma ita". sai kuma tayi shiru tana fashewa da kuka tana miƙewa zaune ta kifa kanta da gwiwa, sosai take kuka tana faɗin,"me nayi maka a rayuwa kayi min wannan tsanar, ka rasa da me zaka ƙuntata min sai da kishiya, kishiyar ma aure ko wata biyar ba'ai da yi ba, waɗanna kalar maganganu kake tsammanin kunnuwana zasu dinƙa ji daga bakin mutane, kamata, tsakani da Allah kayi min adalci kenan?, kai ko tausayina ma baka ji, ina cikin tashin hankali na irin mawuyacin halin da mahaifiyata ke ciki, kai baka zauna ka rarrasheni ba kuma kace wai ka auri wata tun kafin ni, wanna kalar rainin hankali ne wannan?, to wallahi duk wacce ta shigo gidan nan sai naga bayanta ka rubuta ka ajiye". Turaki yay murmushin takaici ya fice ya bar ɗakin, ba tare da yace da ita ƙala ba, bedroom ɗinsa ya wuce kai tsaye, yana shiga yay kiran lambar Bello. Bello na ɗagawa yace da shi,"kai MT you should have call me ka faɗa min bama baman da suke tashi a gida, kawai kasa na ɗau ƙafa na tafi zance Boss yace kar in ƙara zuwar masa gida in ba haka ba sai ya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243