Chapter 92
Chapter 92
a zaune ta amsa sallamar tana faɗin,"bismillah". gaba ɗaya Fillo sai taji ƙafafuwanta sunyi matuƙar sanyi, bata san dalili ba amma haka kawai taji gabanta ya faɗi da ganin Ilham da tayi da kuma yacca ta ganta zaune manne ajikin Turaki. zuciyarta taji na faɗa mata cewar kawai tayi reverse, amma sai taji ta kasa gaba ta kasa baya. Ilham na kallonta sosai tace,"ki shigo mana, ba aiki za ki yi ba?". kan Fullo a ƙasa tace,"ehh". Ilham tace,"to bismillah". Ta haɗiye wani abu a maƙogwaronta, ta shigo ciki idonta a rufe tana jin kamar jiri ne ke neman ɗibarta ya zubar. Ilham na riƙe da hannun Turaki tace,"to Hammah ba sai mu tafi tare ba, tun fa da na dawo ban ƙara zuwa ko'ina ba, Mami sai tace wai a'a, kuma ni ko dubai ina so naje na sha iska, please Hammah zan bika". ya kama hancinta yaja ba tare da ya ce komai ba, wucewar 3seconds ya miƙe ya fita Ilham tabi bayansa, Fullo kuma da ke tsaye gefe guda ta bisu da kallo. su na fita ta jefar da ledar hannunta akan kujera, taji kamar tana so tayi kuka, amma ba zata yin ba saboda har yanzu kanta ciwo yake yi mata. ta rumtse idonta sosai, da ƙyar ta iya gyara abin da zata gyara a ɗakin cikin few minutes ta fice. tana fitowa parlon ta tadda Turaki zaune a kan kujera shi ɗaya, da remote hannunsa yana sauya channel. ta tsaya tana kalle-kalle ko zata ga Ilham, sai dai da dukkan alama bata nan. table ɗin gabansa tabi da kallo, fruites ne acikin plate sai roban malt a gefen plate ɗin. tayi tsaye daga inda take sai kallon roban take yi, kamar me son ganin wani abu aciki. tayiwa Turaki kallo ɗaya ta ɗauke kai, bata san me yasa ba haka kawai taji tana mugun jin haushinsa for the first time. inda yake ta ƙarasa ta aje ledan maganin kusa da shi tana cewa,"ka manta a mota". sannan ta kai hannu kan table ɗin ta ɗauke roban malt ɗin zata bar wajen. yay saurin riƙo hannunta ya dawo da ita,"ɗauka ki tafi da su". ta waiga ta kalla ledan sannan ta kallesa, tace,"maganin da ka saya ne fa". shima ɗin yana kallonta yace,"nayi miki kama da mara lafiya?". Sai ya galla mata harara yace,"ɗauka ki wuce da shi". kamar zata yi kuka tace,"shi maganin dama haka kawai ake shansa?, kawai daka sami magani sai kace dole sai na sha. ka barni na wuce please Kaka na can na jirana". Ya janyota ta zaune kan kujerar kusa da shi. zai ƙwace roban malt ɗin ta damƙe da kyau. ya dinƙa kallonta da mamaki kafin ya iya buɗe baki yace mata,"aje". ta maƙe kafaɗa ba tare da tace komai ba. ya ƙara ware idonsa yana kallonta, ta rufe ido ta cije fuska tana son janyewa a kusa da shi ta tashi. jin ba zai saketa ba ta buɗe ido ta kallesa tace,"ni wannan nake son sha ba magani ba, don Allah ka bar min". bai san time ɗin da ya saki baki ba yana kallonta, in bai manta ba lokacin da aka kwantar da ita a asibiti uban malts ɗin da aka ajiye ai duk ƴan dubiya aka dinƙa bawa saboda bata sha, hasalima ko anyi forcing nata tasha sai tayi amansa, amma yanzu shi take ce ma malt take son sha. sai ya sassauta riƙon da yay mata yana ƙara tamke fuskarsa yace,"aje nace". ta kallesa taga yanda idonsa ya kaɗa yay jawur, sai kawai ta kifa goshinta akan ƙafarsa ta fashe da kuka. ya waiga yaga har yanzu Ilham bata fito a kitchen ba, dan haka da azama ya miƙe ya ɗau ledan drugs ɗin sannan ya kama hannun Fullo suka fice daga parlon, tana ta tirjewa yaƙi sakinta har sai da suka shiga ɗakinsa, ya wurgata kan gado yana saka key ajikin ƙofar, sai dai abin da ya matuƙar ba shi mamaki yana waigowa yaga ta buɗe roban malt ɗin tana zubar da shi a ƙasan tiles. *vote, comment and share.* [8/29, 12:57] Halimahz: *LULLUƁIN BIRI* *30* Turaki ya harɗe hannayensa a ƙirji yana ta kallon yanda Fullo ke juye malt akan tiles, sai da ta juye tass tukunna ta turo ɗan ƙaramin bakinta da ya ƙurawa ido, yaga ta tashi without looking at inda yake tsaye ta wuce inda wani ƙofa yake ta buɗe, waje ne kamar balcony, mopper ta ɗauko ta dawo tukunna ta shiga toilet ta ɗebo ruwa ta goge wurin tas da turaren ƙamshi me daɗi. kamar yanda bai san me zai ce mata ba haka bai san abin da zai yi mata ba. duk tana jin yacca kallonsa ke shiga jikinta amma tayi kamar ta manta tare suka shigo ɗakin, in ace ba Turaki ba ne ba zata taɓa yarda ta ɗau tsayin sakanni ba balle mintuna tare da wani ƙato a ɗaki ɗaya, but shi ko da yaushe zuciyarta faɗa mata take yi he is a good person, he will not hurt you, sai dai ma ya kare mutuncinki da iyakar ƙarfinsa. kuma kamar yanda zuciyartata ta faɗa mata haka Hajiya Madina ta faɗa mata,_"me babban suna ba zai taɓa cutar da ke ba Fullo, ko kaffara ba zanyi ba akan hakan, saboda haka kar ki taɓa jin ɗarr dan kun kasancewa wuri ɗaya tare da shi"._ kuma in the same day ne bayan ta koma ɓangarensu, da Kaka ta ganta a firgice ta tambayeta lafiya?, ta faɗa mata cewar tana ɗakin Maama ne Turaki ya shigo, kuma ya hanata fita yace taci gaba da aikinta shi kuma ya kwanta kan kujera. abin da Kaka tace mata a lokacin shine,_"ba'a shaidar ɗan kuturu sai ya kwana 100 da yatsa, to amma ni zan shaidi Turaki, ba wuri ɗaya muke kwana mu tashi ba, ban san halinsa ba, amma zanyi rantsuwa kan cewar Turaki ba zai cuci ƴa mace ba, ko da ace kuwa zasu kwana wuri guda. kawai dai ki kula sosai Fullo"._ sai da ta gama mopping en sannan tayi bakin ƙofar wurin da har yanzu yake tsaye, tayi ƙasa da kanta sosai ƙirjinta sai bugawa yake yi, tana ta aikin jan yatsu shi kuma yay shiru kamar baya wurin. sai da ta gaji da tsayuwa tukunna tace masa,"dare yayi, Kaka tana jirana". tai maganar a sanyaye. ya sauke hannayensa ya zuba su cikin aljihu sannan yace mata,"kin gama shan malt ɗin?". da mamakinsa sai yaga ta ɗaga masa kai alamar eh, ya ƙara cewa,"ya isheki ko a ƙaro?". tace,"ya isheni". hannunta kawai ya kama suka koma zuwa ciki, har yanzu jikinta kwai zafi sosai. yay mata nuni da bakin gadon na alamar ta zauna, tace"don Allah". maganar ta katse dalilin haɗa idon da suka yi yana jifanta da wani wawan kallo. babu shiri ta zauna hawaye na biyo kuncinta, yaja stool ya zauna yana ce mata,"tare aka haife ku da kuka ne?". tai saurin girgiza kai, yace,"to yi min shiru, in kuma anan kike so ki kwana kar ki fasa". babu shiri tayi ɗif tana goge hawayenta da gyalenta. shiru ya gimla cikin wasu ƴan sakanni, tana ɗago ido ta kallesa taga yana ɓallo magani, bata san lokacin da tace,"ni kam na shiga uku". yaci gaba da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243