Chapter 91
Chapter 91
numfashi yana me jin wani iri a ransa, zuciyarsa na ƙara ƙarfafa masa miƙa sadakin Fillo, ko da bai aureta saboda taimakon da tayi masa ba, tabbas ta cancanci a aureta saboda rashin dace na uban ƙwarai, dan ko kaffara ba zai yi ba Hayyo shi ne mahaifinta. to amma da me zai bayar da sadakin nata?, yay shiru yana tunani cikin ransa, ko kaɗan ba ya so ya miƙe daga kan tabarmar nan ba tare da ya mallaki yarinyar da ta dinƙa cusa kanta a haɗari ba saboda kawai ta cece shi, ba don so ko kuma wani abu daban ba, sai son kyakykyawar zuciyarta. yana iya tuna yacca ya dinga jin kallon da Hayyo keyi masa, yana tuna furucin da Hayyo yayi masa kan cewar,"ranka ya daɗe in har babu sadakin yarinyar nan kazo ayau, to ina mai tabbatar maka da cewar ba rabonka ba ce, domin kuwa tun tana ƙarama akwai wani tsoho da ya roƙi a bashi ita, to banda ma dai tasa ƙafa ta gudu da maganar da nake shaida maka yanzu tayi ƴaƴa kusan uku. dan haka kana tafiya zan yi masa magana ya bada sadakinta, in yaso tunda Allah yasa kai kasan inda take, sai kayi mana jagora muje mu taho da ita". "zan bayar da sadaki, amma sai naga shedu". haka yasan ya faɗa masa, kuma minti goma ba'a ƙara ba sai ga Hayyo ya dawo tare da mutum huɗu, ya shaida mutum ɗaya wanda Hayyo ya nuna masa yace shi ne limamin babban masallacin anguwarsu, saboda lokacin da ya shigo unguwar ya tsaya yayi sallah a masallaci, dalilin da yasa ya gane shi kenan, sai mutum ukun da bai sansu ba, amma daga tsufansu ya san ba mutanen banza bane. yana tuna sanda Liman ya buɗe baki ya tambayesa ina waliyansa, kuma a lokacin magana ɗaya ya faɗa wadda daga ita ba wanda ya ƙara cewa komai Liman yace ya miƙo sadakin. "ni maraya ne, bani da kowa sai Allah". hakan ya faɗa musu, kuma daga faɗar hakan babu wanda ya ƙara masa wata tambaya aka ce ya ajiye sadaki. still idonsa na kan Hayyo yace,"banda kuɗi yanzu". kuma tun bai rufe bakinsa ba Hayyo yace,"kana iya tashi ka tafi, yarinya dai ba rabonka ba ce". zuciyarsa ta faɗa masa cewar in har Fullo zata iya sadaukar da ranta da kuma lafiyarta akan ta kuɓutar da shi daga wani ƙulli, alhalin ba dangi iya bare na Baba, to ba ya jin shi zai kasa iya sadaukar da komai nasa don ganin ya mallaketa, mallakarta kaɗai shi ne sakayya mafi kyautatawa da zai yi mata. saboda haka take a wurin a ajiye key ɗin motarsa a gaban Liman yace,"na bayar da motata a matsayin sadakinta". ba zai taɓa mance yanda Hayyo ya dinƙa kallon maƙullin motar ba with so much expression, har ƙwayar idonsa irin ta Fullo na yin kamar zata faɗo waje. amma duk da haka sai da yasa aka shiga cikin gida aka kira masa wani saurayi, saurayin shima me kama da Fullo sak, idan bai manta ba sunan da Hayyo ya kira saurayin da shi ne,"Hamid". saurayin ya amsa masa da,"na'am Abba". sannan Hayyo ya ɗago kai ya kallesa yace ya zagaya baya, ya gano masa motar da ke wajen kuɗinta zai kai nawa. and abinda Hamid ya dawo ya sanarwa da Hayyo shi ne,"kuɗinta zai kai miliyan hamsin ko sama da haka". kuma ba tare da ƙara yin wani bincike ba Hayyo ya kalli ƙwayar idon Turaki yace masa,"kaje yarinya ta zama mallakinka, aure ya ɗauru". haka ya baro garin Taraba a train zuciyarsa cike da tarikan mamaki iri-iri a game da lamarin Fullo da mahafinta, duk da cewar yaso ya keɓe da Hamid to amma bai samu dama ba. Fillo ta buɗe idonta dake yi mata zafi tana kallonsa, idonsa a rufe yake, har sannan kuma bai saki kan nata ba. in cool voice nata tace da shi,"please ka daina taɓani any how babu kyau. kuma dan Allah ko kuɗin napep ne ka bani na koma gida, Maama da Boɗejo zasu neme ni, turarenka kuma zan biyaka insha'Allah". a sannan Turaki ya buɗe idonsa yana ɗauke hannayensa akanta. yana kallon gefe daban kamar zai yi magana sai ya fasa ya miƙe. ya nufi ƙofar fita yana cewa da ita,"biyo ni". ta tashi cikin sauri tabi bayansa. tunda suka hau titi take ta kallon hanya har suka iso asibitin Miyetti, fita yay a motar ya barta ita ɗaya ya shiga pharmacy ya sayo magunguna ya dawo, sannan suka ɗau hanyar gida. ko da suka ƙarasa gida Turaki yay parking sai Fillo ta kasa fitowa a motar, ta tsinci ƙafafunta da kasa yin motsi su fita daga motar. tana kallo ya fice ya barta a ciki, sai ta bisa da ido tana kallo ya wuce side ɗin Boɗejo, gaba ɗaya ta rasa me take ji a tare da ita, tasa hannu zata buɗe motar ta fita sai ga motar Samha tayi parking kusa da ta Turaki. da dukkan alama tun fitar safe da tayi sai yanzu ta dawo, Fullo tayi saurin maida ƙofar tana rufewa a hankali gudun karta ji ƙara, kasancewar tend glass ne amotar hakan yasa babu me hangota a ciki sai dai ita ta ga na waje. tayi ɗuff ta ɗauke wuta dan ji take kamar zasu iya jiyo numfashinta. Sameer taga ya fito daga driver seat sannan Samha ta fito ta ɗayan seat ɗin, ta zagayo ta side ɗin Sameer ta karɓi roban Maltina a hannun Sameer, sun ɗauka atleast 2minutes su.na magana kamin su saki murmushi, tukunna suka bar wajen su na wucewa cikin gida. Fullo taji ta wani girgiza, bata san wannan shirin nasu kuma na menene ba, bata ji su ba, bata san me suka ce ba. taja nunfashi ta ɗauka ledar maganin da Turaki ya saya ta fita daga motar, cikin saurin tafiyarta tayi side na Boɗejo cikin zuciyarta tana ta fatan kar Allah ya bawa Samha ikon ganin Turaki, haka kawai zuciyarta ke faɗa mata wannan roban malt ɗin ba malt bane kawai a ciki, haka kuma ba don kowa aka shigo da shi ba sai don Turaki, tafiya take tana harɗewa tana ƙara jin tsoron mutum acikin ranta, idan ba a film ba bata taɓa tunanin za'a iya samun siblings ɗin da zasu iya kashe ɗan uwansu a gaske ba, sai ga shi yanzu ta gani a zahiri, abin na faruwa a inda take rayuwa. maganar Hajiya Madina ta haska cikin kanta, lokacin da tace mata,_"ba halina ba ne, ba haka zuciyata take ba, tunda Allah ya halicceni banda mugun nufi akan kowa, zuciyata bata da tsatsa ko kaɗan, kullum roƙon Allah nake kar yasa na cuci wani a rayuwata, amma ban san a ina Samha da Sameer suka ɗauko wannan mugun halin ba, ban sa ni ba, dan ba halin mahaifinsu ba ne..."._ kasa ƙarasa maganar tayi a lokacin saboda kukan da ya ƙwace mata. kamar wadda tayi gudun famfalaki haka Fullo ta shiga parlon Boɗejo, gaba ɗaya ma sallamar ta mance da ita. babu kowa a parlo dan haka kai tsaye bedroom na Boɗejon ta wuce, ta san ba zai wuce can Turaki yayi ba, ta buɗe ƙofar tana shiga da sallama. Ilham da ke gefen Turaki
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243