Chapter 71
Chapter 71
babu yaran. jin wannan batu yasa Hajiya Madina barin ɓangarenta a rikice ta yo ɓangaren Hajiya Ramla, ta shigo ɓangaren tana taƙwala kiran Your Excellency, sai taci karo da wayarta a kan dining. wannan yasa Hajiya Madina ƙara hargitsewa ta haye sama da sauri, garin hawan ta zame ta faɗi, amma bata kula da faɗuwar ba ta tashi tana ɗingishi ta wuce direct zuwa ɗakin Hajiya Ramla, tana zuwa ta murɗa handle taji ƙofar a rufe, gashi tana gani daga ɗakin wutar ke ci, sai tabi ta rikice ta koma ƙasa ta kira me gadi tana daɗa tambayarsa ya tabbata yaga fitar Her Excellency, yace ya gani tun kusan minti biyar ma kenan, amma ba da yaran ta fita ba, kuma bama da mota ta fita ba. Hajiya Madina ta ɗora hannu aka tana salati, suka dawo saman ita da me gadi, kuma suna zuwa suka jiyo kukan Turaki yana buga ƙofa yana cewa,"Mum please come and open us, please Mum, the fire is coming closer to us". jiyo muryarsa yasa Hajiya Madina yin tangaltangal zata kife a ƙasa, tana duban me gadi tace,"my children are inside Malam Hamisu. innalillahi wa'inna ilaihi raji'un, taimaka min Malam Hamisu ƙofar a rufe take". ta faɗa tana fashewa da matsanancin kuka tana kama handle tana jijjiga door ɗin. Malam Hamisu ya murɗa handle ya tura ƙofar yana duddukanta amma taƙi buɗewa, sai daga baya tunanin ɗauko spare key ya zowa Hajiya Madina. ta kira me aikinta tace tayi gaggawar zuwa side ɗin Baffa ta ɗauko duka keys ɗin da ta gani acikin bedside drower, kuma cikin mintuna kaɗan sai gata ta kawo. Malam Hamisu ne ya iya buɗe ƙofar don ita ba zata iya ba saboda yanda jikinta ke rawa gaba ɗaya. jin an danno ƙofa da ƙarfi hakan yasa Turaki ya tsorata, ya buɗe bakinsa ya kira sunan Mum da ƙarfi yana ƙara fashewa da kuka, sai yaji muryar Hajiya Madina saɓanin wacce yayi tsammani. ba zai iya tuna abinda ta dinƙa faɗa ba amma ba zai manta yanda ta dinga lalubensu ba acikin hayaƙin har ta gansa, tana zuwa ta janyo shi zasu fita sai ya tirje yana ce mata,"Maama Jaishuna". tsananin firgicewa da rashin sanin inda kanta yake bama tasan me yake faɗa ba har suka fito daga ɗakin, tari ya sarƙe shi maganarsa ta maƙale, Hajiya Madina ta dinƙa jijjigasa har Allah yasa tarin ya tsaya. kuma sai a sannan ta gane me yake cewa, lokacin da ta rungume shi tana kuka sosai, ya tureta a jikinsa yana nuna mata ɗakin yana cewa Baby Jaishuna. ta na fuskantar abinda ya faɗa ta kunce goyon dake bayanta wanda ta manta ma da shi, ta koma ɗakin a sukwane tana kurma ihu tana zabga salati. within a minutes sai gata ta fito tana janye da gadon Babyn, don sai da ta fito ta ɗauko Zaytuna acikin bed ɗinta wacce a lokacin numfashin jaririyar ma ya ɗauke gaba ɗaya saboda uban hayaƙin da ta zuƙa. Malam Hamisu dake tsaye da yara a gabansa cikin ɗimauta yana dubanta ya ƙwala ƙara yana faɗin,"wuta a rigarki Hajiya". taji sanda ya faɗi cewar wuta a rigarta, amma ba zata iya cewa ga yacca akayi ta cire rigar tayi wurgi da ita ba, domin hankalinta gaba ɗaya baya jikinta, yayi kan jaririyar yarinyar da ta gama saddaqarwa ta rasu, ta saddaqar da sun rasata, kuma banda Malam Hamisu ya lura da wutar ya ankarar da ita da sai dai wutar ta babbake su, duk da cewar wutar ɗan kama jikin rigar tata yayi, to sai Allah dai ya taƙaita komai yazo da sauƙi. ganin Hajiya Madina ta rage daga ita sai rigar nono sai zanen jikinta, Malam Hamisu yaja yaran suka sauka zuwa ƙasa. itama ta sauko daga benen a ruɗe cikin tsananin tashin hankali tana salati tana kuka tana jijjiga Zaytuna. bayan mintuna biyar sai ga fire service sunzo, motar su tayi parking a compound tare da motar Baffa, ya fito shima a matuƙar razane yana kallon yanda hayaqi ke fitowa ta window. ya nufa me gadi da mugun tashin hankali yana tambayarsa ina iyalinsa, ganin Baffan yasa Turaki kamo hannun Khalil suka fito daga ɗakin me gadin da ya saka su aciki, a lokacin Khalil shekararsa biyu dan ko yayesa ma ba'ayi ba kasancewar baida cikakkiyar lafiya an haife shi a bakwaini. ganin yaran Baffa yayi kansu da gudu ya ɗauke su, idanuwansa a warwarje yake tambayarsu ina Madina da Ramla, Turaki na kuka ya girgiza masa kai alaman bai sani ba shima. sai Malam Hamisu ne yake sanar masa ai babu jimawa Hajiya Madina ta fita a mota tayi asibiti da Zaytuna. kuma ya kamata abi bayanta gudun kar a sami mummunan haɗari dan hankalinta ba'a jikinta yake ba. "Her Excellency fa?". Baffan ya tambaya da tsananin ruɗu bayan jin abinda Malam Hamisu ya faɗa masa. "ranka ya daɗe ita bata gidan, fitarta babu jimawa wutar ta tashi". Baffa yaja yaransa yana cewa da Malam Hamisu,"ka ji da fire service ɗin nan, zan bi bayan Madina". da faɗar haka ya shiga mota yaja suka bar gidan yabi bayan Hajiya Madina, yana driving ɗin yana bin hanya da kallo har ya iso asibiti, shima motarta ya gani a wajen asibitin sanda zai wuce, bai tunanin wannan asibitin tazo ba tunda ba shi suke zuwa ba. Samun Hajiya Madina yayi a ward ɗin tayi dirshen a ƙasa sai kuka take yi, tana ganinsa ta miƙe tayi kansa tana nuna masa emergency room ɗin da jaririyar ke ciki, gaba ɗaya ma ta kasa magana sai jan nunfashi take yi tana masa nuni da hannu. Jikin Baffa sai ya mutu zatonsa ko sun rasa yarinyar ne, ya nufi ƙofar emergency room ɗin yana leƙawa ta glass, likitoci ne kusan biyar akan yarinyar ana ƙoƙarin ganin an ceto ranta, duk da suna ganin da kamar wuya yarinyar ta rayu, wannan furucin nasu ne yasa tunda Hajiya Madina ta zube a ƙasa bata motsa ba tai dirshen tana ta kuka tana roƙon Allah. kuma cikin hukuncin ubangiji sai gashi numfashin yarinyar ya dawo bayan an shafe rabin awa akanta ana ta saka mata wasu machines, duk da likitan ya faɗa musu the Baby is now alive amma hankalin Hajiya Madina bai kwanta ba, har sai da suka shiga room ɗin da akai admitting Babyn taga idonta biyu an saka mata robat oxygen a hancinta sai wutsil wutsil take sannan ta dawo cikin nutsuwarta. tukunna hankalinta ya kwanta ta daina kukan da Baffa ya shafe rabin awa yana lallashinta bata ji ba, a sannan ne kuma zafin ciwon jikinta ya ratsata, tana dubawa taga ashe ta ƙone ne a bayan hannunta da kafaɗarta, sai kuma targaɗan da tayi a ƙafa garin hawa bene. Hajiya Madina tasha wuya sosai da ƙonewar da tayi, ba za'a kira ƙonewar da ƙarama ba dan round tayi babba, dan bayan sunyi 1week a asibiti na kwanciyar da akai da Zaytuna sai da suka ƙara 1week saboda caɓewar da ƙunuwar tata tayi, ashe ƙarfin hali take tayi. saboda tashin hankalin da suka ƙara shiga na ɓatan Hajiya Ramla, babu inda ba'a duba ba babu Hajiya Ramla, haka babu cigiyar da ba'ayi ba within that 2weeks amma babu amo babu labarinta, wannan ne ya ƙara firgitar da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243