Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 51

Chapter 51

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,222 words 0 views Progress saved
Download Book

yake rayuwa ce kowa yay na gari kansa...haka zanta haƙuri har dai Allah ya kawon mafita, ko kai haka iyalinka ke Uwarka?". Mai gadin yace,"a'a Inna". tace,"kaga inda arziƙi yake, banda gidan Amadu inda Ƴaƴan ba kyau matan ba kyau". Mai gadin ya karɓi basket ɗin yace,"kawo na zubar miki, ai ba kyaje wurin can da kanki ba yamma tayi". ta sakar masa tana faɗin,"kai da yake ai kasan darajar babba. na gode Allah yayi maka albarka ya raya maka iyali, yasa ka gama da duniya lafiya, Amadu na dawowa zansa shi yay maka kyauta wallahi. ni ko zamu koma kanon ma ai ba zan bari a tafi babu kai ba, wa zai so ya rabu da ɗan arziƙi irinka". nan ya barta tana ci gaba da surfa mita, ta zubawa gate ido tana ta Allah Allah motar Yusuf ta shigo. Mai gadin ya dawo ya bata basket ɗin ta wuce tana ta ƙara gode masa. tazo wucewa ta ɓangaren Ammi ta saki basket ɗin ya faɗi ƙasa, babu shiri ta saki salati tana ɗora hannu aka. "la'ila ha'illallahu Muhammadu Rasulillahi". Ammi ta dakata da shiga parlonta ta juyo tana kallonta. kamar ba za tayi magana ba, yanda taga Inna Wuro ta ɗora hannu aka yasa dole ta magantu har tana dawowa da baya don ganin lafiya. "me ya faru?". cewar Ammin tana bin wurin da kallo. Inna Wuro ta sunkuya ta ɗauki durstbin ɗin tace,"a'a babu ruwanki, yaushe rabon da magana ta haɗani da ke, tunda azumi ya fita kika ƙulla gaba da ni, sai yanzu ne da kika ga ina neman cutuwa sannan za ki kulani, to gaskiya matsa daga kusa da ni bana son munafurci...duk wanda yay na gari dai kansa, ni ɗin dai wallahi ba abar banza bace nafi ƙarfin wulaƙancin bawa tunda ni na haifin me ƙaton gidan nan". jin haka Ammi tayi tsaki a ƙasan ranta tayi wucewarta, dama tasan ba wani abin arziƙi ba ne, bai wuce abinta da ta saba. Inna Wuro ta bita da ido ta taɓe baki, bata ce komai ba ta wuce side ɗinta, cikin ranta sai masifa take yi Yusuf bai dawo ba har yanzu. tana shiga ta tarar da Kursum ta fito daga ɗakinta. tayi saurin ajiye durstbin ta cire mayafinta ta aje. tabi hannun Kursum da ido har tazo ta zauna, idonta akan bowl da Kursum ta ciko da alkaki tace. "babu masifar da ta wuce haihuwar ɓeraye wallahi. to ni Safiyya mene marabar ƴaƴan Amadu da ɓeraye?, ka ajiye aje a ɗauke babu neman izini. to ba zan iya ba, Allah ya dawo da shi lafiya, ko ya min gidana daban ko kuma ya katangeni a gefe ɗaya, ba zancen haɗa mana ƙofar shigowa ɗaya da ku...ban son fitina ban iyata ba, Allah kuma ya rabani da ita, ku kuma naga tashin hankali kuka fi so to can ya ƙare akan ku". tana cikin wannan sababin Nuratu ta miƙe tayi hanyar ɗakin Inna Wuro da sauri tana rufe bakinta da amai ke shirin zubowa. Inna Wuro ta koma da ba ya tayi wani zaman dirshen akan kujera, ta kama kanta ta riƙe tana girgiza shi. "wowowo, tashin hankali kala-kala a cikin gidan nan. tayi ta zabga amai babu ƙaƙƙautawa duk ta lalata min bandaƙi. to Yusuf ɗin yazo yau dai zamanki ya ƙare a ɓangarena, ya kwasheki ya mayar da ke gidanki ko dai yasan yacca zai yi da ke. banda ma dai kar yay min kallon mara mutunci ai kamin ya dawo zan kai miki kayanki waje". sai kuma tayi ta gumi,"wannan masifa duk ni na jawowa kaina da nace ki dawo wajena da zama, shegen shishshigi irin nawa dai...in nasan hakan kike laulayi wallahi da ban soma ba. gwara can Uwarsa ta riƙe ki, tunda ita ƙanwar Uwar taki tasa ƙafa ta bar gidan, ace aikin Umara har yanzu ba'a gama ba kusan sati uku...wa ma yasan inda ta kaɗa". *Vote, Comment, and Share.* [8/27, 20:15] Halimahz: *LULLUƁIN BIRI* *©️Halimahz* *Anyway@arewabooks* *HalimaAnyway@Wattpad* *Halimahz@Bakandamiyahikaya* *19* Yusuf na zuwa gida ko horn bai yi ba balle ya tsaya jiran wani abu shi buɗe gate, ya fito daga motar cikin sassarfa. yasan yana da patient, matarsa dake ɗauke da juna biyu mai wuyar laulayi, yau lafiya gobe babu lafiya, shi yasa duk hankalinsa ya tashi tunda yaji irin salatin da Inna Wuro ta zabga, duk wanda yaji wannan salatin ya san ba lafiya ba kamar yanda ta faɗa. jinsa yake kamar ya ɗauki kansa ya dire a parlon Inna Wuro, ƙaramar ƙofar gate ɗin a buɗe take dan haka yana zuwa turawa yayi ya shiga. mai gadi dake daga cikin ɗakinsa a zaune yay masa sannu da zuwa, a sama ya amsa masa ya wuce kamar zai tashi sama gabansa sai faɗuwa yake. hango Ammi yay zata shiga motarta, ya bita da kallo for some seconds, atleast dai zuciyarsa ta sami natsuwa ko ya ya ne, dan shi abunda yake hasashen ya faru daban ne, to kuma tunda yaga Ammi taci kwalliya kuma bai ga wani alamun tashin hankali tare da ita ba sai ya fara nutsuwa. but still dai gabansa bai daina faɗuwa ba, ba zai yi la'akari da yanayin Ammi ba akan ba wata matsala bace babba, komai ma zai iya faruwa ba tare data sa ni ba, idan ma ta sani zata iya yin banza taci gaba da sha'aninta, ranar nan ma haka tayi da akazo aka ce mata Nuratu ta faɗi, baki kawai ta taɓe ciki-ciki tace Allah bada lafiya, Ko da aka kwantar da Nuratun bata je asibitin ta dubata ba, zallar ƙi take nunawa aurensa da Nuratu babu ɓoye-ɓoye ga kowa. yana wannan saurin tafiyar ne dan ƙarasawa side ɗin Inna Wuro sai yaji wayarsa na ringing, yasa hannu a aljihu ya ɗauko. yana ganin sunan Ammi ƙirjinsa yay wani irin bugawa, da ƙyar ya iya ɗaga kiran a lokacin da yake dab da katsewa. kasa cewa komai yayi daya ɗaga wayar but still bai daina tafiyar ba, sai dai ya rage saurin tafiyar tasa, jin bakinsa yake kamar ba zai iya cewa komai ba. Ammi tace masa,"shawaran da zuciyar taka ta yanke maka kenan Yusuf?". mamaki ya kama Yusuf, taya akai ta gansa?, a hankali ya juyar da kansa gefe yana kallon inda take sai yaga bata wajen, ba abin yace mata ba shi bane tunda dai ta riga ta gansa ɗin. ya buɗe baki zai yi magana ta tari numfashinsa,"yau da safe baka shigo inda nake ka duba ni ba sannan ka dawo kana ganina amma kasa kai ka wuce saboda banda mutunci yanzu a idonka. idan Falmata ce ka isa kai mata haka?, ko sallah kaga tana yi a compound ɗin nan ai sai ka jira ta idar tasa maka albarka tukunna zaka wuce. to ni dai Allah ya isa rabani da akai da kai wallahi, ba'a san irin baƙar wuyar dana sha kafin haihuwarka da lokacin haihuwarka ba, ba yafewa zanyi ba. kuma kaje duk wanda zai saka maka albarka wallahi bata kai tawa ba, a banza a wofi, kai da ka san darajar uwa ma da baka fifita kishiyata akaina ba, shashashan banza marar hankali kawai, idan baka sani ba ka sani uwa tafi gaban wasa". muryar Yusuf a hankali kuma da ladabi yace,"kiyi haƙuri

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243