Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 236

Chapter 236

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,202 words 0 views Progress saved
Download Book

Allah tana buƙatar nonon mahaifiyarta a halin yanzu, idan kace ka ɗauketa bata da me bata abincinta, Allah ko ba don ni ba, don jariran nan Allah ka tausaya mana, Allah jarabawar tayi mana girma, a sauya mana, a dawo da Fulani a ɗauƙe ni Allah". sai yayi ƙarfin halin miƙewa ya hau kan gadon ya zauna, zama sosai har da miƙe ƙafa, ya ɗaga mayafin da aka rufeta da shi ya buɗe fuskarta, da farko daskarewa yayi a yanda yake, sai kuma yayi blinking idonsa, saboda ganin kamar likitocin sun yi makuwar saƙon da suka faɗa masa, domin wannan ba fuskar gawa ba ce, wannan fuskar ta me bacci ce, gata nan fess da ita, ta ƙara yin wani irin kyawun da bata taɓa yi masa ba, fuskarta ta ƙara yin doguwa, hakama hancinta kamar ba nata ba, ya ƙara yin tsaho sosai, fuskarta sai annuri take. a sanda ya lura da rashin motsin bugawar zuciya a ƙirjin matarsa, a sannan ya kamo hannunta ya ƙanƙame a ƙirjinsa ya haɗa da jaririyar, yana jin irin yanda zuciyarsa ke huci tana huda ƙirjinsa tana neman fashewa. shi musulmin ƙwarai ne ya san mutuwa, ya yarda da ita, so dole yay accepting jarabawarsa, dole ya yarda da ƙaddadararsa, yanzu ya tabbatar da likitocin ba ƙarya suka yi masa ba, ta mutu, ta tafi in da Maama ta tafi, ta tafi in da ba'a dawowa. sai kawai ya kwantar kansa akan ƙirjin gawar tare da rufe idonsa, yana jin wani irin bala'in kaɗaici ya lulluɓe shi, yana jin mugun tausayin kansa, yana jin tamkar shi ɗaya ne ɗan Adam ɗin da yay ragowa yanzu a duniya, sai yaji ina ma shi ma tasa zuciyar ta daina motsawa tamkar ta Fulaninsa, shi ma ya koma gawar ko ya daina jin raɗaɗin da yake ji a zuciyarsa, yana jin kamar ya zama gawar ya bi bayan matarsa masoyiyarsa, ya bi bayan macen da ta dinƙa kasada da ranta domin ceto rayuwarsa. a haka yay kissing ƙirjinta, tabbas wani tashin hankalin yafi gaban kuka, domin a yanzu ya kasa yin kukan, alhalin kuma kukan yake so ya yi. wacewar mintuna ashirin da biyar, a lokacin ƙarfe ɗaya da rabi na dare, acikin parlon na Hajiya Ramla, gawar da aka rufe na shimfiɗe akan carpet, in da a hankali sautin wasu muryoyi ke fita da kuka wajen sanar da mutuwar da akayi. a wannan lokacin Hajiya Ramla da Baffa da Boɗejo da Ilham na kan Turaki, wanda ya sume tun a dawowar su, tun a lokacin da suka dawo gida yake tsammanin zai ga Fulaninsa ta fito da ƙafafunta, amma sai yaga an fito daga mota wasu na ɗauke da gawarta, a lokacin ya san kallonta kawai yake yi, sai kuma yaji kukan jariran da ke hannunsa na tashi, kukan da ya ƙara haddasa bugun zuciyarsa, kukan da ya kaishi ƙololuwar tashin hankalin da har bai san lokacin da yanke jiki ya faɗi ba, ya san dai tare da yaran ya faɗi, amma bai san wanne hali shi da su suka shiga bayan faɗuwar tasa ba. don haka tun bayan faɗuwar tasa tsawon minti goma kenan a yanzu, ƙoƙari ake tayi wajen ganin ya dawo hayyacinsa, kuma da taimakon Dr Yusuf ya farfaɗo, sai dai kana kallonsa kasan baya cikin hayyacinsa, idonsa na tsaye ne a waje ɗaya ƙyam ya zama kamar gunki, cikin ransa ji yake ina ma bai farfaɗo ba shi ma ya mutu, har cikin zuciyarsa ji yake ina ma yabi bayan Fulaninsa da Maama, duk da cewa baya so ya rabu da yaransa, to amma bai san ta yanda zai fara rayuwa tare da yaran ba alhalin mahaifiyarsu bata raye, yana tsananin tausayin su, don haka a yanzu babu abin da yake so illa ya mutu shi ma, baya so yaci gaba da rayuwar sam. kamar daga sama mutanen parlon suka jiyo muryarsa na faɗin,"Wannan wacce irin jarabawa ce ubangiji yake yi min?, laifin me na aikata da za'a jarabce ni irin haka?...". Baffa yay saurin saka hannu ya rufe masa bakinsa. "kar ka yi saɓo Muhammad, kar ruɗani yasa ka fita daga imaninka, kayi haƙuri, ka yi tawakkali ka roƙi Allah ya baka dangana, kayi haƙuri komai muƙaddari ne, ka roƙi Alah ya baka ikon cinye jarabawarka". Turaki ya shiga sauke numfarfashi, ya shiga jan mazaunansa har ya ƙarasa gaban gawar da yake gani, ya ɗaga mayafin ya ruƙo hannunta. "Fulani Nah! don darajan Allah da Annabinsa ki tashi, na yarda ki tashi ni sai na tafi, ko kuma mu tafi tare, ba zan iya rainon yaranmu ba ni ɗaya, ban san me zan ce musu ba idan suka tambaye ni ke". sai kuma ya kifa kansa kan gawar yana ambaton,"Innalillahi wa inna ilaihir rajiun, innalillahi wa'inna ilaihi raji'un". faɗa yake yana ƙara maimaitawa, yana girgiza gawar, gani yake tamkar idan yana hakan zata farfaɗo, kamar zata dawo duniyar su ci gaba da rayuwar su tare, su raini ƴaƴan da Allah yaba su ciki kyakykyawar kula da tarbiya, idan yaji yaran sun yi kuka sai ya shiga girgiza kansa yana faɗin Allah ka sassauta min, Allah tayi min tsauri, Allah kaji tausayina. duk sai ya koma kamar wani taɓaɓɓe, sai maganganun kawai yake yi, idan aka ce yay haƙuri yay ƙoƙarin cin jarabawarsa sai yace ba zai iya ba, tayi masa tsauri, da farko an ɗauke masa Maama, mutuwarta bata gama sakinsa ba an ɗauke masa Mata, sannan an bar shi da marayu, marayun da ko nonon uwarsu ba su samu damar sha ba, to ta ina zai iya ɗauka?, ta ya ma zai iya cinyewa? haka akaita rarrashinsa amma inaaaa, a lokacin da ya rasa Maama ganin yake idan aka cire Mum to duk wata mutuwa da zata zo masa zai ɗauketa, zai iya ɗauka, but a yanzu da ya rasa matarsa, uwar ƴaƴansa sai yaga abun ba haka ba ne, da wuya, da zafi, ba zai iya da wannan jarabtar ba me tsayawa a zuciya. a wannan dare dai waɗanda suka sami yin bacci ƙailan ne, hatta Ilham sai ɓarawon bacci ne ya ɗauketa, domin sosai mutuwar ta taɓata, a ɗan sabon da suka yi Fillo ta shiga ranta, don tun bayan da Allah ya ganar da ita ta koma yiwa Fillo kallon ƙanwa ta jini ba wai kishiya ba. Hajiya Ramla kuwa na kan ɗanta, idan tayi rarrashin tayi rarrashin sai taji tana taya shi kukan da ya kasa yi. haka suka kwana ba su runtsa ba, yana riƙe da hannun gawar, yayin da jariran ke jikinsa su na bacci, waɗanda aka rarrasa da ƙyar suka daina kuka har baccin ya ɗauke su, waɗanda har gari ya waye ana tunanin wanda zai shayar da su. washegari ƙarfe goma na safe an gama haɗa gawar Fillo, gawar tana tsakiyar parlon na Hajiya Ramla cikin sutturarta, cikin wannan farin ƙyallan da ke jiran duk wani mai rai, mahaifiyarta da Yayanta da Kaka da Dada su na gaban gawar su na kuka, musamman Ummi wacca ake ta cewa su yi sallama, tayi mata adu'a domin wannan ita ce sallama ta ƙarshe da za su yi. "Allah ya jiƙanki Halimatu, Allah ya yafe miki kurakuranki, Allah ya baki Aljannatul firdausi, Allah ya karɓi shahadarki, Allah ya karɓi ruhinki cikin daraja, Allah yasa

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243