Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 106

Chapter 106

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,210 words 0 views Progress saved
Download Book

ga Maijidda dake ta uban kuka, tace da ita,"ki kira Amir a waya ki sanar masa". Yami tace,"a sanar masa kuwa?". Kaka tace,"to ɓoyuwar ai babu amfani, gwara a faɗa masa ɗin sai su shigar da adu'a kafin tashin ɗalibai a makaranta". Yami tace,"haka ne kuma, tunda su gidan malamai ne ko saukar ƙur'ani a iya yi cikin ƙaramin lokaci". Maijidda ce ta kira Amir, kuma tun kamin ta sanar masa yasan babu lafiya tunda yaji muryarta tana kuka. kuma zata iya rantsewa da ta faɗa masa faɗuwa yayi a inda yake saboda yanda taji ya saki salati a gigice. ƙarar salatin da kowa sai da ya jiyo daga cikin wayar, wannan yasa Kaka ta ƙara ruɗewa hankalinta yayi ƙololuwar tashi. kowa dai a wajen yayi shiru, zuciyar kowa da abinda take saƙawa, daga ƙarshe dai Baffa yace su Zaytuna su kwaso kayan Kaka a taho da ita ɓangarensu, hakan kuma akayi suka ɗaukar mata abinda zata buƙata suka taho da ita wajensu ita da Maijidda da har yanzu ita ɗaya ce bata bar kukan fili ba. kuma ita kowa yafi jin tausayi bayan Kaka, tsabar kuka idonta sunyi luhu-luhu. ɓangaren Ameer kuwa har drip aka saka masa, dan lokacin da aka faɗa masa akan machine yake bai san ma sanda ya saki kan machine ba ya faɗa wani rami shi da machine ɗin, duk ya kurkurje yay rauni a duk jikinsa, ƙarshe sai wasu bayin Allah ne suka kaishi asibiti, a asibitin ya bayar da lambar Mahaifinsa aka kira nan da nan kuwa sai ga asibiti ya cika da mutane, abinka da me tarin ƴan'uwa. Innarsa na zuwa ya faɗa mata abinda ya faru, kuma take ta ƙaryata tace sai dai in ko yaranne a ƙuruciyarsu suke so su gwada shi da irin son da yakewa Fillo, sai dai itama ko da ta kira abinda Yami ta faɗa mata kenan, Amir dai nata kallonta with his all hope ace ƙaryar suke yi masa, gwada shi suke so suyi, kuma in har gwajin ne yasan yayi nasara, sai dai zai faɗa musu kar su ƙara yi masa irin wannan wasan gudun rasa rai wataran. sai dai tana ajiye wayar yaji tana faɗawa mahaifinsa halin da ake ciki, dan haka nan da nan brothers ɗinsa suka watse akayi gida dan fara karatu da adu'oi. faɗar dai tsananin tashin hankalin da Amir ke ciki ba zai misaltu ba, don lokaci ɗaya har ya faɗa kamar wanda ya jima yana jinya, Dr ma har yana cewa in ba'a kiyaye an nema masa abinda yake nema ba zuciyarsa zata iya taɓuwa. a daren wannan ranar dai Kamar yadda Fillo bata iya runtsawa ba, haka ma Hajiya Madina, Kaka, Maijidda da kuma Amir, dan Amir saura kaɗan ya rage ma ya bar asibiti a daren ya fita nemanta. Tashin hankali dai duk bai bar kowa ya runtsa ba, yaran Hajiya Madina kansu sun kasa bacci saboda halin da mahaifiyar su ke ciki, shi kansa Baffa har sannan yana kan matarsa yana bata baki. at the end dai Baffa yaga zaman kukan duk ba shi bane, dan haka yace kowa yay sallah ai adua, a haka suka raya wannan daren daga masu sallah sai masu karatun qur'ani sai masu tasbihi haka har asuba da tayi. bayan sunyi sallar asuba Anty Zulfa ƙanwar Hajiya Madina da tazo ita ta zauna tana jero Adduo'i kowa na amsawa, cikin adu'ar suna roƙon Allah ya kare Fillo a duk inda take, ya kuma dawo da ita garesu cikin amincinsa, da ameen suka amsa har ta idar suka shafa, suka shafa aduar a daidai sanda Baffa ya turo ƙofa ya shigo. ya zauna akan kujera idon kowa akansa, ya numfasa sannan ya shiga yi musu bayanin abinda police suka ce game da report ɗin da aka shigar. yace,"ku kwantar da hankalinku dan Allah tunda dai har Police sun riga sun shiga maganar, kuma yanzu zasu ƙara bazama gurin nemanta". ya kalli Kaka yace,"na basu hotonta da shi saurayin nata ya bamu, kuma duk an baza shi a lunguna da saƙunan garin nan, an miƙa cigiya gidajen rediyo da talabijin duk an baza hoton nata". cikin kuka Hajiya Madina tace,"to amma me yasa zasu shigo da tunanin cewar Kidnappers ne suka ɗauketa. Baffa idan sune ai da tuni sun kira waya, mun kwana na biyu fa kenan Baffa, Kidnappers ba zasu yi shiru har haka ba. dan Allah Baffa a dai ƙara bincikawa ƙila wani wurin tayi, idan kuma kidnappers ɗinne a nemo su, su faɗa mana abinda suke so". ƙarfin kukanta ya katse maganar tata. to wasa-wasa dai har tsawon kwana uku lamarin Fillo shiru, Kidnappers ɗin da aketa tunani suma shiru basu kira ba, wannan ya ƙara ɗaga hankalin kowa, aka kuma bar tunanin cewa kidnapping Fillo akai, dan idan shine tuni sun kira waya, abin dai yafi kama da ɓata, Kaka na batun ita gwarama taga gawarta ta huta. adu'a kawai ake ta ko'ina, sadaƙa kuwa a gidan Alƙali Dikko babu dare babu rana. Amir kuwa yana can ba ci babu sha saboda tsananin damuwa, musamman idan ya zauna yana tuna moments ɗinsu shi da ita. lamari fa ya ƙara ta'azzara, dan tun ana lissafin kwanaki aka daina aka shiga sati, to abu kamar wasa daga sati ɗaya sai gashi an tafi sati na biyu har an shiga na uku. daga nan kowa ya saddaqar da cewar an rasa Fillo har a bada, kuma duk wannan bidiri da ake Turaki bai sani ba, da ya kira waya Zaytuna kawai shaida masa tayi sunyi tafiya ita da Kaka zasu yi wata guda. amma tun ranar da sukai waya da Maama yaji hankalinsa bai kwanta ba, tace masa kar ya damu ciwon kai ne ba wata matsala ba, ya zauna yay concentrating kan sabon project ɗin da Baffa yasa su. haka kuma dole ya haƙura ya maida hankalinsa kan aikin da Baffa yasa su, sai dai zuciyarsa ta kasa natsuwa, rabin tunaninsa na kan Fillo, so yake yaji ko da muryarta ne, amma babu hali, tunda har Zaytuna yasa ta tambayi Yami ko suna gaisawa da su kaka ta waya, Zaytuna tace masa Yamin tace itama wallahi duk ta rasa ta inda zata same su. kuma randa Fillo ta cika kwana 21 cif, ranar kidnappers ɗin suka kira wayar Yami suka shaida musu suna buƙatar naira miliyan 5 cas,idan kuma babu to su yanka musu ƴarsu su turo musu da namanta a kwali, suka kuma bada gargaɗin cewa in har suka sanar da wani batun hakan to ko da sun kawo kuɗi lallai sai sun yake ƙafafun yarinyar, aka kuma saka musu muryar Fillo dake ta kuka tana roƙon Kaka akan azo aceceta zata mutu. wannan batun yasa Kaka da Yami suka yi ɗiff ko Maijidda basu bari ta sani balle su Hajiya Madina da sun tsab zasu iya sanar da police. Kaka ta kira Amir a waya yazo, ita da Yami suka bincike ɗaki tsab suka kwaso takardun filayen Fillo da Abdulhamid, filaye guda huɗu da kuma takardar wata gona, ta bawa Amor tace dan girman Allah yay shiru aje a siyar duka ayau azo aje akai kuɗin nan. cikin sa'a kuwa Amir na zuwa gaba ɗaya abinda aka saya filayen da gonar miliyan ɗari huɗu da hamsin. dan haka

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243