Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 192

Chapter 192

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,221 words 0 views Progress saved
Download Book

ƙasa-ƙasa ta ɗauki humrar ta shafa, kawai yaje ya ɗauko mata sabuwa alhalin ga buɗaɗɗu nan har guda uku a ajiye, tana gama shafawa ta wuce kan gado, tunaninta ɗaya pant da pad, kuma da mamakinta tana ɗaga kayan sai ga pad ɗin haɗe da sabon pant, wata uwar kunya ta lulluɓeta, yaushe ma ya san tana period ɗin?. tana murguɗa baki ta shiga toilet ta saka, garin ɗauko brezier ɗinta ta zame ta faɗa cikin bathtube ɗin ta jiƙe, ta rumtse ido kawai ta fito bayan ta shanya, cikin sauri ta ɗauki kayan ta saka gudun kar ya dawo. tana saka rigar taji kamar ta kurma ihu, ya san kuwa kayan da ya ɗauko mata?, ita kam bata jin zata iya saka kayan nan alhalin yana nan, duk rigar tayi transparent, kuma iyakar gwiwarta fa, hannun ma irin na vest, kuma ma ko ya haɗo mata da brezier, sai kawai ta doki ƙafafu a ƙasa da ƙarfi kamar tiles ɗin sun mata laifi. ƙofa ta nufa zata fita sai dai tana zuwa taji ƙofar a rufe ya saka key ta waje, ta cije leɓen ƙasa ta juya ta koma toilet ɗin, ta ɗauko brezier ɗin sai dai ba zata saku ba don sosai ta jiƙe. fitowa tayi tana hawaye, gado ta nufa ta durƙushe a wajen ta kifa kai tana kuka, can jimawa taji an buɗe ƙofar, bata ko ɗago ba dan ita haushinsa take ji, shi ma kuma da ya shigo ɗin kallo ɗaya yay mata ya ɗauke kansa, ya wuce ya ajiye basket ɗin abincin dake hannunsa, ya fito da cooler ɗin ciki ya ajiye akan table. bakin gadon ya dawo ya zauna, ya ɗagota ya ɗaurata saman cinyarsa tare da zagayeta da hannayensa ya ce,"kukan na menene?, me Fulanin Turaki ke so?". ta ɗago da kanta, tana matse idanu tamkar baby ƴar 2years ta ce,"ni ɗakina zan tafi". ɗan murmushi yayi yace,"naji to za ki koma can ɗin but tare zamu tafi ko?". tai saurin girgiza masa kai, ya ƙara cewa,"why?". "to ai kaima ga naka, kowa ya zauna a nasa ai". ya buɗe ido yana kallonta sosai kafin ya kwantar da kansa a kafaɗarta yana shaƙar ƙamshin humrar da ke fita a jikinta. da wani irin murya yace,"to ni yau tsoro nake ji, ba zan iya kwana ni ɗaya ba, in kin yarda na bi ki ɗakinki, na yarda ko a ƙasa ne zan yi shimfiɗa, but please karki tafi ki barni ni ɗaya bana so wani abun yazo ya kamani, ba zan iya ƙwatar kaina ba". Fillo ta dinƙa kallonsa kafin ta ce,"kai ne ɗin kake jin tsoro?". ba tare da ya ɗago kansa dake kafaɗarta ba ya ɗaga mata kai kawai. sai kawai ta tsinci kanta da kama hannunsa ta ce,"to amma jiyan nan ai kaine ka kori abun da yake biyo ni". "to ai jiya kika ce, yau indai yazo to sai dai ya cinyemu dukanmu, kuma da ma jiyan ma ai ƙarfin hali nayi na zama jarumi saboda bana so wani abu ya taɓa ki". tayi shiru ba ta ce masa komai ba, ya ɗago kansa ya kalleta ya ce,"shikenan ma kawai, zan tafi gidan su Bello". ta kalle shi suka haɗa ido ta girgiza masa kai da sauri, sai kuma ta sauke idonta ƙasa tana jan yatsunta. "ai dare yayi yanzu". hannu yasa ya ɗago haɓarta ya ce,"look in to my eyes". sam taƙi sai ma ido da ta daɗa rumtsewa. idanuwansa na neman lumshewa ya zura hannunsa cikin rigarta, tana jin hannunsa a ciki tayi saurin buɗe ido ta zabura zata miƙe ya riƙeta, flat tommy ɗinta ya shiga shafawa yana faɗin,"na san wannan shafaffan cikin na buƙatar abinci ko?". magana yake yi duk yay wani collapse. ta ɗaga rigar ta fito da hannunsa tana cewa,"ni ka bari". yay knooding ma ta kansa, ɗaukarta yay zuwa kan kujera ya ajiyeta, ya buɗe cooler ɗin abincin, nan da nan ɗakin ya karaɗe da ƙamshin ƙwai. ta bisa da kallo a sanda yake ɗauko plate ya zuba soyayyar doya da ƙwai da kuma miyar souse, bayan ya gama zubawa ya juyo ya fuskanceta, da hannunsa ya ɗauki doyan ya kai bakinta. "wa ye ya dafa abincin?". taji bakinta ya suɓece da yi masa tambayar. "Zaytun nasa ta kawo mana, i know ba ki da lafiya, and ba ki iya girki ba, so na roƙeta alfarmar take dafa abinci tana kawo mana before na kai ki catering school ki koya". ta tsuke fuska tana kallonsa ta ce,"ni ce ban iya girki ba?, wancan ranar da na dafa indomie ai kace na iya dafawa". ya ce,"amma ai bance yayi daɗi ba ko?". ta turo baki gaba ta kauda fuska gefe,"Allah na iya girki nima, kuma ka tambayi Maama kaji, Baffa ma da yaci wainar masar da nayi sai da yace yayi daɗi Allah yay min albarka, Adda Zaytuna ma indai zata yi baƙo in tana asibiti tana sawa nayi mata, kuma ka tambayi abokinka ɗin kaji, kuma ma ka tambayi Kaka kaji tun ina ƴar ƙarama nake yin girki". ya dinƙa kallon bakinta yana murmushi, har tayi shiru bai yi magana ba, jin shirunsa yasa ta juyowa tana kallonsa ta ce,"Allah na iya girki". ya rufe ido ya buɗe ya ce,"ai tun kina ƙarama kika ce". tai saurin cewa,"a'a nufina tun ina ƴar ƙarama nake yi, ko time ɗin ma da muna masarauta ina yi". "ohhh yanzu kenan ke babba ce?". kamar jiran tambayar take yi ta ɗaga masa kai, murmushinsa me sauti ya fito yana cewa,"to ni ban ga girman ba, you are still a Baby in my eyes, dan haka ni ba zan ci abinci ƴar ƙarama ba babu daɗi, rabi ya dahu rabi bai dahu ba, ko yay ta ƙauri, ko a cika gishiri". su ka haɗa ido ta haɗe gira waje ɗaya ta murguɗa masa baki, yasa yatsa ya ɗalle bakin nata. "oya ba rigima na ce ba, abincin za'a ci, buɗe bakin". saboda yunwar da take ji ta buɗe bakin tana karɓa, sai da ya gama bata sannan ya matso kusa da ita sosai, ya ce shi ma ta ba shi hannunsa ya gaji zai karye, yay ta narke ma ta yana koma ma ta ƙaramin yaro, da taƙi ya ta shi zai bar wajen yana cewa ya fasa kira ma ta Ummi ɗin, babu shiri ta ɗauka plate ta kamo hannunsa ya dawo ya zauna ta shiga ba shi, kuma yaƙi yarda ta ba shi da spoon dole sai hannu ta saka, duk kaiwa ɗaya sai ya cije hannun nata, har ta gama ba shi bata yarda sun haɗa ido ba kanta na ƙasa, sai dai tana ta murmushin da ta rasa dalilinsa. duk yanda Fillo ta cije ta noƙe akan ba zata bi shi toilet ba sai da yaja ta suka tafi tare, da kansa yay mata brush, sannan shi ma yay nasa, su ka fito yana ɗauke da ita rungume ajikinsa, ita kuma tayi laƙwas ta lafe a jikin nasa kamar mage, ya wuce yay switching light off sannan ya kunna deem light, tukunna ya wuce kan gadon, ita dai duk sai kunyarsa take ji. ko a kan gadon ma a jikinsa ya kwantar da ita, murya can ƙasa ya ce,"Fulani nah". ta ce,"uhmm". ya

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243