Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 9

Chapter 9

Namijin Zaki Book 1 Complete Hausa Novel 1,204 words 0 views Progress saved
Download Book

shiru shashasha ,sakarya er kwalta ,what is even your Educational qualification again? Are You Nonsense? Ni zaki koya ma karatu ? Waye ubanki a Nigeria For goodness sake? Ni girman Turai rainon cokali me yatsu ,You Are very mad!!!" Zuby ganin yanda yarinya ficiciya ke mata madarar tijara yasa ta kame mutuncin kanta ta komar da kanta qasa tayi sanyi da muryarta "to tunda kin bukaci sani nayi degree na a qasan turkey inda na karanci ilimin kasuwanci a halin yanzu ina mastering degree na a qasar swithzerland..." Dariya yusra ta fashe dashi ta mike tsaye tana tafe hannu "oh really? Ke yanzu kina nufin kinzo ne ki koyar da senior ɗinki karatu? Abunda kike nema Ni tuni na same shi a University din da kike magana and again i've 2 degrees in different caurses business da psychology kafin in daura masters dina ....kuma duk nayi karatun ne ba don komai ba sai jahilai ƴaƴan ƴan tasha irinku masu dagawan sunje Turai karatu ,ƴaƴan mitsiyata masu ɓata sunan yaran hausawa irinmu da iyayen mu ke daukan dawainiyar mu kuje ku bude ma turawa qafa suyi ta tumurmusheku ku dawo Nigeria kuna feleqe .move jhorrrr..." Qamewa zuby tayi a kujera ta kasa mata magana ta fara tafiya cakas cakas har zata wuce ta dawo ta tsaya mata qerere a kai "Kar in barki cikin duhu...have You heard about best student of this year from your department ? Wanda ta tafi tabar turawa da mamaki? Pepper Yusrah inkiya filosofi? To nice nan ,kije kiyi searching dina a goggle zaki samu cikakken qarin bayani,soooo in karatun kike so a shirye nake ki sa littafi in koyar dake indai za kiyi mun biyayya" Oum Aphnan 09065990265 [6/28, 3:50 PM] Chuchu👻: Washegari A fusace Yusrah ta fito daga kitchen tana kwarara ma Zuby kira ,zuby na zaune daga ita sai guntun skirt rabin cinya da wata damammen riga da ya fallasa asirin qirjinta. Sai latsa waya take tana chatting da Major wanda ya jima da cika cikinsa da abincin zuby . "Ke zubaida kike ko wa? Kece kika dauke mun fresh fruits Salad din da na aje a fridge?" Banza tayi da ita ,wanann ko ya sake tunzura yusra "Am i not talking to a human being,kardai ace me halin ɓera aka kawo mana gida " "Dramarki ya kusa zuwa qarshe mu zuba Ni dake Yusrah da qarfin tuwo sai na saki kinyi la'asar ,taushi zakiyi lumus kamar sakwara dakan inji" "You're stupid,wai Ni kam ma zaman me kike mun a cikin gida ne ,abinda na kasa fahimta kenan?Dole ki bar mun gida na ,bazan iya zama da karuwa mai halin ɓera ba ,bari mijina ya dawo" Fashewa da dariya zuby tayi "dan maimaita wa kikace ?" "Nace Bari mijina ya dawo ya koran mun ke aidai nan gida na ne ko dole ki fice daga rayuwa ta da mijina" "😂😂😂anya kuwa matar ne? To in kin kasa gane me ye dalilin zamana a gidan ki ,ina zaune ne ina cike gaf din da kika bari na gurbin mata da miji ,sannan ina so ki sani nan Afrika ne ba qasar waje ba ,munada lasisin cin duriiiihhhh ahhhh" Ta qare magana tana lashe leɓenta na qasa kamar kwartuwa "Ya Allah ,zuby Ni kike ma haka? Ni kike ma gadara and You think kina da capacity? Idan bacin bana son Major ke me kike dashi da zakiyi tunanin iya sarrafa mun miji a gado and beside kina iqirarin kedin kwartuwansa ce ? Ya Salam,kodayake nasan makircin diya mace so bazan biye maki ba wlh mijina kintsatse ne ya dauko ki dai don ki koya mun darasin da na girme maki ,so watch me in action" "Allah srki kinajin har a jikinki kina da wani abu da zaki burge nagartaccen mutum kamar Adeel ? Shahararren mai kudi mai baiwa gomnati bashi ,Nigeria na Alfahari dashi ,jibeki fa me kike dashi" "Ke ke na gaji ,na gaji da sauraron rubbish ɗinki ,kinsan menene minti biyar tak na baki ki tattara komatsanki ki bar mun cikin gidana" "Dallah yi mun shiru" "Zubaida ki tattara kayanki ki fita ko kuma zan nuna maki asalin kalan hauka na" "Oh shut up she-goat 😏" Nunata da yatsa tayi "Ok kar kice ban gargadeki ba,plz kar kice ban maki warning ba" tana fadin hakan ta juya fuuu ta fice a dakin. Girgiza kai tayi gamida jan tsaki "hmmm Yusrah kenan yaro man kaza😊" Oum Aphnan 09965990265 [6/28, 4:50 PM] Chuchu👻: After Isha Major Adeel yana zaune a falonsa na qasa yana shan chocolate coffee din da zuby ta hado masa ,kadan kadan yake sipping yana kallon news Zuby saman kansa ta tsaya ta fara marmatsa masa kafada a hankula ,cike da gwanancewa na karuwai da suka goge wajen tunkado sha'awar da namiji ,ya dauki cup din coffee din yakai baki yaji tana masa tafiyar tsutsa a bayan wuyarsa ,dayan hannunta tana masa wasa da gashin kansa . Wani yarrrr dummmm yaji kunnensa ya dauka ya dode na wuccin gadi da sauri ya hadiye wanda ya guntsara ya dire cup din akan table din gabansa Saida ya gyara muryarsa kana ya kira sunanta " Zuby" Maimakon ta amsa sai kama lilin kunnuwarsa tayi tana shafawa ,muryarta can qasan maqoshi tace "humm" Da qyar yake qoqarin saita kansa saboda yanda take masa susan kunne da er qaramar yatsan hannunta "Amma kinsan dai Ni me aure ne ko,kuma a gidan aure na nike kuma Matana ta na nan ko?kina nan ne saboda manufa ta" "Amma ai dai kasan qwalama da muradin zuciya plz karka haramta mun abinda nike qawa kaima fa na gani sarai a qwarar idonka abun nan kake so...and beside me yusran take dashi wanda banda gomansa kalleni fa" "Kawai dai kina nan ne saboda manufa ta so concentrate on that" "But why😢me yasa?" "Ki yi kawai abunda na baki umurni banason musu" "Haba now ya zakayi mun haka Major bayan kasa na dandani romon ka ,ka bari muyi ko sau daya ne ,kana sane waccan yarinyar mai kama da kifin Hausa bata da komai da zata iya gansar dakai Ni naji bance dole sai ka aure Ni ba amma let us be friend" "Bazai yiwu ba na dauke ki ne ina biyanki don ki sauya mata rayuwa kiyi abunda nace and go ... plz " Bude baki tayi zata sake magana ,hannunta nakan haɓarsa tana dan shafa masa gemu ,saidai suka ga yusra a kansu .ko kallon sashen zuby batayi ba tai masa qerere akai cikin wata ɓingilar riga ga kan nonuwarta sun caccarko ta cikin rigar ,kallo daya ya mata yayi saurin sunkuyar da qawarar idonsa amma cikin idonsa sai gizo shape din nonuwanta suke masa so yace ya sake dagowa ya kalla amma where is his steeze? "Adeel Ahmed?"! Ta kira sunanshi a gaba daya ,wani dararas yaji qirjinsa ya buga ,when last aka kirashi da wannan sunan? "Adeel ina magana?" "Ehen?" "Inaso ka koran mun watan nan abar yanzu yanzun nan" Kafin ya mata wani magana zuby ta kwatseta "Dallah tattare mana plates din nan da ya ɓata da cups din nan zuwa kitchen bansan yaushe zaki natsu ki dawo hayyacinki ba" "Ke qaramar karuwa jira sai na dawo ta kanki yanzu da mijina nike yi tukun jahila kilaki!" Tassss!

Table of Contents

Chapters

16 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16