Chapter 3
Chapter 3
so bata mamaki amma tijaranta bazai bari taji tsoronsa matsayinsa na soja ko sojojin da suke garke masa baya ba "Lafiyanka kuwa ? Ko kasha wiwi ne? Ta ya zakazo cikin kamfanina kana mun shirme..." Matar da ta fara shigowa da farko ne tayi saurin katse ta da magana a karo na biyu "Ma'am zaifi maki sauki ki kira mahaifiyarki don jin qarin bayani ,saboda da ke da tarkacen ma'aikatanki duk zaku fice awa 1 tak na baku" Mtsew bana da lokacin ki karamar shashasha ,while kowanne daga cikinku ya koma bakin aikinsa ,ku qyale sleeping dog to rest" Da ido ya kalli sojojin da sojojin da suke bayansa ,suna gani haka suka gyara zaman bindigoginsu "Ku wattakar mun duk wani mai nunfashi dake wannan wajen ,idan wani yayi gigin taɓan qofar wajen nan ku damqe mun shi ku wuce mun dashi barrack ku fara koya masa darasin da kuka koya har sai na nemeshi" Ai da gudu ma'aikatan suka fara fita ita kuwa nuna wanda yazo aza qeyarta tayi da yatsa "Dont dare torch me ,nafi ka zama mara hankali ..." Ta juya tana barin wajen cike da 6acin rai . "Banda lokacin ku ,bari in facing yanda zan dealing da oganku tukunna i will get back to You duk sai kunyi gidan yari. Ko kallonta ba wanda yayi ,gyaran murya Major Adeel yayi wanda yasa kowa dakatawa "Duk wani maaikaci dake wajen nan ya dakata bazan koreshi ba and give me his/her credential For newly clearification .....itakuma ku tasa mun ita kuyi mun waje da er qaramar brattt!" Da sauri ta dage qafarta tayi waje kafin su tasa qeyarta ta fice da sassarfa gudu gudu sauri sauri ta fada mota driver yaja reverse suka fice companyn da wani irin mahaukacin gudu. Tun a mota take kiran wayar maman saidai not reachable .har suka iso gida tana haki da numfarfashi. "....Mom....momy....!!" Oum Aphnan [6/14, 5:54 PM] Chuchu👻: Hankalin Hajiya Juwairiyya yayi mugu mugun tashi ,kasantuwarta Asthmaticus yasa numfarfashin ta ya qaru qirjinta ya soma harbawa da qarfi .a gigice ta daga waya tana kiran Number Major Adeel saidai sam baya daga wayarta "Momy haka zamu qyale wannan idiot din ya wulakanta mu just like that?" Cikin tafarfasan zuciya ta dauko takardan dake gefen ta ta mika mata . Hannunta har yana kyarma tasa hannu ta amsa. Idonta na kan takardan ta bude da gaggawa "What???" Jinjina mata kai tayi alamar tabbatarwa "We Are in debt? Bashi momy? Ya akayi ba wanda ya taba fadamun?" "Muna zaune lafiya dashi amma kamar tun bayan rasuwar matarsa na lura ya sauya da mun soma shirya plan akan zai qara mun shekaru 5 kafin in gama biya to bansan me ya sauya shiba kamar wani yana muna zagon qasa ne a wajen sa ko yaya ne ohoooo" "Momy dala miliyan ashirin ina muka Ganshi?" "Yes shi ai yana da ninkin ba ninkin dinsu ko? Mai abu sarki🥹" tayi magana cikin sarewa da mutuwar jiki. "Sai yanzu na gane me yake tafiya ....oh really Tom ina zuwa?" Ta falla da gudu tayi hanyar waje hannunta riqe da takardan da ta bata. Ba wanda yasan zuwanta ta danna kai office dinta direct ,yana hakimce akan kujera yana baiwa matar da yayi employing as CEO na wajen umurnin yanda zata gudanar da aikin "Oh really dama abinda ke faruwa kenan....ke dan fita muna da meeting da ubangidanki" ta nuna matar dake zaune akan kujeranta tana jin kamar ta daura mata hannu tayi ta dukanta. Major Adeel cikin murmushin qeta yace " Sorry dan bamu waje plz" matar ba yanda ranta yaso ba ta mike ta fita tana cilla ma Yusrah harara. Waigowa yayi ya kalleta "Ban tsammanin zaki dawo haka da wirwuri ba ,ashe haka kuka firgice ,talauci ke tsananin baku tsoro?" "Oh is ok? Fada mun me kake nema a wajena? Ko ma menene ya tsaya a kaina Ni nayi maka laifi ,its me You want ko ? Karka cutar da Innocent mother dina da bataji ba bata gani ba ,a very sick soul,that always need Doctor's attention" "Oh ashe kinsan darajan rayuwa da lafiyan makusantarki? Hmm er budurwa baki ga komai ba" Nuna kanta tayi da yatsa "Bakada hankali wlh,to Bara kaji bar ganin kana zaune a cikin office dina kamun gadara ,da sannu sannu zamu biya ka kudinka,and work out from my company" "Oh really ?kina tunanin zaku iya ,kibar lissafin kanki a mai Company don baki dashi billiyon biyu nake binku da en chanji kuma tabbas baku da wannan kudin nasan net worth din da uwarki ta mallaka a halin yanzu a rayuwarku duka........and be aware that,Nan da sati biyu zaku bar gidan da kuke ciki ke da mahaifiyarki saboda shima gidan ya shiga cikin rububi ,in kuma zuwa nan baku fita ba xansa a watso ku ke da kayanku titi a tozarce!" "Oh saboda kawai matarka ta mutu sai kayi transforming rashin tawwakalin ka a kanmu? Ni na kashe maka mata? Ni bani na kashe ta ba ....Ina ruwana da matarka???" "Ni bance ke kika kashe ta ba wane ke er talakawa !! Kawai kinsan mai kudi da gadara ,haka nan naji ya kamata in bude rigar suturan da kuke lullube dashi kin gane?kawai Nishadi na ne ahhhh Nishadi na😂" "Ji beka? Wallahi kai mugu ne ,You Are very bastard and tyrald!!...." Taune leɓensa na qasa yayi "Major Adeel ne a gabanki ,we Are trained mu zame ma mutane kariya Ni bansan ma ya ake tausayi ba ,shikuma kalmar mugunta ai rigar sakawan mu ne kallon da kowa yake mana kenan" "To kaje kai da Allah kuma ka jira yanda kake so mu qasqanta bazamu qasqantan ba....ka jira haɗuwar ka da lauya na,if not me kake so da Ni ne?" Tayi magana tana tattare jakan hannunta da takardan da mamanta ta bata zata fice daga office din . Kamar saukan aradu taji yace "KI AURE NI !!!!" Oum Aphnan 09065990265 [6/14, 8:58 PM] Chuchu👻: Wani irin kallo mai cike da tashin hankali ta bishi dashi ,amma shi kuma ba kunya ba za'ida yake sakar mata murmushi irin na masoya😍 Girgiza kai tayi kamar taɓaɓɓiya ta fice a office din ba tare da ta tanka masa ba ** Bayan kwana 3 Abubuwa sun qara rincaɓe ma su Yusrah duk wasu wanda suke harkar arziki Adeel yabi ya soke ya soke .ga takardar barin gida ya aiko masu dashi ,dukda maman tana qoqarin boye ma Yusrah wasu bala'un amma ita dai ta fahimci akwai matsala don tuni ta fara sallamar masu masu aikace² na gidan . Wannan abu yayi matuqar tayar ma Yusrah da hankali. Wai ina pride din nata? Ina izza da taqamar nata da zata bari hakan ta kasance? *** "How dare You Said such a disgusting thing to me? ...talauci hauka ne? Menene in dukiyar da Allah ya bamu ya qwace abarsa ? Godiya ya kamata muyi ma Allah atleast ai mun taɓa ,wasu ma qamshin arzikin basu sani ba .....amma amma amma karki sake mun maganar auren Adeel!!" "Momy ina sonshi!!!😫" "Oh shut up! Me kuke so mutane su ce a kanku,wannan wani irin son zuciya ne Yusrah!? Mutumin nan ko kwana goma da mutuwar matarsa ba'a yi ba and kun bijiro da zancen aure...yaushe ma kuka fara soyayyan
Table of Contents