Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 11

Chapter 11

Namijin Zaki Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
Download Book

bata faru ba da yanzu yana tare da matarshi ta gari da cikin en biyunsu. Yanda ya fita cikin damuwa itama haka ta yini cikin damuwa ,Adeel bai dawo gidan ba sai sha biyu saura kwata na dare . Zuby na daukin ta zuru tasha ado tasha makeup duk batasan halin da mutan gidan suke ciki ba ,ita dai ta qudure a zuciyarta yau sai ta kusanci adeel ko yanaso ko baya so sai ya biya mata bukatarta. Don haka tana jin shigowar motarsu ta maza taje ta hado masa hadadden shayi yasha na'a na'a da sauran kayan shayin larabawa ,coz ta lura shi yafiso ta dauko maganin da suka taɓa bashi ita da surayya a wancan karon ta zuba a shayin ta jujjuya . Da wannan seducive dress dinta kamar wacce zataje night clubbing ta nufa dakinsa ,tana zuwa ta iskesa a falo yayi tagumi yana ta raba ido gefensa wayarsa ne ke fitar da sautin karatun qurani a hankula. "Oyoyo gwarzon namiji" kallo daya ya mata yaji ya tsaneta ,waima me ya shigo masa da wannan dattin cikin rayuwarsa? "Nasan ka debo gajiya and definitily You will need this. your favorite" Amsa yayi gamida yamutse fuska ba tare da ya tanka mata ba ya fara kwankwada. Taune leɓe tayi gamida murmushi qasa qasa kai tijaranka in kaji magani za kayi mun bayani.ta fadi a zuciyarta amma a sarari sai cewa tayi "Bari inje in kawo maka abinci ko?" Tana fita yawatse akan kujeran cikin drowzy response. Yusrah a sanyaye ta fito falon saidai yanda taga ya watse kan kujera ko takalmi bai cireba ya bata mamaki "Sannu da zuwa" "Karkizo kusa dani ,me kyawon dan maciji ku dubeta ita ta kashe mun matata ahhhhhh...ke wata irin makira ne with just a phone call You killed her" "Adeel plz calm downn ok? Me yasa kayi shaye shaye uhm 😢laifi na ne wallahi ni naja amma it was a mistake da hayakin kaina...plz tsaya in cire maka takalmin nan dont mess up " "Karki taba ni kina taba Ni sai na shaqeki,kashhh waima me yasa bana dukan mata? Wallahi da sai na kashe ki kowa ya huta jibeki ,muguwa kawai in kasheki a rage mugun iri ba dai kina taqama ke mai kudi mamanki billionier ba sai na talautaku ,kodon talakawa su huta da bakin zuciya Irin taki Allah kadai yasan rayukar da suka gurɓata sanadiyyar..." Dafe kai Yusrah tayi "ya Allah bari in kawo maka ruwa oh na hada chapman ma bari in kawo maka ko yaya clearing abinda kasha " "Bana so karki dawo nan" Bata saurare shi ba ta fice dakin da sauri don kawo masa abinda tace. Cikin minti biyu sai gata ta dawo da chapman mai sanyi tayi decorating dinsa da bottled water da dan glass cup ta tsuguna tana tsiyaya masa ta je kusa da gabansa "Matsa ki bani waje ko in watsa maki,ai guba kika zuba mun insha in mutu?" "Aah fa amma tunda baka gamsu ba bari in barshi ,amma bari in rage maka kayan jikinka ko?" "Ke uban me kike mashi?" Ta gefen ido ta maka mata wani irin shedanin kallo "my Major Are You alryt?" Takai hannu saman kirjinsa zata cire masa bottle din rigarsa ,hannunta tasa ta kaɓar da hannunta "Zubaida learn to stay by your boundary karki sake taba mun miji" Fadawa jikin zuby yayi yana ajiyar numfashi "karki barta zata kashe Ni ne" Da sauri ta rungume kansa a qirjinta "Yi shiru kaji i am by your side bazata iya maka komai ba" Sarara yusra tayi tana jin kamar ta kwantsama ihu ko ta samu salama ,anya da lafiyarsa kuwa ji yanda yake abu kamar qaramin yaro? Tana kallo ta ciccibesa suka shige zuwa bedroom dinsa tana ta faman yin masa sannu. Shiru Yusrah tayi cikin tashin hankali saidai takai ta dawo ta zauna ta mike ta rasa meke mata dadi nan duniyan. Oum Aphnan 09065990265 [7/6, 6:39 PM] Chuchu👻: _Bonus_ _Ina godiya da tarin masoyana wanda suka kirani a waya don jin lafiya ta da wanda sukayi mun Dm ta whatsapp ,wasu na amsa wasu ban iya amsawa ba,A big thnk U ,kuma nayi lafiya har an sallamo mu a asibiti ...luv U all💞_ Zuby kam tuni ta raba Adeel da kayan jikinsa ,tana marmatsa masa duk wani gaɓan jikinsa shikuwa sai nishi yake yana faɗin "thnk u my love" yana lunlumshe ido ,raɓo jikinsa tayi tana goga masa dukiyar qirjinta ta na wasa da halshen bakinta akan dukkan wani sassan qirjinsa har zuwa cikinsa da yayi 7 good pack saboda yawan jim da atisaye da yake yi. Haka ta cigaba da karkada masa nonuwanta da mazaunan ta a kusa da fuskarsa shikuwa sai daɗa gigicewa yake yana miƙa hannu yana son kamo ɗuwaiwukanta yana so yayi spanking dinsu .sai tayi maza ta kauce tana cigaba da yi masa waiwayi da halshenta a jikinsa shikuma sai miƙa yake yana gantsarewa. Da qarfi Yusrah ta banko qofar dakin hannunta riqe da bindigar Adeel .da gudu zuby ta dirko daga gadon jikinta na ɓari "Zoki fita !" Tana magana tana nunota da bindigar hannunta. "Hiyyeh ke meye haka😳" ta magantu cikin dakiya "Second biyar kacal na baki kibar cikin gidan nan ko yanzun nan in tarwatsa maki kwanya" tana ida maganar ta daga hannun bindigarta sama ta saki kunamar bindigar ,aikuwa cikin rashin zato saiga bullet ta fice daga bakin bindigar ta je ta daki cunkusassun fitilun dake tsakiyar dakin aikuwa gabadaya suka rikito qasa suka tawarwatse . Ba zuby ba harta yusran da take rike da bindigar saida ta firgita .da qarfi Adeel yace "Kai kai lafiya?" Saidai ina koda yayi yunkurin tashi kasawa yayi sai ya koma luuuu ya kwanta kamar gawa ya lumshe ido . Yusrah sake nunata tayi da bindigar "Zaki fice ko saina tarwatsa kwanyar kanki?" Jikinta na rawa tace "Zan fita ,don Allah zan fita amma ki bari in kwashi kayana 😫" "Kwarankwasa a haka zaki fita ke ba ga karuwa ba ,ai bai kamata kiji kunya ba er isa kwartuwan miji" da gudu ta daka tsalle zuwa bakin qofar .itama kuwa a take ta rufa mata baya hannayenta duk biyu da bindigar "Muguwa sai ynz na gane kin dirka masa qwaya zaki taking advantage dinsa ki sa ya fada tarkon zina .fitaaaaa" Da sassarfa take tafiya ,har gate duk ma'aikatan ba wanda yayi qwaqwaran motsi kowa dai yasan halin Madam da masifa mai gidan ma dukda zamanshi Major ubansa take ci da darunta to bare kuma su .tun kafin su isa gate sojojin suke bude masu hanya .haka ta tisa qeyarta a daren sai da ta dangana da ita titi sannan tasa aka rurrufe masu gate ta dawo dakinsa strght ,tana isa gefen gadon tayi cilli da bindigar ta raɓa gefensa da yake ta sharan barcin kamar mushe ta kwanta a sosai ta rungumosa ta gefe ta saqa kanta cikin faffaɗan kirjinsa tana jin wani irin mugun kuka yana tunkudo mata ,so take ta hadiye amma ta kasa .yauce ranar farko da ta taɓa raɓan jikin namiji haka nan taji tanaso tayi kuka ,haka nan taji wani abu mai girma a game da Adeel yana ratsa ta ,cikin wannan yanayin mai qunshe da baƙin ciki da tausayin Adeel da ya ɗarsu

Table of Contents

Chapters

16 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16