Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 1

Chapter 1

Namijin Zaki Book 1 Complete Hausa Novel 1,217 words 0 views Progress saved
Download Book

[6/13, 3:08 PM] Chuchu👻: *GWARZON* _NAMIJI_ Romantic Seductive Erotic Crazy marriage. Ana babbakar Giwa wazai jiyo qaurin Zomo ,Nayi *Jarababben namiji* ya bada vibes🫦Nayi *Harijin Namiji* was given😘Bare kuma uwa uba *Gwarzon Namiji* . Hajiya a karkade zani a sha karatu ,littafin bai fito ba saida ya shirya 😍 Plz Labarin ma'aurata ne Don Allah in ke ba matar aure bace na haramta maki siya 🙏🏽 _Savoda haka mutum 50👌🏾 kadai zan siyar ma book din Daga Yau_ *01/06/2024 har zuwa 07/06/2024* Damarkine ki biya in saki a Group in aka wuce mutum 50 bazan siyar ba coz in anyi yawa ake samun ɓarayi masu fitar dashi🙃 ₦1000 ne zaki biya ta nan bank din ki karanta cikin salama ba hakkin kowa 7782217014 Mohammed Hassana,Fcmb. Shaidar biya ta nan Number 09065990265 ________________ Page 010 _Last free page_ Yusrah "...That You have 20 seconds to carry out your idiot self out of my office ,otherwise i'll call her?" Daddalo ido yayi waje yayi yana kallon ta shaqe da mamaki Bai aune ba yaga ta fara daddanna jikin wayarta alamar tana kiran number matan nashi . Cikin rawar murya dason kwantar da tarzoma yace "Ke kam Yusrah na kasa sanin menene yake cikin qwaqwalwarki ,kullum tunanin ki a hagunce yake ,nifa nazo nan ne saboda...." Bai samu zarafin qarasa maganarsa ba yaja yayi shiru yana bubbude hancinsa yana sauraron Al'ajabi "Ke kam wata kalar bankaura ce da zaki bar mijinki da sassafen nan yana bibiyan en mata? Yau fa monday bayi da aikin yi ne? Ko baida wajen zuwa ne sai bibiyar en mata? To ina so ki kira mijinki a waya ki tambaye shi me yake mun a office da wannan duku dukun safiyan!!!" Wani murmushi mai sauki tayi ,mai dauke da rashin damuwa ko yarda da kalmomin da ake fada mata daga wayan. "Listen er budurwa ! Koma wanene yazo wajenki ban sani ba amma tabbas bazai taɓa zama mijina ba kinji ko?" "Oh really🤨? Zai iya zama fa da gaskiyar ki,amma nidai Namijin da yake gabana A halin yanzu ,yana sanye da kaya...(Ta fara kwatanta mata Major Adeel sak kamanninsa da kayan dake jikinsa) A take anan jikin ta ya dauki kyarma cikinta ya qulla quuuuurrrrr da sauri tayi gaggawar dafe kujera saboda yanda taji ƴa tagwayen cikinta masu kimanin wata 6 na motsawa kamar zasuyi tsalle su fito waje nan take. Bakinta na rawa tace "wah....what?" "Yess....idan kuma kwatance na yayi daidai da na mijinki zaki iya zuwa ki tabbatar ma ganin ki ina office dina da ke number A9 ,Yusrah and co. grp of companies....(Ta fara kwatanta mata office dinta da adreshin kamfaninsu) Dukda wani irin gumi da yake karyo mata a goshi ga numfashinta na seizing ga blurred vision saboda jiri da take gani ,bai hanata rarumar key din motarta ba a yanda take da room slippers din kafarta tayi harabar gidan da gudu ta afka motarta Venza ta mata key tanajin wani irin ruwa mai dumi yana kwaranya a ƙasan ƙasan ta.....amma haka ta figi motar a guje cikin tashin hankali gate officer din ya tale mata gate tayi waje da gudu ba tare da tabi ta kansu ba A wulaqance Yusrah ta waigo tana masa kallon qasa qasa mai cike da fitsara da rashin arziki "While....har yanzu kana da damar ficewa daga office dina and run For your dear marriage" Shi haka nan yaji haukanta da barazanarta ya bashi dariya "Oh wai er mitsitsiyarki dake kike tunanin zaki iya manipulating dina? Ina tsaye kina mun fake call? Nasan bazaki iya kiran matata ba" Rausayar da kai tayi ta cigaba da jujjuyawa akan kujerar office dinta tana latsa laptop din gabanta "Ok zaka gani😎" "Hajiya Yusrah nazo ganin Hajiya Juwairiyya Sadiq ne don mu gudanar da inportant meeting regards our business ,but due to her health condition ,as she made mention ta ce in samu ganin ki ke yarinyar ta ,amma idan haka zai zama matsala Bara in tafi nayi magana da ita " "Mr man gerrout from my office! Ina da abunyi" Jinjina kai yayi "Na tafi" Taku daya ,biyu a na uku , wayarsa ta fara tsuwwa "Hello Oga sir ba lafiya ,Madam ta fito gida da gudu bamu san inda zata ba ,due to that mukabi bayanta For her protection ,saidai unfortunately kulawanmu bai isu ba yanzu haka ta samu fatal Hatsari😭😭😭😭Motar ma gayinan yana hayaki ya fara kamawa da wuta wayyo Allah mun shiga uku....." Kawai sai sojan ya yanke waya cikin ɓurarin kuka "...wait....wait...helloooooow" A Hassale ya juyo ya kalleta fuskarsa Symbolized danger ,gangar jikinsa Shows devil 👹Gargasan jikinsa sun mimmike ,annurin fuskarsa ya ɓata kamanninsa na muggayen sojoji masu farautar zakuna a daji suyi clearing forest yayin yaki su maida makwancin kura camp dinsu nan take ya fito. Take anan tafiyarsa suka rikide ya zuwa taku irin na ingarmar bull . Nunata yayi da manunin yatsarsa saidai maganarsa ya kasa fita kawai girgiza kai yake yana ayyana nau'o'in masifu a kwakwalwar kansa. Wayarsa ne ta sake daukan kira wannan yasa muryarsa ta fizgo da qarfi daga qirjinsa "Idan wani abu ya samu mata ta da en tagwayen cikinta ....." kawai sai yataune leɓensa na qasa take anan jini ya fara tarara a saman rigarsa a gigice ya fice daga office din yabar mata qofa a hangame. Wani irin kyaɓe masa baki tayi gamida magana cikin rashin damuwa. "Get lost idiot🤥🤥🫤Nonsense brattttttttt!....mtsewwww" Tantan tan tan Yaya za'ayine? Wai shinma kunsan wanene Major Adeel??? Yaya makomar fadan Yusrah da Major Adeel??? Shin matarsa zata rasu ko zatayi rai??? Ya labarin Zuby da surayya da suka nanike ma mazantakar Major Adeel???? A new Adeel is coming🦁 A vallian A tyrand A bully A.....A....A.... This Adeel is true defination of Soldier. A gyara zama a biya kudin littafi asha karatu a nutse. Plz matan aure zallah 🔞🔞🔞 Oum Aphnan 09065990265 [6/13, 3:08 PM] Chuchu👻: Page 11 A Hassale ta bankado kofar ta shigo . "Oyoyo dear har kin dawo?" Fuskar Yusrah ba wani walwala tazo ta ɗan rungumi jikin mamanta zuwa kafadarta .tayi baya ta koma rikicaa ta zauna a kujera gamida jan tsuki. A rude momyn yusra ta ajiye glass cup din hannunta da take sipping drinks "Me ya samu autana ne ?" Momy i am so upset ,kin tuna man din nan da na baki labari wanda mukayi fada a pharmacy?" Jinina mata kai tayi ma'ana ta tuna "To shine ya biyoni office dina,anya ba kwarto bane momy? Hmm ya qona mun rai wlh" "Aahh😳ya akayi ya gano inda kike?" "I dont know For him,amma dai nasan ya hadu da daidai shi qaramin kwarto,yau dai na hada shi da matarsa amma wlh in ya sake shigowa rayuwata again ,to tabbas zan turashi gidan yari" Dariyarsu tayi irin na girma "hhh amma da kin sani kin barshi ya fadi abinda ke tafe dashi ,kinsan dai ke kyakyawa ce kila sonki yake" "Mtsew Allah ya kyauta not even my type" "Haka nace sanda fa ba hadu da babanki😂" "Ba wannan ba momy 🥹mu bar maganarsa" "Ok shiknn ...Yeah oh by the way yaya meeting ɗinku da Mr AA?" "Mr AA?🤨🧐" Ta maimaita tana dan yamutse fuska "Ke Major Adeel fa,wanda nace maki zai bamu rancen kudin da zamu qarasa wannan filling station din"

Table of Contents

Chapters

16 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16