Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 15

Chapter 15

Namijin Zaki Book 1 Complete Hausa Novel 1,186 words 0 views Progress saved
Download Book

taga taga zata fadi ,ba zato taji yayi sama da ita ya tado ta tsaye . Janta yayi gabadaya faffadar qirjinsa ya rungume ta Cikin wani irin calm voice yake rada mata kalmominsa daki daki . "Qarya kike kice bakya sona, sannan ke din yarinyace ta gari Yusrah ,bazan boye maki ba ,i luv You since from the first meet ,Daga ranar da kika shigo rayuwata na gane banbanci mata da mata maza ke din ta dabance,ina sonki ina son rashin jinki stubborness ɗinki yana burgeni ,wallahi na jima da sanin kinyi nadama ,haka kawai nake jin idan na nuna na yafeki zamu daina comedy din da mukeyi ,fitina a jinin soja yake sai gashi na sama mace da zarran jinin soja ,salonki ya qayatar dani Yusrah....Na yafeki daga yau har qarshen rayuwata kuma nasan da cewa mutuwar wani tashin wani kekam a gareni Albarka ce .INA SONKI😍" A qagauce ta dago da kai ta kafe sa da ido don tabbatar da abinda yace jinjina mata kai yayi da alamar tabbatarwa Maida kanta tayi gabadaya akan qirjinsa ta qanqame shi ta baya. wasu hawaye suna gangara mata tiryan tiryan . "Ki bar kuka kinji in ba so kike ki karya mun zuciya ba ,I heard all your fate ,saidai na jishi a makare lokacin da na rigada na shafa ma kaina baqin fenti a idon surukuwata bansan haka kike ba ki gafarceni" "Nagode mijina " "Da Adeel da dukiyarsa nakine ke kadai My queen i do love You ,yau gobe har zuwa tsawon numfashi na na har abadan...." Kuka me qarfi ne ya qwace mata tana sake masa godiya mai sauti. Shiru yayi yana shafa gashin kanta yana jin wani sauki a cikin zuciyarsa . Knocking aka fara yi daga waje A hankali ya zareta a qirjinsa suka koma suka zauna a kan 1 seater din dake office din tare ya kwantar da kanta a cinyarsa yana shafa mata baya . "Yes a shigo" Wani Zabgegen soja ne ya shigo gamida qamewa a gabansa "Colonel Adam ya akayi?" "Sir an samu kamo Captain din dake luwadi da yaran cikin hostel ɗinmu yanzu haka mun tara assembly an zaqalo duk yaran da sukayi falling victim an ware su waje guda..." "Da kyau colonel Adam,yanzu ina da magana mai muhimmanci da iyalina ,i'm sorry to say bazan samu ganinsu ba ,a yanke masu hukuncin da ya dace ,qananun cikinsu a wuce dasu asibiti For check up ,manyan cikinsu a basu horo na musamman bayan an raba masu takardan sallama a makaranta" Sake kamewa yayi ya Sara masa kana ya fice . Yusrah dago kai tayi ta kallesa da jajayen idonta takai hannu kan wajensa tana shafawa,a hankali take motsa sexy mouth dinta "Kana qoqari amma a haka nake baka fire" "😆😆Karki damu and now is my turn zan baki fire amma a bed saina fanshe qwalaman da kika dade kina bani " "Niii?🥹" "Eh mana ba kin iya seducive walk ba hum hum" Rimtse idonta tayi da sauri da tafukan hannunta "Ni fa mai kunya ce ,har kasa naji kunyar ka kuma ma🥲🥲" tayi magana tana shagwagwaɓe fuska Kamo kuncinta yayi yana jan duk manyan kumatunta ,ya narke murya da fuska "Nima kinsa ina jin kunyarki kuma ma🥹🥹" ya kwaikwayi yanda tayi gamida kaina goshinta sumba . A tare duk suka fashe da dariya Itakuma ta dunkula hannu ta daddaki kirjinsa "kuma ba ruwana dakai" " Ke kin isa ! Yanzu dai taso muje gida yau zan fara amarcin da wannan dan ficilin bakin naki ya hana mu ci😄" Noke kafada tayi "uhm uhm naqi ²" Aikuwa a kafada ma zan saɓaki sai nayi shela a barrack din nan yau ogansu ya angonce kar a jini shiru a nemeni na fada koman Yusrah...and mind You ƴan uku uku sau uku nake so😉😋 Wayyo quguna.... Ta faɗa tana shafa qugunta tana tunanin yanda zasu zubo aikuwa ya fashe da dariya yana tada ta zaune da kansa ya saka mata takalminta mai tsini da madauri igiyoyi Awwn amaryar ta Major fa er gayuce ,kamo hannunta yayi suka jera zuwa wajen mota da kansa ya bude mata ta shiga ya kewaya ta dayan side din ya shiga driver yaja suka fice uhmmm abun ta masoya ne. *** Momy har magrib tana jiran dawowar Yusrah ,Yusrah nacan duniyar Adeel sai jagwalgwala mata en nonuwa yake yana marmatsa mara duwaiwuka gashi mici mici kadan yayi kissing dinta . Itakam yusra mamaki take dama haka Adeel ya iya soyayya ya barta a gantale ? Lallai tayi missing .tuni yayi masu booking honey moon ya barsu pended ta zaba duk qasashen da take so next week sai tafiya ,duk yanda taso gocewa sai yace nifa en jariran nonuwan nan kawai zan murza in tsotsa bazanje da nisa ba kinji er jaririyata🥰😘" A haka tayi release ba adadi saidai yaje yayi wanka yayi Sallah suci ordered food su sake maqale juna . Momy shiru shirun yayi yawa and decided to give yusra a call "Hello uwata i missed You" yanda taji Muryar yusra ya qara zaqi tana magana cike da karsashi da jin dadi yasa tace "Ke gidanku ! Kina ina " Kashe ma Adeel ido guda tayi kana a sanyaye tace "Ina tare da mijina " "Yusrah mene?" Warce wayan yayi a hannunta "Aifa momy saidai kiyi hakuri wallahi bazan iya rayuwa ba tareda Matana ba ,kuma saboda ku ma gobe zamu gudu Ko Dubai ne su bamu masauki in kin huce mun dawo ..." "Ni zaku mayar er drama😃" Hade baki sukayi wajen cewa "momy sorry ,aidai mun shirya " sai yusra ta cigaba da cewa "ke me ya kaiki shiga fadan mata da miji🤣" "Ahhhh lallai naga ishara kuna can abinku kun barni da zullumi" "Momy sorry agafarce mu muna nan zuwa har gida mu nema yafiya amma sai kin huce kamar nan da wata 3 lokacin mun fara rainon jikokin ki kamar yanda kika buqata .....and sorry momy before then duk documents din nan suna wajen lawya na nasa ya goge komai ya maida sunan ki nakine duniya da lahira and others asset of mine zasu zama mallaki na da mine and our babies" yana magana amma sam ya manta da surukuwarsa yake magana wani guguwar shaawar yusrah na dibarsa ita kuma tasa hannu a qirji sai murza kan nononta take wai yana mata zogi yau ya wuni yana tsotse mata shi yasa kan nonon zafi.....wani luuuu yayi zai kai hannunsa ya ciro daga rigar gabadaya "Kai kai momy akan layi" Kitt sukaji an kashe wayar "Shikenan ka bani kunya" "Ai bata san me muke ba and beside mata da mijintaaa" Yana magana yana fiddo nonon ya sa halshe yana lashewa "sorry en nonuwan mu an daina tsotseku sai gobe" Hashhh taja numfashi a kasalance tana gantsaro qirji wani irin feelings ke damunta maranta sai taruwa da ruwa yake ,ta na jin kamar ana tsikarinta da allura a matancinta bil haqqi take so ya cita amma when??? "Tom mijina" "Yes my world" "Har na tuna rikicin mu da zuby wai don nace mijina har tana gawra mun mari" Gintse fuska yayi "kibar tuna mun da en iskan nan ,ai saida nasa aka kame shegu aka kaisu gadirin aka masu bulala yaseen har kwalta saida sukayi ma

Table of Contents

Chapters

16 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16