Chapter 6
Chapter 6
na" Wani ragagab taji maganarsa na qarshe kamar saukar aradu . Duddulo masa duk idandunanta tayi waje. Saidai kafin tayi magana ya daura da cewa . "Karki manta zamanki a gidan nan da bin duk wani dokata shi zaiba uwanki daman zama a wancan gidan har ta juya kamfanin can da yi ke so-call yours , rather!!! Zan koraku kan titi a qasqance in qwace duk wasu dukiyata mallaki na! So abi umurnina a zauna lafiya" "Haka kace? To kuwa ka taro bala'i zakaga yanda ake fitina zakaga masifa ta wanda baka taba ganin irinsa ba ,bazan taba suarara maka ba Adeel" Kallon sama da qasa ya biya dashi yana kallon tiny body dinta "Banga jikin fadan ba en mata ,a yanda kike kamar lawashi so i maza kije ki dafo mun abinda na saki,kuma kar ki sakaci in sake zuwa in tuna maki" Ya bude qofa ya fice ya barta anan wajen. Dafe kai tayi kawai saiga wani qwallan takaici yana gangaro mata .da gudu ta mike tana goge hawayen fuskarta .Not me? Kuka kuma ? Tun ina nursery kenan sanda ake rabani da momyna in zanje makaranta amma ba da girma na ba....kuma yanda kasa hawayena ya ɗiga kaima sai kayi baka kukan ko a zuci ko a sarari mu zuba!!! Oum Aphnan [6/15, 8:16 PM] Chuchu👻: Washegari. Qarfe 7.10am na safe Major Adeel ya fito cikin shirin sa na manyan sojoji ,waya kawai yake daga office ba qaqqautawa ga dukkan alamu yana cikin ujula kuma ana tsananin bukatar sa a daidai wannan lokacin Tun daga bakin qofa yake qwalla ma driver dinsa kira "Idris a fito da mota na makara" Cikin ladabi ya gaishesa kana ya daura da cewa "Tayan motar tayi faci oga" "To a fitar mun da lamburgini" "Itama tayi faci " Shaye da mamaki ya dago yana kallonsa "to pah! To fiddo ko wannan ne kai ko wancan highlander din ne fiddo mun ita mu tafi " "Sir rankatakaf tayoyin motocin gidan nan a sacce suke" "To garin yaya haka" "Wallahi muma shine bamu sai ba sir" A nutse ta fito sanye da strght gown wanda aya fallasa shape din cocacola dinta cikin yauki da tafiyar taqama ta ja ta tsaya dab da su . Shikuwa Adeel cike da bala'i ya hayayyake ma idris "Kaje ka nemo mun ko mota mai datti ne a gidan nan nidai ka kaini office i need to go to the office now!!!!" Dariyarta suka jiyo gamida tafa hannu,wani rausayar dakai tayi gamida yin masa fari kamar wanda suke zaune lafiya "Awwwn sweet😍 meye ya firgita ka haka ne nene?takan motoci sunyi faci? Kayi hayan taxi mana ko keke nappep kaga ai kaima sai ka dandani ya talauci yake ko " Wow kawai sai gaka a keke nappep ,tab! Topic of the day ai ka bawa en jarida dama" Duddulo mata ido yayi cikin tashin hankali kamar ya yanke ta da mari "Ke?!!! Ke kika sattar muna da tayoyin?" Gintse fuska tayi kamar bata taɓa dariya ba ,a take ta kaurara murya kamar yanda yayi mata a baya "Aah bani bamayi inuwa ce ta huda su....in bazaka damu ba ina son ganin mijina yanzu yanzu nan a daki" ta wuce fuuuu ta barshi a nan "Sir ya zamuyi?" Wani harara ya bankada masa wanda yasa idris sunkuyar da kai da sauri "Mashinan koyon gudu na suna na ?" Jinjina masa kai yayi ma'ana eh su ba'a huda ba Da gudu ya kwasa ya dare bayan mashin din ya nufi hanyar gate Oum Aphnan [6/26, 5 PM] Chuchu👻: Yanda Major Adeel ya fice a harzuke haka ya dawo a fusace ,saidai yana shiga gidan ya tadda main entry din a garqame dam dam ko motsi bayayi yasa thumb print din yatsunsa don kofan da thumb print yake aiki amma yaqi budewa he was shocked don haka ya fara dukan qofar ,saidai tsit kake ji ba alamun dame nunfashi a cikin dakin .a Hassale ya juya wajen sojojin da ke gadin gidan. "Idris??!" He shouted his name Da sauri ya qame ya Sara masa "Yes sir " "Idris ina Madam?" "Madam tana nan a ciki sir" "Haiii amma kamar ba kowa a gidan" ya furta a Hassale ya sake juyawa yana dukan kofar "Yusrah ? Yusrah ?? Come and open the door..." Cikin gadara ya juyo muryarta daga can saman benen gidan tana leƙoshi a kasa so restless yana pareti kamar me atisaye. "Hello young man ,bazan bude ba saidai ko ka koma inda ka fito ko kaje hotel amma bazan taɓa bude maka ba" Duddulo ido yayi cikin masifa da tashin hankali "hey Are You kidding? Wasa dake nakeyi ? Gwara ki bude mun kofar cikin gidana and face your punishment idan kuma ba haka ba the worse thing will follow ,don dake da uwarki saina qasqantar daku na jaku zuwa titi.." Murguda masa baki tayi ta na farfar da ido ta rike kwankwaso "Plz do it if You can and dont be a looser kaji?" "Kizo ki bude kofar nan kafin in cin maki a nan wajen " "Hauro mana,nace ka hauro in zaka iya,Yau daya da baka cikin gidan nan kar ka tone nishadin zuciyata ,so ka tafi can hotel ka huta zan kiraka if i am done with my beauty sleep but as For now barci nake ji ,and bazan bari kayi distirbing sleeping circle dina ba" Wani takaicine ya taho ma Major Adeel wuya ya shakesa ,kamar taɓaɓɓe haka ya bude murya yana kwarara ma yaran sa kira "Oya ku bani tsani ,quick quick give me a ladder" "Tsani???" Ta nanata masa cikin alaman tambaya. "Let me climb up and meet You sai nayi qasa² dake" "Oho da gaske?🫤😳to ka jira zamu gani" itama ta zura hanyar dakunanta da gudu. Su kuwa da sauri sukayi backyard din gidan da gudu suka dauko dogayen tsani Irin na qarfen nan masu qwari mai kama da na nepa suka hade masa .cak idris ya tsaya yana kallon ogansa da yake neman zama taɓaɓɓe saboda mace ,muryarsa qasa qasa yace "sir wai me zakayi dashi?" "Me idonka yake gane maka? Haurawa sama zanyi in shiga gidana inje in maganin watancan qaramar halittan" A sittin sai ga yusra ta dawo hannunta damqe da wani abu ,cak ya tsaya yana qare ma hannun ta kallo daga qasan da yake kana ya daura da tambayarta "Meye wannan a hannunki?" "Ina ruwanka da abinda yake hannuna ? Tsorona ka soma ji....?" Banza yayi mata kana ya kama tsanin zai hauro. Kwarma ihu ta yi gamida bude iya Muryar da Ubangiji ya bata "Mutanen gari kuzo ku gane ma idonku abunda nike gani ,Major Adeel gawurtaccen soja kuma qasaitaccen dan kasuwa mai kamfanoni mai mahaukatan kudade motoci da gidaje da jiragen sama gashi yau yana ɗanewa a tsani kamar mai yankan wutan nepaaaaaaa....duk wai don yazo yayi fada da matarshi ewoooh abun kunya" Dakatawa da hawa yayi saboda kar a hango shi daga waje "Ke wai kin san ko Ni wanene kuwa?" "Nima kasan ko Ni wacece ? Jeka tambayi qawayena dalilin da yasa ake kirana da suna small pepper🌶️" "Yusrah Yusra ina tausaya maki ,Yusrah " "Ni kar ka sake tausayina mu fafata i can fight the hell out of U ,ayi balain wanda
Table of Contents