Chapter 16
Chapter 16
cakulkuli yanda suke ma maza ba duk yatsun hannunsu Saida yayi faso saida na tabbatar an karairayasu sannan nasa aka qyalesu ,so abun is adult abuse(Hhhh wai adult abuse) fyade suka mun bayan sun samun magani ,wallahi ban taɓa zina ba yusra so plz shine experience din da bana son tunawa a rayuwata karki sake fada mun kinji matata" Jinjina masa kai tayi "inshaAllah ,I am sorry kaji" Hummm nikam oum Aphnan sai jijjiga nake biro na yana kan takarda na Qosa a fara harka in nado ma masu karatu....saidai kash yayin da Adeel yakai hannu zai cire ma yusra riga idonsa yakai kaina maqale a bayan labule,wani mugun kallo ya wulla mun wanda ya sani tuna a gidan soja nike . Ai da gudu na falfala na fice ina tsoron kar a sani yi ma kwalta cakulkuli koma a sani tsince tsakuwan dare Anyways ,Allah ya kawo qazantar daki. Asuba ta gari Yusdeel💞🥰😋 Oum Aphnan For life 09065990265 07/07/2024 Happy b'day my Aphnan
Table of Contents