Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 84

Chapter 84

Abban Sojoji 1 Complete Hausa Novel 1,198 words 0 views Progress saved
Download Book

sa hannu ta ɗauki wayarta ta wuce dakinta tana ci gaba da surfa bala'e akan rashin adalcin abusufyan, ............................................SEHRISH......................... tun da suka koma ciki take jin zuciyarta wasai, hankalinta kuma ya ƙara kwanciya yanzu, Gaba ɗaya matasan gidan sun kammala dinner ɗinsu kowa ya koma bedroom ɗinsa, Babu kowa ita kaɗae ya rage ta kai wa Babban yayansu dinner ɗinsa, shine kaiwa bai sauko yaci ba, dama azmee tace sometimes kai masa ake a part ɗinsa, Tsoranta kar yayi mata abunda yayi mata da safe, wato da yayi watsi da tray ɗin hannunta, A natse take tafiya zuciyarta na ɗar ɗar hai ta haye upstairs ta wuce part ɗinsa da sallama ta shiga babu kowa aciki, agyare yake tsaf haske ta ko'ina ga ni'ima acikin palor insa, A hankali tasanya kafa tashiga ta ƙarasa gaban table ɗinsa ta ajiye tray ɗin ta tsaya riqe da ƙugu tana jiran fitowarsa bin ko'ina take da kallo tana ƙara jinjinawa haɗuwarsaa, . bakomai ke fisgarta ba fa ce sanyayyan ƙamshin dake tashi tana burin wata rana ta samu damar da za ta ɗan miƙe ƙafa a saman 3 seater ɗinsa ta kwanta, 😌😒 Sauko ƙafarsa yayi fara tass babu takalmi a kafar jikinsa na sanye da sleeping dress red color masu laushin gaske, jikinsu akwai zanene flowers masu kyau, riga da wando ne abunka ga handsome stylish man ga kira sun bi shape ɗin jikinsa kai kace don shi akayi kayan, kyau kam ba'a magana ku kun sani ae, tana cikin wannan kalle kallen idonta ya hango mata shi to fa nan take ta rasa duk wani karsashi na jikinta, bin shi kawai take da kallo, cike da wannan tafiyar tasa ta nigogin basawa ya karaso hannunsa ɗaya na cikin aljihun wandonsa, halittar kyawunsa ta kara fitowa sosai daga saman rigar ƙirjinsa a buɗe yake farar fatar sa ta bayyana muraran, Sai kamshi jikinsa yake kamar wanda aka tsamo daga kogin turare, Ga sumar nan tasha gyara sai salƙi take tana ɗaukar ido, Zama yayi yana naɗe hannun rigarsa, Sai da rishi ta dai dai natsuwarta sannan tace "Barka da fitowa Babban yaya," "Yawwa," ya bata amsa a takaice, Har cikin ranta jin daɗin muryarsa take saboda yanayin yadda hausarshi ke fita irin ta wanda bai ƙware ba, Cikin girmamawa sehrish ta sake cewa "Me kake buƙata na zuba maka,'? ta tamabaya saboda kartayi ba dai-dai ba, "Abun da ya dace," ya bata amsa, Murmushi tasaki tana kallon face ɗinsi musamman gashin girarshi da eye lashes ɗinsa, Hannu tasa ta buɗe plate ɗinda ke ɗauke da friend meat (tsiran nama) yasha kayan ƙamsi yaji mai yaji komai, tura mishi tayi agabansa sannan ta ɗauki bottle milk ta zuba mishi a glass cup ta ajiye masa, bayan ta gama ta ɗan ja da baya tana ƙare masa kallo, yanayin yadda yake ɗaukar tsiren yana turawa a bakinsa ba ƙaramin kyau yayi mata, ji take ina ma da hali ta bashi abaki saboda ta sauƙaƙe mishi wahalar ,😒 Wayar sa ce dake ajiye cikin bedroom ɗinsa ta soma ringing da sautin gaske taken wakar nan ta Imran khan (Satisfya) wadda yake cewa "am rider,provider, bring the heat girl i will bring the fire," gyaran murya yayi tare da cewa "My phone," cikin sauri sehrish ta wuce bedroom ɗinsa asaman pillow ta samu wayar ɗauka tayi jiki na rawa kamar ta riƙe bomb haka take ji, ta riƙe wayar manya ba, Fitowa tayi da sauri taje ta miƙa masa, sai da ya fara cirar tissue ya goge hannunsa sannan ya sake tearing ɗin wani acikin hannunsa sannan ya miƙa hannu ya karbi wayar tare da picking call ɗin ya kara a kunnansa, Zuru sehrish tayi tana jira taji mai zai tattauna acikin wayar, sai dai kash cikin harshen spanish yake magana kalma ɗaya ce sehrish ta tsinta, da taji yace "Mom," Jinjina kai tayi aranta tace "Ina ji da mamansa yake waya, ashe mahaifiyarsu na nan, ko tana ina ne ita? ta, tambayi kanta ba amsa, babban burinta yanzu shine su haɗa ido dashi atlease yasan da zamanta sam bata tunanin hakan zai iya janyo mata matsala acikin gidan, A tunanin sehrish SGR bai ta6a kallota ba, tabbas hakane amma rana ta farko da tayi masa 6arin fruits a bedroom ɗinsa, ya hangeta ta cikin mirror ya ganta a matsayin namiji tsaye cikin fargaba a time ɗin, duk da bai shaida kamannin fuskarba amma yasan cewa namiji ne mai kula dashi wato ɗan aikinsu,' Kammala wayar yayi tare da mayar da wayar ya ajiye gefensa, yaci gaba da cin dinner ɗinsa sehrish na saving ɗinshi in ya kammala da wannan ta zuba mishi wancan haka suke abun nasu, Goya hannayenta tayi a ƙirjinta tana kallon sumar kanshi ba ƙaramin jan hankalinta Sgr yake yi ba, hakan yasa bata gajiya da tsayuwarda take yi na saving ɗinshi tamkar mirror haka ya koma mata, tana cikin masa wannan kallon muryarsa ta ratsa ta da cewa "Kallon ya isa haka, ko saina shaƙe ne," Cikin sauri da jin kunya sehrish ta mayar da idonta ƙasa tana mai mamakin yarda akai Sgr yasan cewa tana kallonsaa murmushi tasaki saboda jin daɗin mgnarsa tabbas tana ji aranta cewa yana da sauƙin kai he's not arrogant kamar yaddda ta ɗauka, ...................... ..,,..................................... A tsiyace ya shigo da motar layin gidan a dai dai gate ɗin gidan ya dakatar da ita, ya shiga buga uban horn kamar zai tada motar gaba ɗaya saboda karar da take yi, "Kai!! uban waye ke mana horn haka,"? ɗaya daga cikin sojojin dake gadin gidan ne ya tambaya da ɗaga murya, akwai yasamu amsa dai dai dashi sai ji yayi ance "Ubanka ne kazo ka duba," Abun ya basu mamaki aiko afusace sojojin nan suka tunkaro motar kamar wasu zakuna har haɗa hannu suke wurin buga glass ɗin motar tare da cewa "Come out !! ," "Ae basai kunbar umarnin na fito ba, ɗan tasha ne ni dai dai daku," Zuge glass ɗin motar yayi tare da sa hannu ya cire ƙumeman glass ɗin dake manne a face ɗinsa yace "Akwai magana,"? Shiru su kayi dama ransu ya basu cewa shegen ne, ae duk duniya ba mai musu haka sai shi tantirin ɗan duniya, Bama cikin hayyacinsa yake ba ae mafi yawancin lokaci a buge yake yasha yasha har takai masa karo," dogon tsoki ya buga tare da cewa "abani hanya na wuce kona bi takan mutun ba ruwana, kuma in na kashe mutun na kashe banza abanzance," Ransu yayi mugun 6aci a dole suka matsa mishi ya shige babban gate ɗin gidan da motarsa yana raira waƙa," Parking ɗin motarsa yayi sannan ya fito hannunsa riƙe da kwalbar giya, jikinsa na sanye da t-shirt baƙa sai wando crazy jeans ɗinnan ne, wani irin ɗan iskan aski ne akansa na shaiɗanu jigunannun ƴan duniya gefe da gefe an aske sumar kan, tsakiya kuma an mikar da wata tsaye ba ladabi, wuyansa na sanye da sarƙa yayin da kunnansa ke manna da earrings kai kace ba musulmi ba, saboda kwata kwata bai kama da musulmai ma, don kyau fa akwai kyau kana ganinsa ka ga bafullatani sak, duk da ba fari bane sosai amma yana da hasken fata mai kyau, yana da tsaga ta fulani agefen fuskarsa, daker

Table of Contents

Chapters

106 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106