Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 30

Chapter 30

Abban Sojoji 1 Complete Hausa Novel 1,195 words 0 views Progress saved
Download Book

6arawo ne, nan ta soma gyangyaɗi a hankaki yayi Wuuuf da ita, Tsayawa yayi cike da mamaki yana kallon ikon Allah, mutumin da aka ba punishment ya shi baiyi ba, kuma yasamu wuri dirshen kamar ɗan masu gidan ya kwanta, Jinjina kai junaid yayi wanda shigowarsa kenan, zuwa yayi inda tanƙamemiyar freezer ɗinsu take yasa hannu ya buɗe, robar ruwa ya dauko mai sanyin gaske har ya fara kankara, Yana zuwa inda sehrish take, ta saki baki baiwar Allah sai sharar bacci take yi ga gashin bakin nan da take manna wa yamayar da ita wata yar cartoon guda, Buɗe murfin robar yayin, kai tsare ya zazzage mata shi ajikinta, Wani irin firgit tayi ta farka lokaci guda ta tashi zaune jin yadda ruwa mai sanyin gaske yayi mata dirar mikiya, dogon numfashi taja tana sa hannayenta tana yarfo da ruwan dake zuba a fuskanta, idonta jawur ta ɗago ta kallesa, faɗa yasamo yi mata" saboda raini in saka ka aiki kazo kasami wuri ka zauna kana bacci ko kai ga riƙeƙƙen ɗan bariki ko,"? Saboda tsananin baƙin ciki fashe mashi tayi da kuka kamar jinjira, tama rasa me zata yi, me zatace masa Ganin yadda tukur ɗin ke shesshekar kuka yasa yaji kamar baiyi adalci ba, kasancewar junaid nada matukar tausayi wani sa'in, juyawa yayi ya mayar da robar ruwa, sannan ya dawo ya zauna kusa da ita, har lokacin kuka take kamar ranta ze fita, Muryarsa ce ta ratsa sa" Am sorry" ɗagowa tayi cikin mamaki tana kallansa bata ta6a tunanin zai iya bata hakuri ba, Ci gaba da magana ya yi " ka gane am very simple man kaine ka cika sa ido,komai kaji sai kaja bakin ka kayi shiru karka sake mun haka !," Tsagaitawa tayi da kukan tace" kayi hkr bazan ƙaraba bazan ƙara ba insha Allah," yanayin yadda tayi maganar sai ya ji kamar muryar mace amma aduk lokacin da yaji hakan sai kawai yasa wa ransa cewa namiji ne saboda akwai waɗan da halittarsu ce hakan, "Its ok now i need something to it, go get it for me, am waiting ,"! ya faɗi hakan cikin nuna buƙata, ta shi tayi ta nufi kitchen tana mai tunanin me zata sama masa ya ci, babban tashin hankalin ta azmi bata jin daɗi hakan na nufin cewa yau ita ce zata haɗa masu dinner kenan, gashi bata iya irin girkinsu ba na ƴan gayu, da wannan tunanin ta shiga kitchen ɗin, babu wani dafafen abinci sun cinye komai da safen nan, dole sai dai tayi preparing wani, cikin gaggawa cos he needs it immediately, cikin sauri ta za masa taliya saboda ita ce abu mai saurin dafuwa, kayan miya ta ɗebo ta gyara su ta markaɗesu , ta haɗa da kayan kamshi duka, ta jagwal gwala masa sai gashi ta fara ƙamshi, murmushi tasaki "Allah sarki har miyau na ya gwada bari in zuba masa sai in rage saura nima inci," a cikin plate ta zuba masa ta haɗa masa da spork a ciki, lokacin da ta isa samun shi tayi yana daddana wayarsa, Cikin girmamawa tace "na kammala gashi," ajiye phone ɗin yayi side ɗinsa sannan yasa hannu ya karba, a hankaki ya furta "shukran laka," maimakon ta tafi sai ta tsaya tana kallon yadda yake sargafo taliyar a cokali mai yatsun yana turawa bakinsa, da alama tayi masa daɗi, Sai wani ɗan murmushi take saki, ita dae a rayuwarta tana so tayi abu aci, hakan yana mata daɗi axuciyarta expecially da ya kasance junaid ne ke ci 😘 . Bata gajiya da kallonsa batasan meyasa ba amma tana da tabbacin cewa ba so bane na soyayya kawai burge ta yake yi, ganin mai aikin tsaye akansa yasa shi tsagaita wa da tura abincin abakinsa ya ce "lafiya ka tsare ni da ido"? da sauri ta girgiza kai tare da juyawa ta koma kitchen, zuba taliyar tayi itama ta samu wuri a ɗaya daga cikin chairs ɗin dake zagaye da dining table wanda ke a kitchen, ta soma ci farat ɗaya zuciyarta ta tunano mata da wani abu nan take ta fashe da kuka mai cin rai , tura abincin kawai take yi amma ita kaɗai tasan me take ji acikin ranta, Aduk lokacin da takai abu mai daɗi zata sa abakin ta, sai ta tuna cewa wani hali ƴan uwanta suke ciki, me suka ci ? Shin suna samun abunda zasuwa cikinsu 😥 Babban tashin hankalin ta, shin ya aikin da akayi masu asibiti ke tafiya, husanna taji sauƙi ? shin ta rayu ko ta mutu saboda doctor yace ba tabbas ta rayu, Cire hannunta tayi daga plate ɗin abincin ta turasa gefe, tashiga matse kwalla, Bata jinkirta ba har saida taji alamar shigowar mutun, cikin sauri ta shiga goge hawayenta don batasan wani ya gani balle ya tambayi dalilin zubarsu, "Sehrish me kike yi a zaune, i think zanzo na same ki kin fara aikace aikacen fara girki," tashi tsaye tayi cikin sanyayyiyar muryarta tace " ae mun afwa aunty azmi," Hmmm azmi ta tace , kafin ta wuce ciki domin fiddo kayan da zasu fara aiki da su, Lafiyayyen abinci aka girka masu, fatan doya da wake, sakwara da miyar egusi taji kayan ƙamshi ga naman ganda a ciki, farfesun iri biyu na kifi dana naman shanu, Saboda rashin lafiyar azmi yasa suka girka abinci kaɗan, saboda a kalla abincin dare suna yin kusan kala 6, Sehrish ce tayi aikin daka doyar tasha bakar wahala, azmi na kallonta sai dai tayi murmushi ganin yadda take faman zubda gumi, sai da ana kiran sallar magrib sannan suka idasa aikin, har time ɗin ba wanda ya dawo daga cikinsu, junaid ne kawai wanda ke zaune yana a falo yana kallo a cikin laptop ɗinsa, bayan sun gama gyaggyara kitchen ɗin, ta wuce domin yin sallah ga kuma buƙatar watsa tuwa, wani korean drama yake kallo (true beauty) series ɗin yayi masa daɗi daga kwance saman doguwar kujerar ya ke kallo, ya kishingiɗa laptop ɗin kuma na asaman cikinsa, Twins ne suka fara shigowa hannunsu riƙe dana juna, bai lura da su ba sai da yaji muryar Ayaan yana cewa "Lazy army we're back,' da murmushi a face ɗinsa ya miƙe zaune yana kallonsu ya ce" welcome back my brothers am glad to see you, nd i missed u,' ƙarasawa sukayi atare suka manna masa kiss kowa agefen face ɗinsa, sannan Jahan ya ce "what are you watching my bro,' Junaid ya ce "its a korean series i really like it,' "Ohh thats good enjoy your self,' jahan ya faɗi hakan tare da sa kai suka wuce bedroom ɗinsu, Cike da zumuɗi suka shiga ciki saboda a ƙagare suke da su soma, "gsky mai aikin nan tukur yana ƙoƙari kalli fa yadda ya gyara komai fes,' acewar jahan da yake ƙoƙarin cire kayansa, Ayaan yace nima ina jinjina masa gaskiya kalli fa yadda muke hargitsa ɗakin amma ya gyare sa tsaf, matsawa ayaan yayi kusa da jahan haɗe wa sukayi da junansu, a lokacin duk sun cire rigunansu da takalmansu, saura trouser ɗin jikinsu shiga cikin juna sukayi sosai, haɗa ido su kayi cikin na juna tare da sakarwa kansu murmushi, zura harshensa ayaan yayi a cikin na jahan nan take suka soma nishi

Table of Contents

Chapters

106 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106